DARUl HADIS
Tunatarwa ,fadamarwa da waazantarwa
WhatsApp group namu 09042713230
https://chat.whatsapp.com/LIuoWoxNIGoJyKzdtU5ZIb
TUNATARWA
Mu Yawaita Yiwa Manzon Allaah ﷺ Salati A Wannan Rana Ta Juma'a Mai Albarka
Abun kauna♥️Ina matukar kaunar mallam saboda Allah .
Allah karawa rayuwa albarka tareda nisan kwana masu Albarka ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲🤲🤲
❝Idan Ka Yiwa Mutum Alkhairi Kada Ka Goranta, Kai Kuma Idan Anyi Maka Kar Ka Manta.❞
Idan kana son ka fahimci bayanan dake cikin aya, saurari tafsirin Dr. Muhammad Sani R/lemo.
Idan kana so ka fahimci fassarar aya, saurari tafsirin Prof. Isah Ali Pantami.
Idan kana so ka fahimci fiqhun dake cikin aya, saurari tafsirin Dr. Mansur yelwa.
Idan kana son sakon dake cikin aya ya shigeka kayi aiki da shi saurari tafsirin Sheikh Ahmad Guruntum.
Allah ubangiji ya karawa maluman mu imani lafiya da nisan kwana
Ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲♥️🤲
Muna Godiya matuƙa da ziyara Mutanen Ghana.
Allah ya saƙa da Alkhairi, Allah kuma ya bar zumunci.
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Masha Allah Daga Wajen Walimar Auren Ƴaƴan Prof. Mansur Isa Yelwa. Allah ya ƙara wa Malamansu Lafiya, Amin ya Allah
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Sheikh Abubakar Mukhtar Yola
Sheikh Usman Abubakar Abul Husnain
Sheikh Abubakar Abdussalam Babban Gwale
Da dai Sauran su
Alaji wannan itace dinner ♥️
Murmushin gwanin burgewa ♥️
Duk Mai Neman Arziki, Aure, Gida, Mota, Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuwa, Aiki.
Ya Allah Kabashi Alfarmar Annabi Muhammad❣️
Shugaban Masu Gaskiya
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹
Yaa Allah Ka sanya mu cikin wadanda za a gaya musu wannan kalma, don tsarkin SunayenKa
✍️ Umar Shehu Zaria
Babu wadda yasan daɗin lafiya sama da wadda ya rasa ta
Ya Allah ka baiwa marasa lafiyar mu lafiya muma ka ƙara mana lafiyar.🤲
Ya Ubangiji!
Ka yi mana gafara, muna yin Sallah amma tunanin duniya kawai muke yi a cikinta.
Ina Rokon Allah Ta'ala Ya kyautata Karshen Al'amarinmu
Yaa Allah ka Horewa Bayinka kasa Kada Mu mutu Da Bashin Kowa.
Yaa Allah ka horemana,kakara budamana ameen ya Hayyu ya Qayyum
ALLAH MAI GIRMA.
BAI HAIFA BA,
BA A HAIFE SHI BA.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ya Allah kabawa mahaifiyar wannan baiwar Allah lpy dasauran iyayenmu da basuda lpy Ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲🤲🤲
BinBintu Umar
Ya Allah!
Ka sanya mana shamaki tsakanin mu da Talauci.
Duk Wanda Mahaifiyarsa Take Raye🤍Allah Yabashi Ikon Kyautata Mata🤲
In Bata Raye😔Kuma Allah Ya Gafarta Mata🥹🙏
Allah ya karamana lfy da wadata🙏🙏🙏🙏🙏
Da yadda maza suke Lallaba 'yan Matansu kafin aure haka suke kulawa dasu bayan Aure da ansamu ragowar mutuwar Aure.
Ki zama Tagari Sai Allah ya Baki Nagari.👌
Ba zaka gushe kana ganin alheri a rayuwarka ba; mutuƙar kana yiwa Ma'aiki Sallallahu Alaihi Wasallama Salati!
_Ya Allah Kamar yadda kake juya dare zuwa Rana_
_Allah kajuya damuwarmu izuwa farincikinmu_ 🤲
Alherin Allah yakai ga Sheak Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun.
Allah Ya Karbi Rayuwar Mahaifiyar Sheikh Abdur razaq Yahya Haifan
Muna Rokon A sa ta Cikin Addu'a.
Allah Ya gafarta Mata Ya Kai Haske Kabarinta ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲🤲🤲
Yaa Allah ka gafarta mana zunuban mu.😥😥😥😥
Kamar yadda Allah yake juya dare zuwa rana ya Allah ka juya damuwar kowa zuwa farin ciki.
Duk Mai Burin Taimakawa Iyayensa Kuma Baida Hali 😢😢
Ya Allaah Ka Yalwata Masa Arziki🤲🙏
Allah yasa mudace Ameen ya Hayyu ya Qayyum
"Galibin mutanan dabasa son biyan Bashi su s**a jawo mutane basa son bayar da Bashi."
Yanzu ba Sheɗan ne yake raba abota ba, aron KUDI ne ke raba wa 😅
Ka rayu kamar yau kaɗai ka ke da ita.
Ya Allah! Ka yi mana arziki mai amfani kuma mai albarka!
Akwai Ni'imomi Guda Uku A Aljannah,Wadanda Babu Su A Duniya...
Zama A Cikinta Na Har Abada.
Maqobtaka Da Ubangijin Rahama,Da Ganinsa.
Tafiyar Da Damuwa Da Bacin Rai,Da Rashin Lafiya.
Ya Allah ka Azuratamu Da Samun Aljannatul Firdaus Madaukakiya..🤲
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah
Yau juma'a muyawaitawa fiyayyen Halitta (SAW )♥️♥️ salati
Allah Kaimana Arzikin Da Babu Talauci A Bayansa.
Allahu Akbar, Allah ka jikan Alaramma Muhammad Sani Bula, Ka hada mu a jannatul firdausi baki dayan mu, tare da sauran mamatan mu musulmai muminai. Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Telephone
Website
Address
Kano
Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody
Briget
Kano, 700102
Da sunan Allah mairahama maijin kai... muna sanar da ku yanwa masu albarka .muna sanar da ku cewar zamu ringa kawo muku karatuttukan Malumammu na Sunnah insha Allah.
Kano Nigeroa
Kano
Get Scholarship Opportunities In All Over The World... Discover New Scholarships for International Students to Study where ever !