Masoya Annabi Muhammadu S A W Zakaliya by Isma,ila Umar

Masoya Annabi Muhammadu S A W Zakaliya by  Isma,ila  Umar

You may also like

MR.Salin
MR.Salin

Isma,ila Umar

20/08/2021

Da iman se manzon allah s a w

16/07/2021

Happy juma,at mubarak to almussulim

22/02/2021

Da,Iman se manzon Allah s a w

19/01/2021

Assalamu alekum masoya annabi muhammadu s a w barkanmu da wannan lkc insha allahu nan badajimawaba zamu ringa kawomuku shirye shiryenmu wato bangaren soyayyar annabi muhamdu s a w fatan alkairi

09/01/2021

ILLOLIN DA ZINA TAKE HAIFARWA ACIKIN AL'UMMAH

Zina wata babbar musifa ce da bala'i da da dukkan sharri, da take ruguza al'umma taeke wargaza iyali take tarwatsa gari, take rushe mutunci da zumunci take kawo karyewan tattalin arziki, da fatara da tsiyya da annoba acikin acikin Al'ummah
da rushe unguwanni da garuruwa da kasashe da duniya baki daya.

ZINA ITACE CIKAKKIYAR FITSARA

acikin zina ake samun dukkan sharri kamar:

1=> Raunin -Addini
2=> Raunin -Akida
3=> Karancin -Imani
4=> Rashin -Kunya
5=> Rashin -Kishi
6=> Rashin -Kwarjini
7=> Rashin -Mutunci
8=> Rashin -Hasken fuska
9=> Duhun -zuciya
10=> Rashin -Kima
11=> Rashin -Nagarta
12=> Rarhin -Nutsuwa
13=> Rashin -Amana
14=> Fushin -Allah
15=> Cikawa babu -Imani
16=> Azabar -Allah

Allah yatsaremu Da zuriyyarmu da dukkan al'umma musulmai daga afkawa zina

wanda sukeyi Allah yashiryesu sugane.
.

22/11/2020

Annabindai

Masoya Annabi Muhammadu S A W Zakaliya by Isma,ila Umar Send a message to learn more

24/10/2020
23/10/2020

Assalamu alekum masoya annabi muhammadu s a w fatan kowayana lfy

23/10/2020
29/09/2020

Zaka iyayima annabi salati s a w

Profile pictures 15/09/2020

Ya Allah ka raba mu da talauci, ameen....
https://youtu.be/pKX1CEsZFMc

Profile pictures 04/09/2020
31/08/2020

Aslm jama,a masoya Annabi Muhammad S A W Allah yakawomana zaman lafiya Nageria bijjahi rasulillah S A W

Want your museum to be the top-listed Museum in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zakaliya
Katsina
Other History Museums in Katsina (show all)
Katsina Da Kewaye Katsina Da Kewaye
History And Culture Katsina
Katsina

Wannan feji namu mai albarka daya kunshi katsina da kewayenta zai ringa shiga sako da lungu na kasar

Dandalin Tarihin Magabatan mu Dandalin Tarihin Magabatan mu
Bayajidda Road
Katsina

Collections of historical archives of the Northern Nigeria in the Pre-colonial, colonial and Post Colonial era. (Tarihin Arewachin Najeriya a chikin Hotuna da takardu kafin zuwan T...