Sultan Islamic & Herbals Medicine

SULTAN ISLAMIC HERBALS MEDICINE
HOME OF HERBALS 🌲
KATSINA STATE
07026252355✅
07044252382✅

16/04/2024

1k zuwa ga wadannan mutanan

16/04/2024

Today is my birthday 🎂

12/04/2024

ASLM INA MUTANAN GIDAN NAN

SULTAN NAJIRAN BARKA DA SALLAH

08/04/2024
04/04/2024

TIMECOIN TELEGRAM MINING.....

Na kwana biyu ina mining din Timecoin bana saka updates akansa ne saboda masu project din suna yawan upgrades na shafin nasu....

Ga link dinsu idan zaa gwada https://t.me/timecoinbot?start=112126

Allah ya bamu sa'a

04/04/2024

Don Allah jama'a ku fara Mining din Memefi Coin tun yanzu da wuri, kada ku bari sai anyi nisa sosai sannan kuce zaka fara....

https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_de12184954

Shima a Telegram ake yinsa sannan dandanashi akeyi irin yadda ake danna Notcoin, kuyi kokari ku fara tara Coins dinsu daga nan sai kuyi Upgrade saboda karawa Mining dinku karfi.....

02/04/2024

MEMEFI COIN....

Cikin kwana kadan da fara Mining din Memefi Coin har an samu mutane miliyan biyu da suke Mining a project din....

Yallabai da yallabiya kar dai ku bari ayi muku nisa kamar yadda aka yi muku a Notcoin.....

Danna link a fara Mining a Telegram https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_de12184954

Madallah......

01/04/2024

ILLOLIN ISTIMNA'I

31/03/2024

DA GASKE NAKE......

Ina jin dadin wannan Game din na MEMEFI COIN Mining, kaunar Mining din ta ratsa ni tun bayan da na gano cewa MEMEFI yana cikin projects din dake cikin LINEA...

https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_de12184954

Na gamsu da MEMEFI COIN don haka na tsage dantse sosai don ganin ban bari an barni a baya wajen tara memefi coin...

Normal ne .....

31/03/2024

ALHMDULILLAH Ga Sunayen Mutanen Da S**a Lashe Wannan Giveaway

One / Peace Man Dan Hajiya 38likes
Two/ Umar Maimunatu 22liks
Three/ Zainab Hamisu Zng 21likes
Four/ Yahuza Bello Toro 23k
Five/ Queen maamah 32likes
Ramatu Usman Danbature 21likes

31/03/2024

Giveaway! Giveaway!! Giveaway!!!

Yau Zamuyi Giveaway Akan Matashin nan wato Sultan

Shugaban Company Sultan Sultan Islamic Chemist

Yan Uwa Kuyi Masa Addu'ar Fatan Alkhairi, A Comment Wanda Yafi Samun Likes A Comment Din Sa Zai Samu Kyautar kudi Duba Da Yanayin Da Al'umma Suke Ciki.

Na Farko Zai Samu Kyautar 3k
Na Biyu Zai Samu Kyautar 2k
Na Ukku Zuwa Na Biyar Kowa Zai Samu Kyautar 1k

Za'a Rufe Wannan Gasa Zuwa Karfe 10 Allah Ba Mai Rabo Sa'a, Banda Fake Likes.

31/03/2024

GIVEAWAY ZUWA ANJIMA

30/03/2024

MEMEFI COIN TELEGRAM MINING.....

Wannan mining din da dukkan alamu shine zai karbe ragama bayan kammala mining din Notcoin....

https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_de12184954

Allah ya bamu sa'a...

28/03/2024

Notcoin.....

Jama'a bangaren EARN ya sake dawowa a cikin Notcoin, don haka a garzaya aje ayi sauran Tasks dake wajen kafin su sake kullewa....

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

26/03/2024

Notcoin sun fara toshe hanyoyin da ake samun Coins masu yawa a lokaci guda, domin a yau din nan sun cire bangaren EARN wajen da ake iya samun Notcoin miliyan uku nan take....

Hakan na cikin shirye Shiryen da suke na dakatar da Mining a ranar 1 ga watan April 2024...

Har yanzu kana da damar samun Notcoin ko da miliyan daya ne ko biyu kuma a shiga kasuwa tare dakai har ma ka siyar da abunka...

Telegram kawai kake bukata domin fara Mining din Notcoin....

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

Allah ya agajemu Ameen....

26/03/2024

DOTCOIN TELEGRAM MINING.....

A iya cewa Notcoin yazo karshe, tunda haka ne bai kamata ka sake yin sanya akan Dotcoin Mining ba, suna da kamamceceniya da Notcoin sannan Dev dinsu akwai alamun a shirye suke tunda har kyautar TON zasu dinga bayarwa ga duk mutanen da s**ayi kokari a kowanne sati...

Danna link zai kaika Telegram kai tsaye sai ka fara Mining https://t.me/dotcoin_bot?start=r_5333898327

Da yake sabon Project ne bayanai zasu dinga zuwa nan gaba kan yadda zaa tafiyar da Mining din Dotcoin....

Allah ya bamu sa'a

25/03/2024

IDAN ANYI MAKA NISA A NOTCOIN GA DOTCOIN

SHIMA TA TELEGRAM AKE MINING DINSA

BABU BUKATAR DOGON TURANCI 🤑

https://t.me/dotcoin_bot?start=r_5333898327

25/03/2024

DOTCOIN TELEGRAM MINING....

Nima nabi sahu na fara Mining din Dotcoin a Telegram, naga kusan komai nasu irin na Notcoin ne....

https://t.me/dotcoin_bot?start=r_5333898327

Allah ya bamu sa'a...

24/03/2024

OGC PROJECT....

Malami a bangaren Blockchain yake cewa, mutane kada fa ayi sanya akan OGC Project kuyi rigista ku dinga claiming din kowacce rana, sannan ku jira sako na gaba daga OGC....

Ku danna link kuyi rigista, banda sanya...👇👇👇
https://app.ogcom.xyz/invite/qJXCvPRHk2gwGU2K

23/03/2024

Sabaya powder ina masu matsalar faduwar Nono Ina Wanda ke son girman Nono da cikowarsa Ina Wanda ke son jikinta yayi bul bul Ina uwargida Mai Shirin yaye Ina Amare masu Shirin aure duk lalacewar Nononki zaki sha Mamaki cikin 3days insha allah muna aikwa ko Ina da yardan Allah

07026252355

07044252382

19/03/2024

MAGANIN SANYI(KOWANNNE IRI)🧅🧄

AYI SHARE DON GIRMAN ALLAH:

🧅🫒🧄🧅🫒🧄🧅🫒🧄🫒🧄🫒🧅

Sanyin kashi sanyin mara sanyi mai sa farin ruwa ko zafin fitsari ko kuraj ko kaikayin gaba ko kaikayin matsematsi ko jin zafi ga màce wajen saduwa ko ciwon mara ko fitar kuraje a gaban mace ko daukewar sa'awa,sai a jarrana wannan fa'ida.

A samu Tafarnuwa Sili 5 🧄 Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama guda daya🧅.

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.

A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.

Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko safi 1 zaka ga result mai kyau da yardar Allah.

LIKE AND SHARE.

18/03/2024

BUNBURUTUN NOTCOIN VOUCHER.....

Wadanda suke so su siyar da Voucher dinsu ta Notcoin zasu iya siyarwa nan take akan farashin Naira Dubu Ashirin da uku wajen Hafsat Ermum ta shirya tsaf domin fara Bunburutun Voucher....

Ka bayar da Notcoin dinka guda Miliyan Goma ta tura maka da Nairorin Nigeria har N23k, dukiyarka ce kaime kake da zabin yadda zakayi da abarka...

Na kawo muku labarin ne ko da akwai masu son siyarwa...

Kaima zaka iya fara Mining din Notcoin a kyauta idan ka sauke Telegram a wayarka sannan ka danna wannan link din zai kaika kai tsaye inda zaka fara Mining

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

Allah yasa mu dace...

18/03/2024

A NOTCOIN....

An fara claiming din reward na Binance wato 3 million Notcoin da zasu bawa wadanda s**a gabatar da task din Binance kwanakin baya...

Aje a gwada ko zaa dace, ba duk wadanda s**a yi task din bane zasu samu damar claiming masu rabo s**a zaba....

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

Allah ya bada sa'a

17/03/2024

BARI KUJI....

Mun saka buri sosai a wannan project din na NEAR WALLET wato HOT da muke Mining yanzu haka a Telegram, idan muka lura kusan dukkan manyan kamfanonin Crypto dake duniya sun saka hannu a HOT project...

Babban abun da ya kara mana buri akan HOT shine ganin yadda jiya aka sayi UWON COIN akan farashin 0.1 HOT sannan aka fara siyar da UWON akan farashin $2 a kasuwa...

A harkar Mining da Airdrop ba abun dake kara yawan kudaden da zaa samu da ya shige Referral don haka kuka ga muna gaya muku kai tsaye akan ku daure ku nemi referral tunda ba kudi zasu saka ba....

A dalilin neman referral da nake ba tare da jin kunya ko tunanin cewa ina da alaka da.manyan yan siyasa ba, a yanzu na samu HOT Coin sama da Dubu biyu, kuma a hakan ban gaji da neman referral ba ga link dina https://t.me/herewalletbot/app?startapp=263454 so nake kai da ke ku zage dantse ku nemi referral don ku samu HOT masu yawan da idan aka shiga kasuwa zaku samu kudade masu yawa....

https://t.me/herewalletbot/app?startapp=263454

Allah ya bamu sa'a...

17/03/2024

Ina cigaba da danna maballin Mining din Notcoin, duk da dai ya rage armashi ba kamar a baya ba....

Shin kaima kana cigaba da dannawa ko ka rage....

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

14/03/2024

Masu mining ɗin $Notcoin waɗanda s**a kai matakin Diamond league, kuma suke da Referral aƙalla guda 5 zasu iya samun kyautar $Ton guda ɗaya, waɗanda s**a siyi Telegram Premium kuma suke holding ɗin $Ton aƙalla guda 25 zasu samu $Notcoin 3,000,000.

Idan kun buɗe wajen danna Notcoin dinku sai ku taɓa "Earn" zai nuno "TON FOR FUN", sai ku taɓashi ku fara Task ɗin.

Notcoin sun ware Dala dubu ɗari biyar ($500,000) da Ton guda 100,000 domin wannan gasa.😄

Waɗanda basu fara mining ba kuma har yanzu kuna da sauran dama👇

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573809_2525387

13/03/2024

WADANDA S**A SAMU $67 A AVACOIN.....

Aiki s**ayi tukuru wajen neman referral tare da maida hankali wajen danna maballin Mining, kaima idan ka dage da neman referral kafin sati maizuwa zaka iya tara 400k points da zaka canzasu zuwa $67....

Tunda ba kudi ake sakawa ba, banga dalilin da zai hana neman referral a shafinka na Facebook da Status dinka na WhatsApp dama duk inda kasan zaka iya samo referral, abokanka da yan'uwanka masu wayoyi duk zaka iya fahimtar dasu alfanun da ke samu idan aka yi aiki kaga sai kayi amfani da referral dinka wajen shigo dasu, sannan ka nusar dasu cewa baa saka ko sisi a Mining din Avacoin....

Kunga ni dai nima yanzu haka referral nake nema ga link dina nan idan baka fara ba

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=36fc042f7cf3e0c36e75

Akwai tarin alheri a tattare da Magirbi...

12/03/2024

Wannan dai shine link da ake Register

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=36fc042f7cf3e0c36e75

Kuma ku tabbatar kun duba Posting dina da nasha Yi akan Yadda ake kunna Autoclicker App domin haƙo Avagold

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

ILLOLIN CUTAN SANYI{INFECTION PROBLEMS}#sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sir...
Matsalan Saurin Kawowa #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji #san...
Mixture Of Black Seed And Honey 🍯#sultan_islamic_medicine #sultan_islamic #custusroot #sultan_islamic_herbals #sirrinrik...
Dalilan Daukewan Sha'awa #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji #s...
#sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #sanamakki #sirrinrikemiji #drabdulwahab #custusroot #o...
MAGANIN MATSALOLINKU#sultan_islamic_herbals #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic #sirrinrikemiji #custusroot #sanama...
ILLOLIN CUTAN SANYI GA MAZA#sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji ...
SUPER GROOM PACKAGE 📦 #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji #sana...
INFECTION TREATMENT#sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji #sanamak...
TOILET INFECTION #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinrikemiji #sanamakki...
INFECTION BLOCKER#sultan_islamic_herbals #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic #sirrinrikemiji  #custusroot #sanamakk...
MASS TREEMANGO LEAVESGUAVA LEAVES #sultan_islamic_medicine #sultan_islamic_herbals #sultan_islamic #custusroot #sirrinri...

Category

Telephone

Address


Katsina State Street Government Day School
Katsina
Other Food & Grocery in Katsina (show all)
Masu gashi Masu gashi
Bwari Abuja
Katsina

E ma goup E ma goup
Katsina

Shamsudeen muazu jifatu Shamsudeen muazu jifatu
Jifatu
Katsina

Shamsudeen

Abdul shuaibu Abdul shuaibu
Katsina

Baballe jikan sheikh sani kafi kankara Baballe jikan sheikh sani kafi kankara
Wamba Raod Akwanga
Katsina

Baballe na shehu da shehu Dan fairah

Bin edr### Bin edr###
Katsina State
Katsina

Top seller Top seller
Gwoj Gwajo Street, Behind The Emir Palace, Maiaduwa
Katsina

Na mai doki Na mai doki
Unguwa Yan Daka
Katsina

Muna godiya

Ibraheem Musa kt Ibraheem Musa kt
Kt
Katsina

Call me  a.kabir Call me a.kabir
FUNTUA
Katsina, THANKSYOULORD

I want you to be happy that is why I create this age thanks you..