AREWA MEDIA Sensitization FORUM.

Arewa media sensitization forum, is completely and absolutely non-governmental association, non-part

04/09/2021

A AREWACIN NAJERIYA MUNA NEMAN MAFITAR HALIN DA MUKA SAMU KANMU

YAN SIYASA WACE IRIN GUDUNMUWA CE KUKE BAIWA AL'UMMAR KU DOMIN SAMUN SAUKIN RAYUWA GA AL'UMMAR KU?

MALAMAI KU MAIDA HANKALI GURIN KIRAN AL'UMMA SU GYARA HALAYENSU DA KUMA JIN TSORAN ALLAH

KUMA MU DAGE DA ADDU'O'I, ISTIGIFARI DOMIN NEMAN SAUKIN TA'ADDANCI DA AKE A AREWACIN NAJERIYA

TALAKKAWA MU MAIDA AL'AMARIN MU GURIN ALLAH DOMIN SAMUN SAUKIN TA'ADDANCIN DA AKE MANA A AREWACIN NAJERIYA

SAI MUN GYARA TSAKANINMU DA ALLAH , ALLAH ZAI KAWO MANA SAUKIN DAMUWAR MU.

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 01/03/2021

*_AREWA MEDIA SENSITISATION FORUM_*

Kungiya mai Suna a sama, na son gayyatar daukacin al'umma musamman MATASA marubuta a kafafen sadarwa na wannan zamani, don halartar wani taro na karama juna Ilmi da Kungiyar tayi Organising.
Wannan taro, taro ne dazai Ilmantar Akan hanyoyin da Matasa yak**ata suyi Amfani dasu wajen Gina kan su, ta hanyar Amfani da SOCIAL MEDIA PLATFORMS da Muke dasu, musamman ta fuskoki guda uku;
1. Ta Fuskar Siyasa
2. Ta Fuskar Tattalin Arziki
3. Ta Bangaren Addini
Kamar yadda muka Sani, dayawan mu, muna bata lokaci mai yawa wajen abubuwan da basa Amfanar damu komi, sai dai ma keta mutuncin wasu daga cikin Malamai, yan siyasa, Attajirai, da Manyan Mutane a cikin Al'umma, yada labarin Karya domin haddasa Fitina ko tashin hankali, da kuma kauce ma Abubuwa na damfara.
Wannan Kungiya k**ar yadda ta Saba a cikin ayyukan ta, ta sake hada wannan taro domin ganin mun kara samun ilmin amfani da Social Media domin cigaban kan mu, da kuma Al'ummar mu.

Za'a yi wannan taro k**ar haka;

RANA : Assabar 6/March/2021
LOKACI : 10:00am - 1:00pm
WURI : Chamber ta Secretariyan Karamar Hukumar Daura.

✍🏽
Abdurrahim Abdulkadir
Comr. Abdool-Nc
Director Media & Publicity AMSEF.

02/02/2021

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM.
___________________
___________________
💫💫💫💫
Peace of mind is a great wealth that every sane person crave to posses and one among the surest ways to achieve it is to make a decision to stop paying attention to the "purveyors of doom" liberate yourself from constant bombardment with depressing news items that contributed nothing to your life rather disturbing your inner peace.

You see, this is how it works: the information you feed your mind affects your thoughts; your thoughts affect your feelings; your feelings affect your actions, and; your actions affect your results. (You may want to re-read the previous sentence as you may not have realised its power yet.)

Because bad news is much more addictive to the human mind than good news, media organisations bombard their audience with bad news to hook you in and keep your attention. They then rake in billions of dollars from adverts and global influence.

You must, therefore, deliberately control the kind of information you consume. Else, you'll pay dearly. Many people are paying because they don't know what you've just read, but ignorance is not an excuse for you - not any more.

Since most of the media outlets and media users choose to deliberately altered sensitive informations to cause unnecessary unrest we can also choose to avoid such kind of posts or shun away from them thereby not letting them have impact on our inner peace.

✍🏽
2/02/2021

02/10/2020

* AREWA MEDIA sensitization FORUM

Wannan Kungiya mai suna a Sama, Kungiya ce ta zunzurutun Matasa masu kishin Al'ummar Mu ta Ganin irin abubuwan ashsha Dake faruwa a Kafafen Sada Zumunta na Zamani, domin ganin mun bada Gudunmawar Mu wajen gyaran tarbiyar Al'ummar Mu.

Kungiyar ce, ba Kungiyar gwamnati ko wani mutun ba. Shuwagabannin wannan Kungiya da Members din ta suke aiwatar da Duk wani Aiki na wannan Kungiya batare da sisin kwabon wani ba.
Tafiyar da Aikin wannan Kungiya Akan Gaskiya da Amana ne yasa ta kawo inda take a yanzun, Duk da kalubale iri-iri da ake fuskan ta.
A dae-dae wannan Gaba nake son sanar da Jama'a cewa, Duk Wanda yayi Zargin cewa Gwamnati ko wani Mutun Yana Financing ayyukan Kungiya to baiyi ma Kungiya da 'ya 'yan ta Adalci ba.
A Karshe Muna Kira da babbar Murya Akan Duk mai Ikirarin ya taba financing ayyukan Kungiya ko ya taba bada Kudi Akan yin wani Aiki Wanda ya saba da Aikin Kungiya da ya fito da ta aikata Hakan, Idan Kuma Ba Haka ba, to Kungiya Zata dauki matakin Kare mutuncin ta, Dana 'ya 'yan Kungiya Kamar Yadda doka ta tanada.

Muna son Al'umma su Sani, ba zamu taba Yadda ko goyon bayan , ' INCI da Masu Mutunci ba, Don Haka Mu baza'a taba namu Mutuncin Mu Kyale ba.

✍🏽
Abdurrahim Abdulkadir.
Director Media and Publicity A. M. S. F

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 23/09/2020
23/09/2020
23/09/2020

AREWA MEDIA sensitization FORUM.
💥💥💥💥💥
*KATSINA STATE CHAPTER
------------------------------------
------------------------------------

The Above named association, wishes to cordially invites you to it's organize 2nd ANNUAL PUBLIC LECTURE.

Titled: -

Effects affecting the usage of Social Media Platforms.

As Part of our organizational programs, and in our quest to sensitize the usage of social media platforms, Organising ( seminars, workshops, and public lectures etc) are part of the organizational programs adopted by this Noble Association, with the aim of achieving our laid down Objective i.e bringing, SANITY AMONG THE USERS.

The Public Lecture is Scheduled to take place as follows:

*DATE/DAY: 27th, September 2020
*TIME: 10:00am Promt
*VENUE: Education Resource Centre Conference Hall, Rafukka Katsina State

Come One! COME ALL!!!

✍🏽
Abdurrahim Abdulkadir
Comr Abdool-NcComr Abdool-NcComr Abdool-Nc
Director Media and Publicity A. M. S. F

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 23/09/2020

AREWA MEDIA Sensitization AREWA MEDIA Sensitization FORUM.AREWA MEDIA Sensitization FORUM.

Alhamdulillah, Wannan Kungiya tayi wata Ziyara ta bazata karkashin jagorancin *Secretary, Inda muka Kai Ziyara ga masu son Assasa wannan Kungiya A Kaduna. Wato Kaduna state chapter, wanda an samu damar zama dasu sun karbi wannan Kungiya hannu Biu, Sannan s**a Jagorance Mu zuwa wajen Hon. Abdullahi A. Abba (MD/CEO ABBA-2 WORLDWIDE SERVICES LTD, Chairman Board Orphans Around the world) domin zabar sa a matsayin Patron, a wurin aka karrama shi da award.

A Cikin Bayanan sa, Hon. Abdullahi A Abba, ya nuna farin Cikin sa Matuqa Akan wannan Kungiya da Kuma zabar sa da akayi, ya yaba da ayyukan ta ya Kuma yi jawabi na karfafa gwiwa agaremu baki daya. Sannan ya fada cewa a shirye yake domin bada Gudunmawarsa a Dukkan activities na Kungiya, k**a daga Kaduna state Chapter dama National Body din Gaba daya, wanda a Karshe yace a kawo *CV na mutun Guda Graduate daga cikin Yayan Kungiya domin bashi Aiki a Kamfanin sa, sbda shi yace Bai cika son bada Kudi ba, amma zaiyi ma mutun hanyar samun Kudi, ya Kuma ce shirye yake yayi partnering da Wannan Kungiya wajen aiwatar da ayyukan ta.

Lalle, abin Alfahari ne ga Kungiya tayi hadin Kungiya da Mutanen Kirki irin su Hon. Abdullahi A Abba.

A karshe ina Addu'an Akan Allah ya Kara daga darajar wannan Kungiya, Ameen.

✍🏽
Director Media and Publicity.
A. M. S. F

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 07/09/2020

AREWA MEDIA Sensitization AREWA MEDIA Sensitization FORUM.AREWA MEDIA Sensitization FORUM.

A yau Litinin ne, Kungiya mai suna a Sama, ta kaima babban Malamin Addinin Musulunci, kuma Babban Limami Malan Aminu Yammawa. An Kai wannan ziyara ne bisa kudurin wannan Kungiya na Ganin Ta tsaftace Kafafen sada zumunta, domin Ganin Ta kawo sauyi Akan Yadda ake amfani dasu a wannan lokaci. Akan Hakane ake kaima Manyan Shuwagabanni da Kuma Malaman Addini ziyarar ban girma, domin Karuwa daga ilimin su na Rayuwa da Kuma Addini, Wanda Hakan zai taimaka Matuqa wajen aiwatar da ayyukan wannan Kungiya, Da Kuma shawarwari Don Ganin Hakar mu ta cimma Ruwa.

A wannan ziyara ansamu damar tattauna abubuwa masu Matuqar amfani, inda muka fadi nasarorin Mu, kudirorin Mu na irin tarurruka da Muke son aiwatar wa anan Gaba.

A bayanin sa, Mal. Aminu Yammawa, yayi maraba da zuwan Mu, ya nuna farin Cikin sa Akan irin wannan Aiki da muka dauko na kawo gyara a Cikin Al'umma, lalle wannan babban Aiki ne, ya Kuma Kara karfafa mana gwiwa, ya ilmantar damu da wasu Hadissai, wadanda ke Magana Akan irin kudurin wannan Kungiya. Ya Kuma Bamu tabbacin Gudunmawar sa a Dukkan Lokacin da muka bukata.
Daga Karshe, Muna masu Matuqar Godia Akan irin Yadda Malan, ya tarbe Mu, ya yi mana karamci, ya Kuma Bamu shawarwari masu Matuqar amfani. Mun Addu'an Allah ya Kara Kare Malan, ya Kuma Kara masa Lafiya.

Allah ya Kara daga darajar AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM. 🙌🏽

P.R.O I
For
Secretary General A.M.S.F

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 06/09/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM.

A yau lahadi wannan kungiyar mai suna a sama takai ziyarar ban girma wajan mai girma Durbin katsina Hakimin mani Alh Babani Isah Mani, kuma uba a cikin wannan kungiyar mai albarka, ya karbe mu cikin girmamawa tareda bayyana farin cikinsa akan kudurori na alkhairi da wannan kungiyar take dasu domin kawo gyara a cikin rayuwar al'ummah musamman a wannan zamanin da muke ciki.

Mai girma Durbin katsina Hakimin mani, ya saurari kudirorin alkhairin da wannan kungiyar take dasu yayi matukar nuna jindadin sa akan wannan tafiya ta Arewa media, yabamu shawarwari wadanda zasu taimaka mana su kuma taimaki dukkan wasu kudurori da muke dasu a cikin wannan kungiyar mai albarka, Ya bayyana farin cikin shi sosai akan yadda muke matasa masu kishi da son ganin rayuwarmu tazama abun koyi, ta yadda muke shiga mu fita badon komai ba sai don ganin mun inganta rayuwar mu a matsayin mu na matasa wadanda mune shuwagabannin gobe. Haka kuma kara yimana nuni da cewar mu kasance masu hakuri domin wannan abun alkhairi ne muka dauko mukeyi saboda haka sai mun kauda kanmu daga dukkan maganganun da jama'ah zasu dunga yi dangane da wannan tafiyar tamu mai albarka.

Alhamdulillahi anyi taro lafiya antashi lafiya a fadar mai girma Durbin katsina hakimin Mani, angudanar da wannan ziyarar ne a karamar hukumar mani, a fadar mai girma Durbin Katsina Alh Babani Isah Mani,

Habeeb Abubakar Masanawa
Media & Publicity.

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 19/08/2020

AREWA MEDIA sensitization FORUM

Alhamdulillahi a yau 19-8-2020 wannan ƙungiya mai suna a sama ta samu damar kai ziyara a office ɗin mai bama mai girma Gwamnan jahar katsina shawara akan ta'ammali da shan miyagun magunguna da safarar mutane S.S.A ALH. Hamza Muhammad Brodo.

Inda muka samu kyakkyawar karramawa sannan kuma yayi jawabi mai gamsarwa tare da nuna goyon bayansa tare da tabbatar mana da cewa ofishinsa yana tare damu a dukkan shirye-shiryensu harma yake cewa mune ambassadors ɗinsa a kowace local Gov't.

Muna fatan Allah ya ƙara ɗaukaka AREWA MEDIA Sensitization AREWA MEDIA Sensitization FORUM.AREWA MEDIA Sensitization FORUM.

NA'IM YAHAYA GAFAI (M/A)

18/08/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM.

When you are criticizing anyone on social media, whether politicians or their supporters, your life span on media is very short and full of regrets.

Advisably;

©-Mind your business
©-Politics is all about interest
©-Allow everyone to support or oppose
©-Destiny is from Allah alone
©-No one will determined what Allah proposed

Beside, One mistake you should never make is to allow yourself to be recruited by someone, to hate another person who hasn't wronged you.
Hear this: “ We must avoid taking hasty conclusion because of what others are saying about someone else".

What people say about others, says a lot about them. I am repeating this more directly, The things you say about others, says a lot about you! I can tell a lot about a person by what they choose to see in others.

Stay away from tarnishing the image of others, as you will end up miserable in the society, without stopping from doing so.

✍🏽
Comr. Abdool-Nc
Director Media & Publicity A. M. S. F

Photos from AREWA MEDIA Sensitization FORUM.'s post 15/08/2020

Ofishin Sakataran Gwamnatin jihar Katsina, A karkashin jagorancin Alhaji Dr Mustapha Muh'd Inuwa ya amshi bakuncin Arewa Media Sensenitization Forum.

A wata ziyarar ban girma da Kungiyar takai ofishin a karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Nura Press. A lokacin da yake gabatar da jawabin manufofin Kungiyar da Kuma Makasudin kafata. Yace " Wannan kungiyace ta Sakai wadda ta hada dukkan kananun hukumomin jihar Katsina. Kuma an kafa domin kawo gyara a harkar kafar sadarwa ta Social Media, duba da yadda ta lalace.

Shima a nasa jawabin Mai Girma Sakataran Gwamnatin yayi Maraba da zuwan Basu sannan ya yaba masu akan yadda s**a dauko wannan aiki Mai wuyar gaske. Ya Kara da cewa kafar sadarwa ta Social Media abuce Mai kyau idan ka dauke ta da kyau, Kuma yance wadda zaka iya samu kudi da ita wajen saye da sayarwa da Kuma abubuwa daban daban. Daga karshe yayi masu gdy sannan yace shi Karan kanshi da gwamnati zasu taimake su idan sun bukaci taimakon da baifi karfin su ba. Yayi addu'a yadda s**a zo lafiya Allah maida su gida lafiya.

Daga cikin Wanda s**a halarci taron akwai wasu daga cikin Daraktocin ofishin nasa Wanda ya hada da Daraktan yada labarai na ofishin Alhaji Abdullahi Aliyu Yar'adua da dai sauransu.

Abdurashid Musa
Mobile Media Crew
August 14/2020.

15/08/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM.

Ofishin Sakataran Gwamnatin jihar Katsina, A karkashin jagorancin Alhaji Dr Mustapha Muh'd Inuwa ya amshi bakuncin Arewa Media Sensenitization Forum.

A wata ziyarar ban girma da Kungiyar takai ofishin a karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Nura Press. A lokacin da yake gabatar da jawabin manufofin Kungiyar da Kuma Makasudin kafata. Yace " Wannan kungiyace ta Sakai wadda ta hada dukkan kananun hukumomin jihar Katsina. Kuma an kafa domin kawo gyara a harkar kafar sadarwa ta Social Media, duba da yadda ta lalace.

Shima a nasa jawabin Mai Girma Sakataran Gwamnatin yayi Maraba da zuwan Basu sannan ya yaba masu akan yadda s**a dauko wannan aiki Mai wuyar gaske. Ya Kara da cewa kafar sadarwa ta Social Media abuce Mai kyau idan ka dauke ta da kyau, Kuma yance wadda zaka iya samu kudi da ita wajen saye da sayarwa da Kuma abubuwa daban daban. Daga karshe yayi masu gdy sannan yace shi Karan kanshi da gwamnati zasu taimake su idan sun bukaci taimakon da baifi karfin su ba. Yayi addu'a yadda s**a zo lafiya Allah maida su gida lafiya.

Daga cikin Wanda s**a halarci taron akwai wasu daga cikin Daraktocin ofishin nasa Wanda ya hada da Daraktan yada labarai na ofishin Alhaji Abdullahi Aliyu Yar'adua da dai sauransu.

Abdurashid Musa
Mobile Media Crew
August 14/2020.

15/08/2020

Ofishin Sakataran Gwamnatin jihar Katsina, A karkashin jagorancin Alhaji Dr Mustapha Muh'd Inuwa ya amshi bakuncin Arewa Media Sensenitization Forum.

A wata ziyarar ban girma da Kungiyar takai ofishin a karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Nura Press. A lokacin da yake gabatar da jawabin manufofin Kungiyar da Kuma Makasudin kafata. Yace " Wannan kungiyace ta Sakai wadda ta hada dukkan kananun hukumomin jihar Katsina. Kuma an kafa domin kawo gyara a harkar kafar sadarwa ta Social Media, duba da yadda ta lalace.

Shima a nasa jawabin Mai Girma Sakataran Gwamnatin yayi Maraba da zuwan Basu sannan ya yaba masu akan yadda s**a dauko wannan aiki Mai wuyar gaske. Ya Kara da cewa kafar sadarwa ta Social Media abuce Mai kyau idan ka dauke ta da kyau, Kuma yance wadda zaka iya samu kudi da ita wajen saye da sayarwa da Kuma abubuwa daban daban. Daga karshe yayi masu gdy sannan yace shi Karan kanshi da gwamnati zasu taimake su idan sun bukaci taimakon da baifi karfin su ba. Yayi addu'a yadda s**a zo lafiya Allah maida su gida lafiya.

Daga cikin Wanda s**a halarci taron akwai wasu daga cikin Daraktocin ofishin nasa Wanda ya hada da Daraktan yada labarai na ofishin Alhaji Abdullahi Aliyu Yar'adua da dai sauransu.

Abdurashid Musa
Mobile Media Crew
August 14/2020.

06/08/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM.

MEYASA KAKE YADA LABARIN DA BA GASKIYA BA A KAFAR YADA ZUMUNTA, TARE DA CIN ZARAFIN MUTANE?

Katuna Kana da Hankali, Ilimi, Daraja, da kuma Baiwa da zaka tsaftace rubutunka. Ka hada da salo mai jan hankali domi isar da wani sako da ya danganci tausayawa, kawo Gyara a cikin Al'umma ko nuni da hana barna ga wanda Sakonka ya isa garesu....
Ba tare da ka yada karya ba ko kage, ka kirkiri Labarin da ba haka yake ba.

Ina Jan Hankalin Mu Da Mu Guji cin zarafin wasu, keta rigar mutuncin wasu, wanda basuji, basu gani ba.

Ya kai Dan'uwa miye ribarka a ciki, idan kayi hakan? Ko kana tunanin hakan zaisa kayi suna? Ko ka samu wani mukami da ba zai gushe ba?

Ya ku Yan'uwana matasa masu rubuce-rubuce a kafar sada zumunta wato (social media) ina kira a gareku da ku yi tunanin Goben ku, ku Gyara salon rubutunku domi fita daga cikin wannan dattin da wasu suke gani hakan shi ne hanya mafi dace wa, domin isar da sakon su, Saboda wata rana kai ne a kan mukamin da kaci zarafin wani. Dan haka ba zaka so a ci zarafinka ba, ko kuma a yada labarin karya a gareka ba.

Mu duba yanzu irin halin da muke ciki a kasarmu! Musamman Arewacin kasarmu, Ba wata Kima ko Girmamawa ga Shuwagabanni, Malaman Addini, da masu hannu da shuni. Kowa daga cikinsu jira ake yayi dan kuskuren da bai taka kara ba, Amma a hau media aci Mutuncin sa. Zagi iri-iri.

( Matasa ) Yak**ata Mu zo mu hada karfi da karfe domin wayar da Kan duk wani mai irin wannan akidar don kawo wa Al'ummar Mu cigaba da Daraja.

✍🏽
Abdurrahim Abdulkadir
Comr. Abdool-Nc
Director Media & Publicity A. M. S. F Katsina Chapter.

19/07/2020

AREWA MEDIA Sensitization AREWA MEDIA Sensitization FORUM.AREWA MEDIA Sensitization FORUM.

WHAT IS RESPECT?

Respect is the courtesy that we render to others because we consider them very important or because we need a favor or we might need a favor from them.

How well you treat the people is what is called respect.

Those who speak to others with disdain do so because they fear they won't lose favor by doing so.

If you'll know you'll lose favor by disrespecting someone, you'll definitely want to respect such person.

We must learn to respect everyone including the rich and the poor, those with power and those who haven't, the youth and the elderly.

Those of you who disrespect people, imbibe rudeness or rude comment to address people especially our elders and leaders, should refrain from doing so, as Respect is a Reciprocal. We will at one time, hope to be respected.

Treat other people just the way you treat yourself.

Respect everyone as though they can do you a big favor even when it seems as though they can not.

When you feel alright disrespecting people and you are telling yourself that nothing can happen, because they are too poor or weak or irrelevant to fight back, get ready, you'll never go unpunished.

Its not just time to repent of disrespecting people, its time to apologize to all those you've been disrespecting before now.

While you continue your personal development journey, respect is an important attribute to acquire.

✍🏽
Abdurrahim Abdulkadir
CComr Abdool-NcAComr Abdool-NcComr Abdool-NcComr Abdool-NcDirector Media & Publicity
A. M. S. F

14/07/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM (A. M. S. F).

Arewa media sensitization forum, is completely and absolutely non-governmental association, non-partisan, non-profit making body organization and non-religious, formed in line with constitutional provisions under chapter (iv) of the Nigeria’s 1999 Constitution under fundamental human rights.

.

-To publicize and draw the attention of the social media users, across the northern states that capital offence attracts capital punishment, hence false statement and any other related leveled against any public office holders is capital offence.

-To follow the qualities of good news according to the rules of National Broadcasting Commission (NBC), and encourage others to do so.

-To conduct public hearing through media houses on the effects of social media and how to sensitized against character assassination, defamation and abusive comments.

-The association to have its sponsored program from Media Station in the States in order to assist the association in publicizing its mission & vision to the general public.

-To use this medium to enlighten our teeming youths of northern Nigeria to shun electoral violence and malpractices, which would un-enormously result to the loose of lives and properties in the upcoming election.

-To collaborate with government in connection to the issues concerning election, especially, the eligibility to vote and be voted for.

- To empower our teeming users on how to make a social media as a way of business, instead of raining insults on our Leaders or spreading fake news.

✍🏽
_Abdurrahim Abdulkadir_
CComr Abdool-NcAComr Abdool-NcComr Abdool-NcComr Abdool-NcDirector Media & Publicity ( A. M. S. F)

14/07/2020

AREWA MEDIA SENSITIZATION FORUM

TIPS FOR VERIFYING NEWS:

1. Source: Who and why? Is the news genuine
2. Content: What? It is true
3. Date: When? Taken place
4. Location: Where? Come from
5. Social listening: Tracking the conservation on Social Networking/Media. Monitoring News Activities
6. User Generated Content: Profile Checking
7. Advanced Google Search: filtering by file type, filtering by site, minus sign e.t.c
8. Public Data: Statistics and Data Sets, Compare & Contrast e.t.c
9. Radio & TV Stations Broadcasting the news
10. Finding expert sources.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Katsina

Other Community Organizations in Katsina (show all)
Katsina helpers channels development association katsina state Katsina helpers channels development association katsina state
Katsina

Katsina helpers channels was create in the year 2015 the (NGO) create by hajiya jimila shibdawa.our projects

Tagwai cornerstone foundetion Tagwai cornerstone foundetion
Kambarawa Katsina
Katsina, 123456

Wannan page din wata kaface wadda ta alaqantu akan tagwaye kadai kuma take muhimmin aiki akansu ta bangarori da dama irinsu bangaren iliminsu tarbiyarsu sana,arsu da kuma sauransu

Tagwai cornerstone foundation Tagwai cornerstone foundation
Kambarawa Daura Road
Katsina

Fc royal kambarawa

Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters
Katsina
Katsina

National Hisbah Headquarters Page.

Ali Iliya Social Media Organization Ali Iliya Social Media Organization
Batsari Old Ruma Toad
Katsina, BATSARI

Our Hope

Kabalawa youths development Kabalawa youths development
Sabuwa
Katsina

Kabalawa Garin 'yan darika

All youths Association katsina- Ayak All youths Association katsina- Ayak
Kofar Kwaya Behind Albustan Hotel Katsina
Katsina, 401208

To increase people wise

VOICE of Yoruba Youths VOICE of Yoruba Youths
Mangal Plaza, Kofar Kaura Katsina
Katsina

An association who is passionate about Youth development

Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA
Jibia Local Government
Katsina, SENSERE WARD

Political analyst

Arewa Reliable Media Arewa Reliable Media
No 02 Sarkin Fulani Idi Street
Katsina, 820001

Discussion and advice's on how,where,what strategies will follow for the development of north and Nigeria at large.

Aleousskt funitures Aleousskt funitures
Kofar Sauri Lanbun Danlawal Kt
Katsina

Real boty Real boty
Goriba Road
Katsina