saidu_salisu84

life a smile on your face

23/02/2023

ZASU YAUDAREMU DA ADDINI

Daga Datti Assalafiy

Tinubu Shekarunsa 53 yana tare da Matarsa ta Aure amma bai iya Musuluntar da ita ba.

'Ya'yan Tinubu bakwai (7) banda wadanda ya haifa a waje, amma babu Musulmi ko guda daya a cikinsu.

A cikin gidan Tinubu babu Masallaci, amma akwai dakin bautar wanin Allah wanda fadin wajen ya kai kusan taku dari biyu (200).

Mutumin da idan zayyi rawa a tsaye yakeyi amma mafi yawanci a zaune kan kujera yake gudanar da Sallah cikin Masallaci, sannan bai iya karatun Fatiha ba.

Tayaya za'a yaudareka da sunan Addini ka zabi wanda babu addini a gidansa (Matarsa da 'Ya'Yansa) ballantana dabi'unsa?

Sannan idan kana maganar wai yana da kishin Arewa to ya akayi ya bada goyon baya wajen kæshe 'Yan Arewa a lokacin yana Gwamnan Lagos?

A wancan lokacin da ya k@she 'yan Arewa, Shugaban Kasar yanzu Muhammadu Buhari, ya je Lagos, ya bukaci ya gana dashi a Ofishinsa domin a kawo karshen ta'add@ncin da ake yiwa 'yan Arewa, sai Tinubu yace bai da bukatar ganin Buhari a Ofishinsa.

Ya kai dan Arewa mai hankali da tunani shin ka san da wannan abinda Tinubu yayi?

Ya kai dan Arewa wani irin Kwakwalwa kake da ita a yanzu da kake cewa zaka zabi Tinubu Shugaban Kasa saboda wai addini?

Bayan k@she rayukan 'yan Arewa Musulmi da Tinubu yayi lokacin yana Gwamna ta ina ya zama masoyin Arewa a yanzu? Ya kashe banzaye kenan ko?

Ga inda hanyar Masallaci yake, wasu azzalumai maciya amana sun karbi kudi gurin dan ta'adda suna nuna muku hanyar zuwa halaka.

'Yan Arewa masu tallen Tinubu saboda kudi, da wadanda aka yaudaresu su zabi Tinubu to ku sani har yanzu muna kaunar ku, muna fatan Allah Ya fahimtar daku hatsarin wannan mutumi ku gujeshi.

20/02/2023

Ko kafira xai koma bayan election sai mun zabei shi Koda zaisayar mu a nageriya zamu zabe shi

17/02/2023

Masha Allahu. Alhamdulillah.
Allah Ya cigaba da bamu sa'a.

Photos from saidu_salisu84's post 16/02/2023

MÚHAWARA: Shìn Hár Har Yanzú Kaná Cìkìn Mótar Buharí Kó Ka Saúka ?

29/01/2023

Smile, always!!!
Never allow the bad experiences dim your happiness!
You have the 🔑 to your happiness 💯
for the movement 💪* Dogo Dan Daura!
* Nokia riqe charge!
* Madugu Uban Tafiya!
* Rugum babban motsi!
* Gatari kafi saran shuka!
* Aljani kafi gaban mutum!
* Ba sata, Babu cin Amana!
* Waken suya ka gagari qwari!
* Jan biro maganin daqiqin yaro!
* Tsamiyar kan kabari, Baqin cikin masu kunu!
* Katangar sukari kowa ya ra6eta sai ya lasah!
* Likitan Mahaukata kana musu Magani suna Zaginka!
* Kura ga baqin jini, ga nisan kwana na hajiya AISHATU! Da HAUWA'U
Gabadai~Gabadai wakilin raya QASATA Nigeria.

A biyani na cigaba

Photos from Speaker Femi Gbajabiamila's post 29/01/2023
29/01/2023

Atiku kawai

09/09/2022

So...there is a kind of glory in life if Allah brings if your life it makes you remember your enemies and pray for them somethings, you remember the evil they did to you and laugh and pray that Allah forgives them the prophet PBUH did some he said: Allah forgive the m for they do not know some glory in life can be so... huge that a man well remember the evil did to him and laugh and pity those who did it somethings you remember and say... they have done me great harm they intended evil towards me but their evil Allah has made it good they did it for evil but it is for good that Allah has allowed them do the eval if ever They succeed if not because they prospect if because Allah decreed therefore May Allah great us such a glory in life so much that we will remember our haters and pray for them

Want your business to be the top-listed Business in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Badagere
Lagos
Other Business Services in Lagos (show all)
Viva Networks Mobility Viva Networks Mobility
Suite 63, Prime Plaza, Muri Okunola Street, Victoria Island
Lagos, NG

Viva Networks is a leading provider of advanced Internet solutions which include web development and hosting, Anti-fraud solutions for all sectors, Networking, broadband wireless a...

Cokards Creative Agency Cokards Creative Agency
2nd Floor, Business Center, Circle Mall, Lekki Penninsula II, Lekki
Lagos, 23401

we design to empower

AskTomisin’s Events AskTomisin’s Events
BLK A HOUSE 15B BOLAJI AKINYEMI Close, OFF KANU NDUBUISI STREET ABRAHAM ADESANYA ESTATE AJAH
Lagos, 234

We specialise in event design, theming and decoration.We also do Corporate Promos,RoadShows,etc.We w

Vision Builders Vision Builders
Lagos

Teaches Helps Ministry. Trains for Business Start-Up

Bay-Diuz NiG Limited Bay-Diuz NiG Limited
Lagos, 102113

@Bay-Diuz you get the best deals on Auto Sales, Auto Part sales, Auto Repairs And Refurbishing

Boldfruit Boldfruit
Lagos

We drive digital transformation.

GERRARDGOLD NIGERIA ENT. GERRARDGOLD NIGERIA ENT.
Lagos, 234

Gerarrdgold Nigeria Ent is a local content, that deals with supply of quality oil and gas: diesel, petroleum, engine oil, we help station owners to manage their station for profit ...

Net75 Technologies Net75 Technologies
Suite B22/23 Glitter Plaza, Klm 32 Abeokuta Exp. Road, Ajegunle B/Stop
Lagos, 100314

Real time, Real worldThe real you is your ability to use the internet

Nwapapz comedy Nwapapz comedy
20 Amodu Street/Lagos
Lagos

Comedy page for my future

Stralrain workforce Stralrain workforce
Local Airport, Ikeja
Lagos, 100011

Business Consult and Strategy, outsourcing aim and recruiting and employing young youth to empower them for the future

Opeyemi alhaji Opeyemi alhaji
Vally Estate
Lagos

we make table chair walldrop BED etc i sing

Lyon's enterprise Lyon's enterprise
Ede North
Lagos

Greetings My name is Williams, an experience digital marketer and web developer