Arewa Empire

Lagos State Nigeria

16/02/2024

Innalillahi wa inna ilehirajuun
Any soul will taste death.
In this earlier morning I heard the bad news ๐Ÿ˜ฅ
My grandmother ๐Ÿ˜ญ
Pass away.

21/01/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Affan Mohammed, Aminu Bichi, Ashiru Muhammad, Suwidi Bashir, Ibrahim Adamu, Alhaji Bappaji, Shehu Muhd, Salisu KB Nilmar, Abdul Jiks

Photos from Arewa Empire 's post 08/10/2023

The United State didnโ€™t say anything when Israel oppressors are killing and destroying homes and families in Palestine, but are quick to declare support to Israel in order to continue killing the Palestinians because of the retaliation attacks by Hamas. Bloody hypocrites

Photos from Arewa Empire 's post 06/10/2023

Innalillahi wa inna illehi rajuun every soul will test diet ๐Ÿฅฒ

May Allah grant you to jannatul firdaus ๐Ÿ˜ญ

The man of the people ๐Ÿ’”

27/09/2023

โ™ฆ๏ธAkacewa Wani Balaraben Qauye : Kana Kyautata Addu'a Kuwa ? Sai Yace : Eh..Sai Akace To Yi Addu'ar Mu Ji : Sai Yace :"Ya Ubangiji Haqiqa Ka Azurtamu Da Musulunci Ba Tare Da Mun Roqekaba,To Yanzu Muna Roqonka Kada Ka Haramta Mana Aljannah.โ™ฆ๏ธ

26/09/2023

Salatul istiqarah

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู‘ููŠ ุฃูŽุณู’ุชูŽุฎููŠุฑููƒูŽ ุจูุนูู„ู’ู…ููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุณู’ุชูŽู‚ู’ุฏูุฑููƒูŽ ุจูู‚ูุฏู’ุฑูŽุชููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ู…ูู†ู’ ููŽุถู’ู„ููƒูŽ ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ููŽุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุชูŽู‚ู’ุฏูุฑู ูˆูŽู„ุง ุฃูŽู‚ู’ุฏูุฑูุŒ ูˆูŽุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ูˆูŽู„ุง ุฃูŽุนู’ู„ูŽู…ูุŒ ูˆูŽุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุนูŽู„ุงู…ู ุงู„ู’ุบููŠููˆุจู. ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู’ ูƒูู†ู’ุชูŽ ุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ุฃูŽู†ู‘ูŽ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ุฃูŽู…ู’ุฑูŽ ุฎูŽูŠู’ุฑูŒ ู„ููŠ ูููŠ ุฏููŠู†ููŠ ูˆูŽุฏูู†ู’ูŠูŽุงูŠูŽ ูˆูŽุนูŽุงู‚ูุจูŽุฉู ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ ููŽุงู‚ู’ุฏูุฑู’ู‡ู ู„ููŠ ูˆูŽูŠูŽุณู‘ูุฑู’ู‡ู ู„ููŠ ูˆูŽุจุงุฑููƒู’ ู„ููŠ ูููŠู‡ู. ูˆูŽุฅูู†ู’ ูƒูู†ู’ุชูŽ ุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ุฃูŽู†ู‘ูŽ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ุฃูŽู…ู’ุฑูŽ ุดูŽุฑู‘ูŒ ู„ููŠ ูููŠ ุฏููŠู†ููŠ ูˆูŽุฏูู†ู’ูŠูŽุงูŠูŽ ูˆูŽุนูŽุงู‚ูุจูŽุฉู ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ ููŽุงุตู’ุฑููู’ู‡ู ุนูŽู†ู‘ููŠ ูˆูŽุงุตู’ุฑููู’ู†ููŠ ุนูŽู†ู’ู‡ู ูˆูŽุงู‚ู’ุฏูุฑู’ ู„ููŠูŽ ุงู„ู’ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ุญูŽูŠู’ุซู ูƒูŽุงู†ูŽ ูˆูŽุงุฑู’ุถูู†ููŠ ุจูู‡ู.

22/09/2023

Yau munyanke shawarar Saida wannan page namu mai albarka inda maisiya zai'iya mana magana ta DM.

Kuhuta lfy

15/09/2023

Wannan rigar Marigayiya Gimbiya Diana ta Birtaniya na daga cikin abubuwan da aka fi tunawa da ita.

An yi gwanjon rigar mai ษ—auke da hoton tumaki kan kimanin Dala miliyan ษ—aya da dubu 14.

25/08/2023

Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin tantance bayanan da s**a shafi talakawan kasar domin sanin yadda za ta taimaka musu. Maโ€™aikatar yaki da talauci da ayyukan jinkai ce ta ce haka.

Ku bayyana raโ€™ayi ko shawara kan abin da zai fi dacewa gwamnatocinku su yi muku ganin ku ne kuka zabe su domin yi muku aiki.

25/08/2023

Wace matsalar ce ta fi bukatar magani cikin hanzari a halin da Najeriya da 'ya'yanta ke ciki? Ku bai wa Shugaba Tinubu shawara.

25/08/2023

Kissar Wani sarki da annabi (Saw) yabawa sahabbansa labari

23/08/2023

Mata a yau ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

21/08/2023

Hukuncin mace akan mijinta

19/08/2023
18/08/2023

Rahotanni na cewa akwai mutanen da tsananin tsadar rayuwa kan sa su kwana ba su ci abinci ba a Najeriya, shin ya abin yake? Me ya kamata hukumomi su yi domin samar da saukin rayuwa fiye da tallafin nan da ake fargabar ba zai iya kai wa ga kowane dan kasa ba?

18/08/2023

Shugabancin Najeriya bai da wuya sosai in ji Tinubu

Babu Wani malamin da yafi abubakar gumi a Nigeria 18/08/2023

Babu Wani malamin da yafi abubakar gumi a Nigeria please subscribe to this YouTube channel

15/08/2023

Tuba Zuwaga Allah ๐Ÿฅฒ๐Ÿ˜ญ

Photos from Arewa Empire 's post 15/08/2023

Tsakanin Shugaba Mohamed Bazoum da sojoji ke zargi da cin amanar kasa da kuma Janar Abdourahmane Tchani, wa ya kamata a yi wa wannan zargi - kuma me ya sa?

15/08/2023

ฦณancin Mata tsakanin Musulunci da ฦ˜asashen yamma.

~Shiekh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah

Photos from Arewa Empire 's post 15/08/2023

Cikin dakin ka'aba inda manzon allah (S@W) yayi sallah ranar fatahu makka ๐Ÿ™‡๐Ÿ™‡๐Ÿ™‡

Photos from Arewa Empire 's post 15/08/2023

Kungiyar ECOWAS ta gargadi sojojin da s**a yi juyin mulki a Nijar da suke yunkurin gurfanar da hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum. Jagororin juyin mulkin Nijar din na tuhumar Bazoum da har yanzu ake ganin na matsayin zababben shugaban kasar da laifin cin amanar kasa.

15/08/2023

LABARi MAI RATSA ZUCIYA DAN TSAYA KA SAURARA ๐Ÿ“ข

Photos from Arewa Empire 's post 15/08/2023

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta fara kamen matuฦ™a Babur mai ฦ™afa uku (Adaidaita Sahu), masu aikata laifi kamar saka gajeran Wando, liฦ™a hotunan da basu dace ba, askin banza, ฦ™ure kida da sauransu.

๐Ÿ“ท Mujallar Hibsah KANO

14/08/2023

Kana tunanin kana cikin kuncin rayuwa?

Dan uwa ka yanke wa kanka hukunci da wayannan iyalai....

Ma'aurata ne daga qasar Syria Allah ya albarkacesu da Yaya har guda 4 Amma dukansu Sai ya jarrabesu da shanyewar jiki ma'ana Sai antayar dasu an Kuma kwantar da su.

Wannan Yana daga cikin jarabta Dana taba gani a rayuwata ๐Ÿ˜ญ

Ya ALLAH TA'รƒLAH ka Gina masu gida a cikin aljannah ka Basu ikon cinye wannan jarabawa.

14/08/2023

Yan aljannah basa bacci

Want your business to be the top-listed Media Company in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

We're with you โ˜บ๏ธโฃ๏ธ
Open letter to the Mr president of Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ
Kissar Wani sarki da annabi (Saw) yabawa sahabbansa labari
Follow me ๐Ÿ™๐Ÿ™
Follow me ๐Ÿ™๐Ÿ™
Follow me ๐Ÿ™๐Ÿ™
Hukuncin mace akan mijinta
Follow me ๐Ÿ™๐Ÿ™
Follow me ๐Ÿ™๐Ÿ™

Category

Telephone

Address


Lagos
103241
Other Digital creator in Lagos (show all)
Ebenezer O. Akinrinade Ebenezer O. Akinrinade
Lagos

Inspiring generations through my little light...

jay jay okocha jay jay okocha
Ilupeju
Lagos, 100252

jay jay the greatest living soccer legend in Africa and beyond .....

Women Wealth And Wills Network Women Wealth And Wills Network
Victoria Island
Lagos, 23401

The financial literacy network. We teach women of all ages about money and how it can work for them.

Wifisoft Technologies Wifisoft Technologies
The Garnet Building Lekki
Lagos, 234

Web3 Ideas worth sharing ๐Ÿ’ก

Fittable Leen Fittable Leen
Lagos

Entertainment

Savy Collections Savy Collections
Lagos

digital marketer

Mr-Shake Mr-Shake
Lagos, OOO

Just for fun Shakeboycomedian

Chi baby Chi baby
Lagos

Love๐Ÿฅฐ is all we need Small girl with big God Only one untouchable first daughter Fine girl way โค๏ธ js

solomontheking solomontheking
38, Oshodi Road PWD Bus Stop
Lagos

Solomon Nwaeze

Ellatoogojg Ellatoogojg
Palace Road LEKKI
Lagos, 101233

we are here to make u laugh ๏ฟฝ ๏ฟฝ

SUNNY Tech Home of Aluminum SUNNY Tech Home of Aluminum
A124H Alaba Int'l Mkt
Lagos

Aluminium & glass fabrication Give the best in all kinds of Aluminum work ๐Ÿ’ฏ%

Wudil Ajeboters Wudil Ajeboters
Lagos

Skincare Tips Hair Care Tips Health Tips Cleaning products Bar soap production