Alliance Bread, Katsina Videos

Videos by Alliance Bread in Katsina. Freshly baked bread everyday and always believed in serving the best bread possible.

Albishirin ku masu hudda da kamfanin Biredin na Alliance Bread 🍞 dake kantitin yahya madaki sun bude sabon reshen su domin sauka ka ma abokan huddarsu dake cikin garin Katsina.

A ranar laraba 25/10/2023 aka bude sabon reshen kamfanin Alliance Bread a kofar kwaya daura da masallacin mangal domin saukaka ma abokan huddarsu domin su samu sauki.

san nan yana sanar da abokan huddarsu zasu dunga samun farashi daidai Da na kamfanin sannan suna sanar dasu za a dunga budewa daga karfe 7:00am zuwa karfe 11:00pm sai kunzo muna maraba da mai sayen daya ko sari

Click to enable sound Next

Other Alliance Bread videos

Albishirin ku masu hudda da kamfanin Biredin na Alliance Bread 🍞 dake kantitin yahya madaki sun bude sabon reshen su domin sauka ka ma abokan huddarsu dake cikin garin Katsina. A ranar laraba 25/10/2023 aka bude sabon reshen kamfanin Alliance Bread a kofar kwaya daura da masallacin mangal domin saukaka ma abokan huddarsu domin su samu sauki. san nan yana sanar da abokan huddarsu zasu dunga samun farashi daidai Da na kamfanin sannan suna sanar dasu za a dunga budewa daga karfe 7:00am zuwa karfe 11:00pm sai kunzo muna maraba da mai sayen daya ko sari