Katsina State Youths Forum - - Ktyf

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina State Youths Forum - - Ktyf, Community Organization, Katsina.

08/04/2022

Asslm, munawa kowa fatan alkairi, da fatan muna cikin yantattun bayi na wannan wata mai albarka. Mun gode.

30/08/2020

"ni ba zan ci amana ba, ba kuma zan ga ana cin amana ba inyi shiru" wanene yae wannan furucin?? sannan muna son atafka muhawara akai. duba da yadda yanayin al'umar kasa ta nigeria suke ciki, musamman yankunan arewaci. muna sauraron ku.

Katsina State Youths Forum - - Ktyf Send a message to learn more.

28/01/2020

Asslm, mu 'yan nigeria muna Kira da babban murya da Allah daga daedae lokacin da aka yankewa Maryam sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya...muna Kira aci gaba da yankewa irin wannan hukuncin, duk abinda mutum ya aikata to ayanke masa hukuncin daedae da abinda ya aekata..wannan Shi ne shari'ar musulinci...domin mu abin alfahari ne agare mu ace a Nigeria Ana shari'ar musulinci...ya ku alkalan kasar Nan kalubale agaban ku wlh..ku sani pa shari'a abine mae nauyi da Allah ya Dora ma ku.
Idan har ba'a ci gaba da zartar da irin wadannan hukun-hukuncen ba, to wlh abin zaezama abin Allah wadae agare ku alkalai, domin son xuciya ya shigo agare ku Kenan..idan kisa Kai akashe ka, idan sata Kai laipin yakae na yanke hannu...a yanke hannun...idan kunne ka cirewa want cire naka kunnen, idan xina Kai da matar aure a jepa ka har saeka mutu, idan xina Kai da budurwa a xane ka daedae yadda Allah ya umarta. Da dae sauran laefuka.
Sannan ita Kuma Maryam sanda ta sani cewa hakan da ajaimata Shi ne mafi sawki agare ta, domin ko a kashe ki ko kar a kashe ki, saefa kin koma ga Allah. Dan haka Ina Mae ba ki shawara da ki daw kaddara Kuma Allah sa hakan kaffara ne agare ki,, Kuma Allah sa Aljanna ce makomar ku keda Shi. Haka Kuma Ina Mae Taya ki bakin ciki da alhini da Kuma nadama akan abinda Kika aikata. Allah tsare mu daga aikata aikin alfasha umarce mu da kyakkyawa Amin. Wadanda zukatan su ke Raya masu irin wadannan mummun dabi'a Allah ka tsarkake ma su ita ka hanasu aikatawa ya Allah..pls and please comment and share..ur coment and sharing is very important. Mun gode.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Katsina
Other Community Organizations in Katsina (show all)
Katsina helpers channels development association katsina state Katsina helpers channels development association katsina state
Katsina

Katsina helpers channels was create in the year 2015 the (NGO) create by hajiya jimila shibdawa.our projects

Tagwai cornerstone foundetion Tagwai cornerstone foundetion
Kambarawa Katsina
Katsina, 123456

Wannan page din wata kaface wadda ta alaqantu akan tagwaye kadai kuma take muhimmin aiki akansu ta bangarori da dama irinsu bangaren iliminsu tarbiyarsu sana,arsu da kuma sauransu

Tagwai cornerstone foundation Tagwai cornerstone foundation
Kambarawa Daura Road
Katsina

Fc royal kambarawa

Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters
Katsina
Katsina

National Hisbah Headquarters Page.

Ali Iliya Social Media Organization Ali Iliya Social Media Organization
Batsari Old Ruma Toad
Katsina, BATSARI

Our Hope

Kabalawa youths development Kabalawa youths development
Sabuwa
Katsina

Kabalawa Garin 'yan darika

All youths Association katsina- Ayak All youths Association katsina- Ayak
Kofar Kwaya Behind Albustan Hotel Katsina
Katsina, 401208

To increase people wise

VOICE of Yoruba Youths VOICE of Yoruba Youths
Mangal Plaza, Kofar Kaura Katsina
Katsina

An association who is passionate about Youth development

Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA
Jibia Local Government
Katsina, SENSERE WARD

Political analyst

Arewa Reliable Media Arewa Reliable Media
No 02 Sarkin Fulani Idi Street
Katsina, 820001

Discussion and advice's on how,where,what strategies will follow for the development of north and Nigeria at large.

Aleousskt funitures Aleousskt funitures
Kofar Sauri Lanbun Danlawal Kt
Katsina

Real boty Real boty
Goriba Road
Katsina