Na zakzaki form
Nearby photography services
Papalanto
Aba
Lekki
Usaa
Obio Akpa, Abak
Uyo
Jos 930001
Shada____Wanka, Zuru
Osun
Lagos
Kaduna
Orlu
Song
following
YADDA AKA GABATAR DA TARON TUNAWA DA SHAHADAR MANZON ALLAH (S A W) A GARIN AZARE.!
A yammacin jiyq Litinin 28 Safar 1446 Wanda yayi dai-dai da 02 Sep 2024, Yan'uwa Al-majiran Shaikh Ibrahim El-zakzaky (H) sun gabatar da taron tunawa da ranar Shahadar Manzon rahma Annabi Muhammad (S A W) a garin Azare.
Wanda wakilin yan'uwa na garin Malam Aliyu Abubakar Dauda shi ya gabatar da jawabi akan yadda Shahadar Manzon Allah( s a w) ya kasance bayan shayar dashi GUBA da maƙiya addinin Allah s**ayi.
Kafin fara jawabi an gabatar da ziyara ga Manzon Allah (s a w ) sannan sai mawaka s**ayi waki na Shahadar Manzon rahma Annabi Muhammad (S a w) daga nan sai wasu daga cikin yaran cikin Ansaru Zakzaky s**a gabatar da Display.
Labari cikin Photona👇👇👇
UG CHANNEL TV
©FATIMA AHMAD TIJJANI
3/9/2024
fans
YADDA AKA GABATAR DA TARON TUNAWA DA SHAHADAR MANZON ALLAH (S A W) A GARIN AZARE.!
A yammacin jiyq Litinin 28 Safar 1446 Wanda yayi dai-dai da 02 Sep 2024, Yan'uwa Al-majiran Shaikh Ibrahim El-zakzaky (H) sun gabatar da taron tunawa da ranar Shahadar Manzon rahma Annabi Muhammad (S A W) a garin Azare.
Wanda wakilin yan'uwa na garin Malam Aliyu Abubakar Dauda shi ya gabatar da jawabi akan yadda Shahadar Manzon Allah( s a w) ya kasance bayan shayar dashi GUBA da maƙiya addinin Allah s**ayi.
Kafin fara jawabi an gabatar da ziyara ga Manzon Allah (s a w ) sannan sai mawaka s**ayi waki na Shahadar Manzon rahma Annabi Muhammad (S a w) daga nan sai wasu daga cikin yaran cikin Ansaru Zakzaky s**a gabatar da Display.
Labari cikin Photona👇👇👇
UG CHANNEL TV
©FATIMA AHMAD TIJJANI
3/9/2024
fans
Da'irar Zariya
Wafatin Manzon Allah: Mu Taya Az-Zahra Baqin Ciki...
"Me zai samu wanda yake shaqar qanshin qasar kabarin Ahmadu? Ai ba zai taba shaqar qanshi irinsa a duniya ba.
"Masifu sun kwararo gare ni, wadanda inda a ce a kan yinnai s**a kwarara to da sun rikide zuwa darare."
Wadannan jumloli suna daga cikin baitocin da Fatima 'yar Manzon Allah ta riqa nanatawa a rana mai kamar ta yau, 28 ga watan Safar, shekarar Hijira ta 11, wato ranar da Manzon Allah ya yi Wafati, Sallallahu alaihi wa Aalihi wa sallam.
Malaman tarihi sun ce, a lokacin da Imam Ali ya yi wa Manzon Allah wanka yana sanye da wata riga, sai Fatima ta ce, ka ba ni rigar nan ta Annabi. Da ta shaqi qanshin jikinsa a rigar, sai ta fadi magashiyyan a some. Da Imam Ali ya ga haka, sai ya boye rigar daga gare ta.
A bayan an binne shi sai ta jera wadannan baitoci:
"Idan na buqaci ganinka sai in zo kabarinka, in yi kuka kuma in yi qorafin rashinka. Amma ba za ka amsa min ba. Ya kai wanda ke cikin kabarin nan! Kai ne ka koya min kuka. Sannan kuma tunaninka yana dauke dukkan baqin ciki. Duk da cewa an binne ka a cikin qasa, amma ba a binne tunaninka a zuciyata mai cike da baqin ciki ba."
An rawaito cewa Sayyidha Fatima (as) bayan an dawo daga Jana'izar Shugaban Halitta (saw) tazo gurinsu Anas Bn Malik tana cewa:
Ta yaya kuka iya turawa Fuskar Shugaban Halitta Kasa gurin binne shi?! 😭😭😭😭
Saboda yawan kukan rashin Manzon Allah, Imam Ali ya gina mata gida a Baqi'a (wajen gari a wancan lokaci) wanda aka kira da "Baitul Ahzan", wato "Gidan Baqin Ciki". Fatima takan dauki 'ya'yanta maza, Hasan da Husain ta tafi da su wannan gida. Da zarar sun isa, sai ta yi ta kuka saboda tunanin Mahaifinta Manzon Allah. Idan dare ya yi, sai Imam Ali ya zo ya tafi da su gida.
Rashin Mahaifi yanada Zafi Radadi, ina kuma ga rashin Mahaifi gurin Sayyidha Fatima (As) wanda Shugaban Halitta shine yazamo Matsayin Uwa da Uba agunta.
An zubamin Musiba mai yawa bayan Ma'aikin Allah, da ace za'a Zubuwa Rana irin wannan Musiba din da Tazamo
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.
A rana mai kamarta yau 28 ga wata Safar, Annabi rahama (swa) ya yi wafati
Wannan hotunan zaman makokin tunawa da ranar wafatin Annabin Allah (swa) ne wanda aka gabatar a Haramin Imam Ali(as) a birnin Najab da ke kasar Iraki
Jagora Da Al'majiransa yau cikin haramin imam husain (as).
Wani abin burgewa a wannan waki'ar ta yau Shine, sun sone su hana tattakin amma s**a kasa inda aka tsara za'a rufe saida aka isa wurin duk da ruwan wuta wannan babar nasara ce a garemu
Kanawan dabo
SALAM
Asalamu alaykum
Ahalul baiti rasulu
S. A. W
https://www.facebook.com/profile.php?id=61559055514698
Na zakzaki form following
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Website
Address
Kano
Kano
Est: 2021, Portrait||Weddings||Birthday||Documentary Photographer, Kano... Available to travel �, For
Balangu Street
Kano
First Allah �� second prophet Muhammad (s.a.w)I love my mom �and dad �and lovely my fan's ?
Kano
List Active™ For ur Graphics of all digital media & Special gift package ∆Weeding Pics/Pre_wedding Pics ∆Birthday Pics ∆Photobook ∆Shooting Films/Videography ∆Entertainment ∆T.shi...
Kano
This Page is created for people out there to find us. For either PHOTO SHOT or VIDEO SHOT