Future sheikh Ja'afar
Alhamdulilah
Nigerian ๐ณ๐ฌ
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Bidi'a roman jaษa ga daษi ga wari ๐
Alhamdulilah
Marigayi Sheikh Abubakar Gumi
Today's Best Photo
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fodiyo Ladan Bodinga, Musa Aliyu
Allahumma salli wa sallim 'alaa Nabiyyinaa Muhammad.โค๏ธ
Muna Mika Sakon Ta'aziya
Basi Rasuwar Yar malan Haifan Muna Addu'a Allah Yajikan ta darahama
Assalamualaikum ๐ค
Alhamdulilah
๐ฅฐ
Today's Vibe ๐
Today's the best Photosโค๏ธ๐๐๐
Today's best photo โค๏ธโค๏ธโค๏ธ
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashar Shehu, Happy Amos
Shekara 17 Da Shahadar Shiekh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
A Rana mai Kamar Ta Yau 13 Ga Watan Afrilu 2007 Wanda Yazo Dai-dai Da Ranar juma'a 26/Rabii'u Awwal/1428 Allah Ya Karbi Rayuwar Shiekh Ja'afar Mahmud sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda s**a kai masa, a dai-dai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi.
Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 dai-dai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa.
Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan s**a halarci jana'izarsa, kuma an binne shi ne a makabartar Dorayi.
Baiwa 11 Da Allah Ya Yi Wa Marigayi Sheikh Ja'afar Yayin Rasuwarsa.
1. Shahada: Ya yi Shahada iri daya da ta Sayyidina Umar (R.A).
2. Ya Rasu Ranar Juma'a: Rasuwar Ranar Juma'a Alama ce da ake kyautata wa Mutum zato ya samu dacewa.
3. Mahaddacin Alkur'ani ne: Ana kyautata zaton duk wanda ya haddace Alkur'ani Mai Girma ya kuma kiyaye shi ya yada shi. Zai samu rabauta Ranar Lahira.
4. Kisan Gilla: Duk Muminin da aka yi wa kisan gilla ana sa ran laifukan sa sun rataya a wuyan wanda ya kashe shi.
5. Ya cika da kalmar Shahada: Kafin rasuwar sa an ji shi ya na maimaita kalmar La ila ha illallah Muhammadur Rasulullah
6. Dandazon Mutanen da s**a halarci jana'izarsa: Ana kyautata zaton duk mamacin da mutane 40 s**a halarci jana'izarsa wadanda ba sa shirka zai samu dacewa.
7. Ya rasu ya na Sallar Asuba. Sallar Asuba na daya daga cikin Sallah mai madaukakiyar daraja.
8. Limami ne shi: Jagorancin Sallah wata babbar baiwa ce dake kusanta Bawa zuwa ga Allah.
9. Ya Karanta Suratul Al-Maสปฤrij ุงูู
ุนุงุฑุฌ,: Kafin a kai ga kashe shi ya karanta sura daga cikin Alkur'ani Mai Girma.
10. Ya D**o Daga Sujada: Sai bayan da ya d**o daga sujada sannan makasansa s**a fara harbinsa.
11.Ya Nemi Gafarar Mutane Kafin Rayuwar sa. (Duk wanda na yi wa wani ba daidai ba don Allah ya yafe min).
Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuta tafsirinsa a harshen Hausa.
Barka da Sallah DR_PROF_ALHAJI_MALAN_SKT_PDP_APC_LP_CPC_NNPP_PHD_MSC_ND_NCE_BSC_SSCE_JLCE_DODON ฦณAN BIDI'A ๐
Alhassan Mai Lafia .
A yau yayin rufe tafsirin Malama Zainab Ja'afar Mahmud muka ฦarษi baฦuncin yayar Malam Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah. Malama Yahanasu Mahmud Adam, Domin sanya albarka. muna rokon Allah ฦara mata lafiya da imani ya maidata gida lafiya Amin
Maryam Ayagi
Today's the best Photo๐ฟโค๏ธ๐๐
Beautiful.๐ผโค๏ธ๐๐
BIYUNIN MALAM JAFARU!!
Ash-sheikh muh'd bello al'adamawy, shi ne zaka iya kira da biyunin malam jafaru Mahmoud Adam (rhm)
Mun faษa cewa sama da shekaru 17 ba'a sami wata murya da ta danne ta Malam ja'afar ba in dai amon tafsiri a ฦasar hausa ne wannan kuma falala ce, Allah ya kai haske a ฦabarin'sa.
Bayan shi sai al'adamawy ga duk wanda yasan waye al'adamawy zai gasgata ni,nasan mutanen Kaduna zasu fi sauran jahohi gsgata ni domin a wannan jahar ya bayar da gudummawa tsawon rayuwarsa.
Wannan bawan Allah in dai iya zalaฦa magana ne iya sarrafa harshe bayanin ayoyin Alkur'ani dal-dalla abisa fahimtar magabata (Salafus-saleh) ka nemi tafsirin'sa na 2011-2012-har'izuwa 2014-2015.ban san wani malami da yayi fassarar Suratul ahzab ya bayyana gumurzun yaฦin kai kace agaban'sa akayi kaji wani imani yana shigar'ka kaji wani tsimi kamar ace hayyi alal-jihad ka fita filin daga kamar'sa.
Ya rasu bayan fama da jinya da yayi bawan Allah mutumin kirki ya Allah muna tawasuli da ibadar azumin da muke yi domin'ka ka kai haske a ฦaษarin ash-sheikh muh'd bello al'adamawy ๐ญ๐คฒ
Ga mai buฦata yayimun magana ta wannan numbr 09060821852 in Allah ya bani iko.
Matashin sunnah assalafy
Har yanzu a fagen Tafsir da harshen Hausa, babu muryar data danne ta Sheikh Ja'afar Mahmud Adam shekaru 17 bayan mutuwar sa.
Allah jikan Sheikh da rahama ya kyauta makwanci.
โข Today's the best Photo ๐ฟ๐ฅฐ
โข๐ด Beautiful
Some things never change:
A picture in the Taraweeh prayer 2023 behind the reader sheikh โWaleedโ and today in Taraweeh prayer 2024 still in the same place, son & father! ๐ฉต๐๐.
Fact ๐
โข Today's the best Photo ๐ฟ๐ฅฐ
โข๐ด Beautiful
๐๐๐๐ต๏ธS๐ต๏ธA๐ต๏ธW๐ต๏ธ๐๐๐ค
โโโFโOโLโLโOโWโโโ Follow me ๐
โโโโโโฒโโโโฑโโ
โญโโโฎโญโโฎโ โญโโฎโญโโโฎ
โฐโฐโฐโโโญโฎโ โญโฎโโโฏโฏโฏ
โโโ โโโโโ
โโโโโ โ
โโโ โโโโฐโปโฏโโโโ โ
โโโ โฐโโโโMโEโโโโ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Website
Address
Arkillah State Low Cost
Sokoto
Sokoto North
Sokoto, SOKOTO
โฅ๏ธ_____โฅ๏ธ_____โฅ๏ธ SON ANNABI DADI YABON ANNABI DADI
Sahara
Sokoto, GASKIYAJARI
Lailaha illalla muhammadan rasulullah sallahu a laihim wasallam
Sokoto, 234
Consultancy Services in areas of ICT, Edu., agric, MEDIA & carry on business of the above LISTED
Emir Yahaya Road Sokoto
Sokoto, 840103
Manchester United for life No going back ๐คธ๐ผโโ๏ธ๐คธ๐ผโโ๏ธ๐คธ๐ผโโ๏ธ๐คธ๐ผโโ๏ธ๐คธ๐ผโโ๏ธ๐คธ๐ผโโ๏ธ
Haliru Amadu Primary School, Opposite Sokoto Central Prision
Sokoto, OPPOSITECENTRALPRISIONBYRIGHT
Sokoto
This Is Special Page For Faisal Abdullahi An I'm A Simple Man โฅ๏ธ |Doctor|Footboller|islam|๐ฅ ๐ณ๐ฌ
Tamaji Bypass
Sokoto
fashion๐๐๐ ๐๐ designer fashion๐๐๐ ๐๐ tutor national and international tailor we deliver worl