AREWA HAUSA news
sannan zaka iya sanar damu wani abu idan kana so ayimaka k**ar daura lbrnka ya yanar gizo ko kuma tallar wani company kodai wani abu mak**ancin haka
CUTA DA MAGANINTA
Wane kalar cutace kuke so kusan maganinta da kuma yanda ake samoshi ku fadi ra'ayoyinku domin mu kawo muku su tare da magani su.
Kuyi share domin taimakon sauran al'umma
YANZU-YANZU
Reshen Jam'iyyar a mazabar Ganduje a karamar hukumar Dawakin Tofa ta sanar da dakatarwar.
Mai bai wa Jam’iyyar shawara kan harkokin shari’a a mazabar Ganduje Hon. Halliru Gwanzo ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Kano.
Halliru Gwanzo ya ce sun yanke shawarar dakatar da Ganduje daga jam’iyyar ne sak**akon zarge-zargen da gwamnatin jihar Kano ta yi masa na karbar cin hanci.
Sun ce dakatarwar ta fara ne daga yau 15 ga Afrilu.
Yanzu-Yanzu: Wasu Yan Daudu a Rijiyar Lemo Kwanar Jajira Har Sun Fara Fashe Fashe a Ofishin hizba na Unguwar Tare da Zage Zagen Hukunar Hisbah.
Bayan Shugaban hukumar dayin murabus da safiyar yau juma'a.
Daga Muhd King Chash
SHEKH DAURAWA YA SAUKA DAGA MUKAMINSHI NA SHUGABAN HISBA
Jawabin sauka daga Shugabancin hukumar Hisbah na jihar Kano daga bakin Sheikh Aminu Daurawa
YANZU - YANZU: Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa Gwanja.
Kotun ta kuma haramta masa waka har sai Yan sanda sun kammala bincike a kansa.
Idan Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano Bata Dau Mataki Kan Nabriska Ba To Tabbas Zamu Shigar Da Hukumar Kara Gaban Kotu, Dan Ba Zamu Bari Ana Ciwa Gemu Mutunci Da Wulakanci Mu Bari Ba, Dan Haka Babu Wanda Muke Tsoro Kuma Babu Wanda Yafi Karfin Hukuma
Daga Shamsu Gwaska
LABARI: NDLEA na neman Sarauniyar Kyau ta Najeriya ruwa a Jallo
Hukumar hana shan miyagun kwayoyi NDLEA tana neman tsohuwar Sarauniyar kyau ta Najeriya Aderinoye Queen Christmas wacce aka fi sani da Queen Oluwadamilola Aderinoye ruwa a jallo bisa zargin shan kwaya da safararsu, hukumar ta kai mata samame amma ta samu ta tsere ba asan inda ta shige ba.
Daga Arewa media
Ku Kalli Bidiyon Wani Ƙasurgumin Ɗan Bińdíga Da Ya Addabi Yankin Tsafe Ta Yamma, Ƙaramar Hukumar Tsafe Dake Jihar Zamfara.
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin tarayya za ta dauke hedikwatar hukumar kula da zirga-zirgan jiragen sama ta Najeriya FAAN daga Abuja a mayar Lagos
Wannan na zuwa ne bayan da aka dauke dukka muhimman sashin aikace-aikacen CBN daga Abuja aka mayar Lagos
Da-Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta bada Umarnin K**a Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
Me zaku ce?
Hoton Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky tare da Dr. Ahmad Gumi a taron goyon bayan al'ummar Falasdinawa da ya gudana an Iran.
Jagora (H) ya halarci taron nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu mai taken "Ɗufanan Aqsa" da kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma'a Taqrib bainal mazahib) ta shirya yau lahadi.
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malamai daga mazhabobi daban-daban na Musulunci ne s**a halarci taron.
Daga Ammar Muhammad Rajab
Yanzu Yanzu kotun koli ta tabbatar da abba kabir yusuf a matsayin gwamnan kano
wane fata zakuyi mishi....
YANZU YANZU 🔥 Lauyoyi Biyu Ne Kadai Aka Amince Su Shiga Kotun Koli A Gobe Juma’a Domin Karbar Hukuncin Gawuna Is Coming Ko Kuma Abba Zama Daram A Kano
Abba Zama Daram Ko Gawuna Is Coming; A Wane Bangare Kake?
Ina sane na kashe mahaifina domin ya shiga Aljanna inji matashin daya kashe mahaifinshi a kano
Wannan video da wani matashi ya kashe mahaifinsa kuma har yake ikirarin yayi hakan ne domin mahaifin nashi ya shiga aljanna shi kuma ya shiga wuta
Allah ya kiyaye mu daga dukkan wani sharri da musiba.
Ya k**ata Gwamnati ta baiwa Jagoran 'Yan Shi'a haƙuri tare da biyansa diyya ko Allah ya tausaya ma Nijeriya - Abdullahi Umar
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya jagoranci ɗaurin Auren Alh. Mustapha sani Abacha, ɗa ga tsohon shugaban ƙasa Janar Sani Abacha.
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf da manyan baƙi da dama sun samu damar halattar ɗaurin auren a Maiduguri.
An kuma yi addu'o'in fatan Alkhairi ga Amarya da Ango.
Kashim shattima ne ya zama waliyyin ango gwamnan jihar Zamfara ya zama waliyyin Amarya.
📷 Abba Kabir Yusuf/facebook
Miƙewar mazakuta sama da mintuna 30 illa ce ga maza, Likita ya yi gargaɗi
Mezaku ce...?
rahoton Daily Nigeria Hausa
NAFI'U SAURAYIN HAFSAT NE: Ga yadda bincike ya tabbatar min kan labarin Nafi'u da Hafsat
DAGA M Inuwa MH
Nafi'u saurayin Hafsat ne da jumawa bayan Hafsat tayi aure shine s**a ha'da Kai s**a fara kasuwanci (Business) tare da Nafi'u Kuma Allah ya basu sa'a s**a samu ku'di masu yawa har ita Hafsa ta bu'de Shago a zoo road, Hafsat da mijinta Dayyabu suna zama a wani karamin gida sai Allah ya bu'dewa mijin ya samu ya Gina Babban gida kafin domin su koma can da zama tare da matarsa, kafin nan ita Hafsat ta Riga ta ha'da mijin nata da Nafi'u sun saba harya zama k**ar dan Uwa suna harkoki tare ba tare da mijin yasan abinda dake tsakanin matarsa da Nafi'u ba.
A lokacin da su Hafsat za su tare a sabon gidan su shine tace dole sai dai a koma Sabon gidan tare da Nafi'u haka Kuma akayi dole mijin ya amince ance Yana tsoronta kasancewar ta fishi ku'di.
Ana haka ne Nafi'u bashi da lafiya Kuma Already ya Fa'dawa Iyayensa cewa Yana da Ubangida a Kano ko da Iyayen Nafi'u s**a zo Kano daga bauchi sai Nafi'un ya gabatar da Iyayen nasa ga Dayyabu mijin Hafsat amatsayin maigidan sa ne na kasuwanci, ba kowa yasan cewa Nafi'u saurayin Hafsat bane sai abokan Nafi'un da Kawayenta na kusa, ana zargin Yaron da Hafsat ta Haifa Dan Nafi'u ne domin suna k**a sossai.
Ance ko Ina Hafsat za ta tafi tare suke tafiya da Nafi'u har Umrah Kuma mijin Yana kallo ba tare da yace komai ba.
Dalilin wannan rigima da ya sa Hafsat ta Kai kashe Nafi'u shine Nafi'un ne ya Fa'dawa Hafsat cewa zai yi aure ya samu wata matar aure tun lokacin shine ba a sake zaman lafiya ba tsakanin Hafsat da Nafi'u.
Allah ne ya taimakawa mijin Tabbas da shine zai kasance Gawa bisa wannan Dalilin soyayya Dake tsakanin Nafi'u da Hafsat Yanzu dai Hafsat ta kashe Nafi'u, Allah ya jikansa da rahama, jama'a don Allah a kiyaye dokar Allah a zaman aure idan ba haka Bala'i zai Cigaba da faruwa tsakanin Al'ummarmu.
SUFAYENE S**A KAWO MUSULUNCI AFRICA
Duk wanda ka ga yana Musulumci a Africa to sufaye ne s**a yi ma shi dalili saboda su ne s**a zo da addinin har wani ya gani ya karba. Kuma har yanzu duk laifin da za'a ce Sufi yayi, to zai tsaya ne akan shi ko tsakanin shi da mahaliccin shi. In kana ganin bid'ah yake yi ko shirka yake yi shi ta shafa ba ta shafe ka ba, kuma Allah ba zai hukunta ka akan laifin shi ba.
Tsawon tarihin iyaye da kakannin mu da s**a kawo Musulumci Africa, Ba sa zagin kowa ba sa cin mutumcin kowa. Kuma har yanzu akan wannan tarbiyar muke ba mu chanza ba.
Gaskiya ina matukar bakin cikin ganin mutumin da yake kan wannan mazhaba ta Sufanci, amma ya rika wani boye-boye yana kewaye-keeaye kawai saboda kar a ce Sufi ne. Saboda me? Ni dai kam wadannan mutane su ne s**a haife ni, s**a ciyar da ni s**a mun tarbiya s**a bani ilimi, kuma ina alfahari da su wallahi.
Cewar Dr almuhajir
Subihanalla 😭 🤔
Wannan wani Dattijo da ya rataye kansa, bayan an samu gawarsa anga wata takadda ɗauke da rubutun ajami inda bayan yayi sallama ya yiwa Annabi Salati (SAW) yace shi Asalinsa Mutumin Jihar Sokoto ne Sunansa Usmanu,
a yanzun ƙalubalen rayuwa da yake fuskanta bashi da wani zaɓi inbanda ya zaɓi komawa ga Allah. Yace ko da yake wannan hanyar da zaɓa ta komawa ga Allah haramtacciya ce, toh amma bashi da zaɓi da ya wuce hakan.
Yayi bayani sosai a cikin takaddar amma jami'an tsaron da s**a ɗauko gawar basu bari manema labarai sun gama karanta takaddar gabaɗaya ba.
WASA KWAKWALWA
WATA SABÚWA: Yadda Aka Dinga Ciccibar Masu Yin Wazifa Da Zikirin Juma'a A Jami'ar Maiduguri Ana Yin Waje Da Su Daga Cikin Masallaci
Rahotanni sun nuna cewa tun a daren jiya Alhamis 14/12/2023 ne shugaban makarantar ya hana Wazifa ya kuma bayar da umurnin amyi waje da wadanda suke karanta wazifa.
Matemakin shugaba mai kula da sha'anin dalibai (Sub-Dean Students Affairs) ne ya zo da tawagar jami'an tsaro s**a fitar da masu yin wazifar ta karfi da yaji yayin da suke ibadarsu a cikin Masallacin Ummah Mosque dake cikin jami'ar ta Maiduguri, ya kuma bayar da umurni tare kuma da baiwa jami'an tsaron makarantar umarnin duk sanda aka sake ganinsu suna wazifa da Zikirin Jumua a k**a su a kulle su.
Daga Bashir Umar At-tijanyy
Harin Tudun Biri: Dandazon mabiya Shi'a sun dira ofishin hukumar kare hakkin dan Adam
Harkar Musulunci ta gabatar da takardar kira ga hukumar kare hakkin ɗan Adam kan kisan kiyashin da sojoji s**ayi kan musulmi masu maulidi a Tudun Maulidi (Biri) Ijabi Kaduna.
A yau Litinin, ƴan uwa almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) s**a sake fitowa zanga-zangar lumana na Allah wadai da kisan kiyashin da sojojin Najeriya s**ayi kan masu maulidi a Tudun Maulidi (Biri) Igabi Kaduna, muzaharar wacce ta gudana a unguwar Maitama layin Human Rights.
Da misalin karfe Biyu da Ashirin, yan uwa almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) s**a fito kan titin Aguiyi Ironsi dake unguwar Maitama, dauke da babban hoto dake dauke da irin ta'addanci sojoji da s**ayi a harin da s**a kai kan masu maulidi a Tudun Maulidi Kaduna.
Haka zanga-zangar lumanan ta ci gaba da tafiya daga gidan man AP har zuwa junshon na NCC, daga nan ta juya har zuwa gaban ofishin hukumar kare hakkin dan adam wato (Human Rights Commission) Abuja, wanda anan aka gabatar da gangami har wakilai daga ma'aikata s**a fito.
Engineer Abdullahi Musa ya gabatar da takardar da ake tafe da ita, takardar wacce take dauke da kira ga hukumar ta kare hakkin ɗan Adam da tayi aikinta wurin kira ga shugaban kasa da a tabbatar da a hukunta wanda s**ayi wannan ta'addanci, da kuma biyan diya ga iyalan wanda aka kashe.
TIRƘASHI: An Fara Sayar Da Totuwar Masara Naira Dubu Biyu (N2,000) Duk Leda Ɗaya
Masana na ganin cewar totuwar masarar za ta yi daraja nan ba da jimawa ba idan har lamarin ya kank**a.
Me za ku ce?
CIN AMANAR AURE
Shi kuma wannan matashin 'yan sanda a jihar Bauchi sun k**ashi saboda yayi yunkurin kashe matarsa da tabarya don ya samu damar sayar da kayanta ya kara jari a shagonsa
Matashin mai suna Tijjani Ahmadu Diye bayan ya buge matar nasa da tabarya har ta suma, sai ya kai rahoto cewa wai barayi ne s**a shiga gidansa s**a buge matar
Cikin ikon Allah bayan an kai matarsa Asibitin koyawar na Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi ta farfado, kuma tayi bayani wa 'yan sanda cewa rahoton da mijinta ya bayar karya ne
Ba'a yi kasa a gwiwa ba 'yan sanda s**a k**a mijin, kuma ya amsa laifinsa cewa ba barayi bane, shine yayi niyyar kasheta don ya sayar da kayanta ya kara jari a shagonsa
Wannan itace irin rayuwar da mukeyi a yau, kusan kowa idonsa ya rufe, ana neman kudi ta kowace irin hanya, abin mamaki wai miji da yunkurin kashe matarsa don ya mallaki dukiyarta
Allah Ya sauwake, Ya nesanta tsakanin mu da masoyan karya
Datti Assalafy
Tsohan Jarumin Fina-finan Kannywood, Shin ko Zaku Iya tuna Sunan Shi?
ALLAH SARKI: Ya Sayar Da Gidansa Da Abin Hawansa Domim Karbo Kaninsa Dake Hannun 'Yan Bindiga
K**ar yadda za ku gani, wannan Bawan Allah dake rike da makudan kudade dan uwa ne gare mu kuma abokin gwagwarmaya mai suna Sabo Na Alu, ya hada wadannan kudaden ne domin kaiwa 'yan bindiga don ya karbo kaninsa da suke uwa daya uba daya.
ABIN TAUSAYI ANAN SHINE👇
Duk wani abu wanda yake kadara ce ga wannan bawan Allah yanzu ya sayar da ita, hatta gidansa da yake ya sayar sannan babur dinsa ma ya sayar yanzu komai bai tsira da shi ba.
Ban ji dadin abinda Sabo ya ada ba na cewar, duk jagora ko shugaba wanda keda hakki na ya taimakai ga wannan lamarin duk ya fada musu amman ya kasa samun tallafin komai.
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!
Daga Usama B Lawal Rabah
ƘARSHEN DUNIYA: Dubun Wani Saurayi Ta Cika Lokacin Da Yake Laláta Da Zakara Turmi Da Taɓarya
'Yan sanda a Adamawa sun k**a wani matashi ɗan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin Viniklang dake ƙaramar hukumar Girei, bisa laifin yin laláta da Zakara.
Kamen dai ya biyo bayan ƙorafin da wata mata mai suna Esther Dimas, da ke zaune a Viniklang ta yi wa 'yan sanda, bayan ta k**a wanda ake zargi da aikata laifin.
Lokacin da aka yi masa tambayoyi, wanda ake zargin ya amsa cewa ya yi laláta da Zakara amma bai iya bayar da dalilan da ya sa ya aikata haka ba.
Da yake tabbatar da kamun, Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Suleiman Nguroje, ya ce kwamishinan 'yan sandan jihar, CP Afolabi Babatola, yayin da yake nuna damuwarsa, ya bayar da umarnin a gudanar da bincike na gaskiya kan lamarin.
NA RANTSE DA GIRMAN ALLAH HARIN BA NA KUSKURE BANE
Daga: Datti Assalafy
Wani babban Malamin addini ne na gani wanda Gwamnati ne take biyansa albashi a Abuja, yace wai harin da jirgin yakin Sojoji yayi akan Musulmai a Kaduna kuskure ne, Malam ina ganin girmanka imba don haka ba da na k**a sunanka nace karya kake maciyin amana
Sunce wai harin da jirgin yayi kuskure ne a gidan uwar wa harin ya zama na kuskure?, kar ku mayar da mutane jahilai mana, me yasa bayan jirgin ya jefa b0mb na farko mutane s**a zo suna tattara gawarwakin 'yan uwansu sai kuma Jirgin ya sake dawowa ya jefa musu b0mb karo na biyu? don haka wannan harin ba kuskure bane ko kadan
Sannan idan jirgin ya rasa control ne me yasa ya koma base dinsa lafiya kalau bayan harin? Dalili kuwa shine indai ya rasa control ne to ba zai taba komawa base dinsa ba, zai tafi wani guri ne ya fadi, don haka na rantse da girman Allah jirgin bai rasa control ba, babu kuskure a harin da jirgin yayi
Kuma k**ar yadda na fada shekaran jiya, nace bai taba faruwa jirgin yaki ya kai hari wani guri kai tsaye ba tare da wadanda suke sarrafa jirgin sun hada reconnaissance ba, reconnaissance ya kunshi abubuwa k**ar haka:
(1) Sanin gurin da za'ayi harin (location)
(2) Tabbatar da sahihancin wadanda za'a yiwa harin b0mb (Identification of target )
(3) Auna girman barnan da harin b0mb din zai yi (gravity of the damages)
(4) Kiyaye taba wanda bai cancanci harin ya shafe shi ba ( Protection of the innocent ones)
(5) Sannan sai anyi bahasi da tattaunwa tsakanin masana ilmi ( Analysis)
(6) Umarnin karshe na kaddamar da hari (Order of ex*****on)
Da gayya s**ayi harin don su kashe Musulmai, Malamai ku dena cewa wai harin na kuskure ne sai dai idan an baku kudi ne don ku boye gaskiya, Wallahi babu kuskure a cikin wannan hari ko kadan, k**ata yayi kuyi ta magana har sai Shugaban Kasa ya kori shugaban Sojoji da duk wanda yake da hannu a harin an k**asu
Yau kwana uku da harin amma har yanzu ba'a dakatar da Soja daya, babu wanda aka k**a, Wallahi Gwamnatin Muslim Muslim ticket taci amanar Musulmin Arewa da s**a zabeta, Malaman da s**a sa aka zabi Gwamnatin wanda s**a ja bakinsu s**ayi shiru suma sunci amana, Allah ba zai taba barin su
Kuma ku je ku bincika ku gani, tunda aka kafa makarantar horon Sojoji ta NDA ba'a taba yin lokacin da Kwamandan NDA da mataimakinsa babu Musulmi ba sai a wannan karon a Gwamnatin Muslim Muslim ticket
Dole fa a tashi a tsaye, àrnå ba su zabi Gwamnatin nan ba, Gwamnatin nan na Musulmai ne, k**ata yayi a fifita Musulmai cikin Gwamnatin ba wai a kawo bakaken àrnå makiya Musulunci suyi ta kashe Musulmai da sunan kuskure ba
Yaa Allah duk wanda yake da hannu a wannan harin Ka ts¡ne masa albarka, Ka wúlakànta$hi, wanda s**a yarda harin na kuskure ne Allah Kasa harin kuskure ko ganganci irin wannan ya samesu kafin su bar duniya
MAGANAR SHEKH ABDULJABBAR NASIRU KABARA ZATAYI MATUKAR TASIRI
Daga: Auwal aliyu bare
Yin maganar shekh abduljabbar nasiru kabara zata kasance kan abinda ya faru na jefa bamabamai guda biyu kan masu taron maulidi a kaduna inda ya shaki iskar 'yanci
Da yawan mutane sunyi imanin cewa inda shehin malamin yana a inda zai iya hawa mambari yayi magana k**ar yanda ya saba, to tabbas baya daukar abu da wasa musanman idan akan gaskiya abun yake, hakan na nuni da cewa da maganarshi akan hakan zatayi tasiri sosai ga bayin Allan da abin ya shafa.
Ya kuke kallon wannan hasashen na al'umma akan shehin malamin...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Shahura
Katsina
Domin samun Labarai tare da ruhotanni akan al'amuran da s**a shafi tsaro a Nijeriya tare da makwabta
No 140 Mani House, Yahaya Madaki Way Kofar Ƙaura New Lay-out Katsina
Katsina
Hausa da Al'adu is a platform that is being operated by CONTENT AND CLIPS Media Services Limited, a
Katsina
Katsina Digest is a news outlet that serves as a Gateway To The Home Of Hospitality in Nigeria 🇳🇬
Yahaya Madaki Way
Katsina, 811922
Domin kawo maku labarun Nigeria a lokacin da suke wakana dakare martabar arewa da Nigeria baki daya
Katsina
Gaskiya Daily Post jarida ce da zata dinga kawo muku labarai cikin harshen Hausa.
Katsina
we are giving consultancy services on media activities and other matters arise
Kofar Kaura Katsina
Katsina
Tatauna muhamman bayanai na hon musa gafai