Alliance Bread

Freshly baked bread everyday and always believed in serving the best bread possible.

Photos from Alliance Bread's post 29/11/2023

An sake bud'e rashen na sayar da Biredi na kamfanin Alliance Bakery da kayyakin Makwalashe na Nihal Food.
Shahararen kamfanin Biredin na Alliance, wanda s**a shahara wajen samar maku da Biredi, shi ne ya sake bud'e wani saban rashe, na sayar da Biredin na kamfanin.
A shago mai lamba (10) na rukunin shagunan gidan mai na Dan-marna petroleum dake daula da babar tashar hukumar sufuri ta Jihar Katsina, watau KTSTA dake Kofar Yandaka a cikin birin Katsina.
A wannan saban rashe na kamfanin, zaku iya samun dukkanin nau''kan biredi kala daban daban, da Kuma kayyakin Makwalashe na Nihal, wanda s**a had a da Sinaks, lemuka iri daban daban da fura da sauransu.
Domin neman Karin bayani sai ku neme su ta lambar waya Kamar haka 07066224245.
SAI KUNZO!!!

Photos from Katsina Post's post 28/10/2023
Photos from Alliance Bread's post 27/10/2023

Albishirin ku masu hudda da kamfanin Biredin na Alliance Bread 🍞 dake kantitin yahya madaki sun bude sabon reshen su domin sauka ka ma abokan huddarsu dake cikin garin Katsina.

A ranar laraba 25/10/2023 aka bude sabon reshen kamfanin Alliance Bread a kofar kwaya daura da masallacin mangal domin saukaka ma abokan huddarsu domin su samu sauki.

san nan yana sanar da abokan huddarsu zasu dunga samun farashi daidai Da na kamfanin sannan suna sanar dasu za a dunga budewa daga karfe 7:00am zuwa karfe 11:00pm sai kunzo muna maraba da mai sayen daya ko sari

27/10/2023

27/02/2022
Photos from Alliance Bread's post 23/02/2022

*NEW BRANCH OPENED TODAY*

Address: No. 20 Ahamadu Bello way, Magama Junction Katsina.

Photos from Alliance Bread's post 13/02/2021

The Bread price has increased today.
Thanks for ur support.

Want your business to be the top-listed Bakery in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Albishirin ku masu hudda da kamfanin  Biredin na Alliance Bread 🍞 dake  kantitin yahya madaki sun bude sabon reshen su d...

Telephone

Address

No. 125 Yahaya Madaki Way
Katsina

Opening Hours

Monday 09:00 - 21:00
Tuesday 09:00 - 21:00
Wednesday 09:00 - 21:00
Thursday 09:00 - 22:00
Saturday 07:21 - 22:00
Sunday 07:21 - 00:21
Other Katsina bakeries (show all)
Euchy cakes Euchy cakes
Gidan Dawa
Katsina

We give you the best taste.... Yummy and very affordable price

Al-ajeeb popcorn Al-ajeeb popcorn
No. 34, Opp. Mtn Service, Sabuwar Unguwa Musawa
Katsina

Hajjo’s Cakes & More Hajjo’s Cakes & More
NO:101 One Million Road Kankia
Katsina