AREWA HAUSA news, Katsina Videos

Videos by AREWA HAUSA news in Katsina.

Click to enable sound Next

Other AREWA HAUSA news videos

SHEKH DAURAWA YA SAUKA DAGA MUKAMINSHI NA SHUGABAN HISBA Jawabin sauka daga Shugabancin hukumar Hisbah na jihar Kano daga bakin Sheikh Aminu Daurawa #AREWAHAUSANEWS

Ku Kalli Bidiyon Wani Ƙasurgumin Ɗan Bińdíga Da Ya Addabi Yankin Tsafe Ta Yamma, Ƙaramar Hukumar Tsafe Dake Jihar Zamfara.

Ina sane na kashe mahaifina domin ya shiga Aljanna inji matashin daya kashe mahaifinshi a kano Wannan video da wani matashi ya kashe mahaifinsa kuma har yake ikirarin yayi hakan ne domin mahaifin nashi ya shiga aljanna shi kuma ya shiga wuta Allah ya kiyaye mu daga dukkan wani sharri da musiba. #AREWAHAUSANEWS

Ikoñ Allah Kalli Yadda Wani Matashi Mai Kiwon Tantabara Yake Kiwon Makafi Wanda Basa Gani Kwata Kwata Abun Tausai 😭👇

Zakiyi ki gama saikin nemi namijin dazai aureki kin rasa anyi irinki dubunnai Wanda suka shude, shekh abdallah gadon kaya. #AREWAHAUSANEWS

Abinda na sani game da 'yan luwadi daga isiyaku garba zuru kebbi.

YABON ANNABI: Wato Wakar yabo nada dadi musamman irin Wannan da aka yi ta a Natse. Allah ka karama annabi daraja S.A.W

Yau karibu yayi ramuwar gayya ga director 😀

SUBHANALLÀH: Mé Zakù Cè Kan Wannań Gulma Da Aka Hango Su Dr. Idris Abdulaziz Suna Yi Kań Wani Ɗan L_wáɗi? Rahoton dokin karfe tv

MAGANIN KARFIN MAZA: Wani magidanci yasha maganin karfin maza gabanshi ya tashi yaki kwanciya In kasan kana amfani da irin wannan magunguna ka kalli wannan video har karshe.

Wanda ya dogara da Allah ya gama komai ba zai ji tsoron wani mutum ba - Cewar Sarkin Kano na 14 Malam Muhammadu Sanusi II. Freedom radio

Malamai Addinin Musulunci na cigaba da Magantuwa kan Tunubu da Kashim, duba da irin halin da muka tsinci kanmu yanzu haka a Nigeria dama jihar mu ta Kano.

Uban Asama'u yaja kunnen Alkalai da Lauyoyi. Manyan kasa da Malamai suna cigaba da Magantuwa tare da Allah wadai da Shari'ar zaben gwamnan jihar Kano.

Wasu shugabanin kungiyoyin mata masu muradin tabbatuwar Cigaban zaman lafiya a jihar kano, inda sukazo fadar Gwamnatin jihar kano bayan sun kammala Tattakin zanga zangar lumana dasu kayi zuwa hedkwatar hukumar yan sanda ta jihar kano, Domin gabatar da kokensu na Abar musu abinda suka zaba inda suka tabbatar dacewa Al’umar jihar kano H.E Abba kabir yuusf suka zaba #AREWAHAUSANEWS

WAIWAYE: ILLAR WASA DA FARJI Illar Fidda maniyyi batare da mace ba ko Wasa da farji saboda a biyawa kai buqata ba karamar illa bace Ance idan kunne yaji , jiki y tsira… Allah sa mu gane Allah yasa mudace

Duk wani abu na duniya bekai saduwa awajan macebah.

"Bincike ya nuna cewa namijin goro ba ya ƙara wa namiji ƙarfin kuzari" in ji Dakta Auwal Musa. Ga wasu daga cikin amfanin namijin goro da ya kamata ku sani. 🎥 BBC Hausa

Allah ba birgeshi akeba Ku daina karanbanin sai kunyi larabci Allah yasan zaka iya larabci yayika bahaushe, ku daina takurama kanku sai kunyi kakale wajan yin sallama.