Sirrin bakin mallaka
Nearby schools & colleges
16, Adeolu Street Papa-Ajao Mushin, Ipokia
You may also like
08108774761
Whatsp
MAGANIN KARATUN ALQUR'ANI
DA ILIMIN BOKO
DA ILIMIN COMPUTER,
DA SAURAN ILMOMI.
Aslm fatan alheri gareku masu bibiyana a wannan shafi mai albarka
Ga fahamin karatu
In anyi shi za'a samu fahimtar ilimin addini da ilimin zamani Boko, da ilimin komfuta
Sosai sosai .
Za'a rubuta shi ranan Laraba da safe asha da zuma
Amma farar zuma.
Kafa Daya kawai zaka/ki rubuta shi a allo sai ka wanke rubutun da ruwa mai kyau mai safta mai sarki.
Sai ka sa zuma shikin ruwan rubutun sai kasha da niyyar Allah yabaka ilimi, ILimi mai albarka na addini da na boko.
Albarkacin Alqur'ani mai girma,
zaka samu ilimi Zaka samu fahamin karatu sosai.
Ya Allah kaba yaran mu da kannen mu ilimi mai albarka na duniya da na lahira.
Albarkacin Alqur'ani mai girma.
ABIN SADAKA DA IZININ ATURA ZUWAGA GROUP 3 DOMIN YAN U WA SU AMFANA
08108774761
Whatsp
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
SIRRIN NAKUDA
Idan mace tana nakuda asmau ruwa a kofi a karanta Bismillah kafa (33) atofa babata ta sha. Za'aga Nan take ta sauka lafiya ba sai ansha wahala anje asbiti ba wannan sirrin muajarrabi ne mu rike ta da kyau zata anafane mu
gamasu Neman izzini sai atura zuwa group 1 domin sauran Yan uwa Suma su'amfana
YAU JUMA'A AYIWA
ANNABI MUHAMMAD SAW SALATI
GA wani jalabi
Akaranta
ﻳﺎ ﺍﻟﻠﻪ
YA ALLAHU. 1000
Domin Neman biyan bukatu
Allah yataimkemu yabiyama duckanin bugatunmu na alkhairi Albarkacin ANNABI MUHAMMAD S'A'W
IYAYENA MATA KUNA KARANTA SURATUL-QADRI KAFA (3) KUNA TOFAWA A JIKIN KAYAN MAZAJENKU MALLAKA CE MAI KARFI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Website
Address
3, Church Close
Lagos
A Ministry called out to teach the world the WORD of GOD. To open people's eyes and bring them out o
Lagos
This page showcases my mathematics lecture videos. Kindly Like, Share and drop your comments and suggestions. Thank you.
44, BALOGUN Street, SOMOLU
Lagos
I am diligent, resilient and a good team player. I am a science teacher with over 16 years of teaching experience derive joy in teaching and facilitating learning. My vision is to ...
Lagos
A Page set up to explain the 'said' difficult concepts in Chemistry and subsequently other science s
Lagos, 100001
Tutorial organization, who render one on one home lesson, Home work Help, coaching, Reading and writing, adult home lesson, individual and group sessions available. All Subjects, a...
Lagos, 100252
Are you desiring to be fluent in Yorùbá? I am excited to help you speak Yorùbá confidently�
New Festac Bridge Road, Amuwo-Odofin
Lagos
We teach ,interact and educate Come let’s share and learn from each other
Lagos Street, Lagos Mainland
Lagos
A social media platform intended for people willing to learn new skills.
Ojodu Berger Lagos
Lagos, 100213
Welcome to learning guitar with Big-gee, we offer one of the easiest and quickest ways to learn to play the guitar. We unveil some easy tips and tricks, backing up with some great ...