Tudun Nupawa Youth Council TYC
Nearby non profit organizations
At 5 Ribadu Crescent Tudun Nupawa Kaduna
GAMAYYAN KUNKIYAN TUDUN NUPAWA
14 Dec 2023 •
Alhamdulillah
Zamakenan da yagudana tsakanin wasu dagacikin matasammu da Kuma jagororin wannan kungiya tamu Mai albarka ( TYC)
Cikin inkon Allah yakodayaushe Muna karasamun nasararori bisa jajirjewarmu wajen ganin munsamar da hadinkai dakuma cigaba ga matasa da sauran al'ummar wannan yanki namu Mai albarka ( Tudun Nupawa) dafatan Allah yakara dafamana Ameen
Gina matasa tamkar Gina kasa ne gabadaya TYC Unity & Trust
3 Nov 2023 •
Hadinkai dakuma goyon bayan damukesamu daga dattijai da iyayen mu yana dagacikin nasararorin dawannan kungiya ke alfahari dasu akodayaushe muna fatan Allah yakara maku lafiya da nisan kwana yabaku lada bisa jajircewarku donsamar da cigaba maidaurewa awannan unguwa tamu mai albarka ( Tudun Nupawa )
On 31 Oct,2023
Akokarinmu nayau da kullum shirye shirye suna gaf da kammaluwa in shaa Allah, Akullum nazari muke wajen ganin yadda zamutabbatar da cigaba Mai daurewa atsakanin al'ummar wannan yanki namu Mai albarka (Tudun Nupawa) munakara kira ga matasa kubamu hadin Kai da goyon baya domin cimma burukammu na alkairi akodayaushe, Allah yakara daukaka darajar wannan kungiya Ameen
15 Oct 2023
In our efforts to address youth's complaints and challenges, Earlier today, the President TYC Jibrin Aliyu chaired an extraordinary council meeting as General Meeting Tudun Nufawa Youth Council TYC with other dignitaries Hon. Umar Waziri Zailani AJ Musa Aminu Nasir Jasawa
Innalillahi wainna ilaihi rajion Allah yayiwa Dahiru Saidu kudan rasuwa yanzu Dahiru malamine Amakarantar Zobo Da Jinja t Nupawa zaayi jana izarshi bayan sallar laasar Agidanshi kasan bima Road bai tayo road.
*Sanarwa daga Aliyu Umar Kudan*
On 16 Jan, 2023
Alhamdulillah
Wasu daga cikin jagororin wannan kungiya tamu Mai albarka sunsamu damar Kai ziyartar girmamawa zuwa ga Mallam Abdulrahman Yahya Secretary of kaduna south locan government, staying ziyartar sunkara danaiman shawarwari daga gareshi domin cigaban wanna kungiya dakuma al'umma yankinmu Mai albarka (Tudun Nupawa) Dafatan Allah yakara daukaka darajoji damanufofin wannan kungiya tamu Ameen 2022
On 15 Jan, 2023
The form is available for those who will want contribute to our community people.
15 Jan 2023 •
TYC president.
Jibrin Aliyu barkanka da hutun karshen mako
11 Dec 2022 •
Yau cikin yardar Allah Tudun Nupawa Youth Council (TYC) sun karbi bakuncin dan takarar kujerar dan majalisan jiha me wakiltar (Tudun Wada Constituency) karka shin jam'iyyar PRP, me suna
Honourable Ayuba Sallau. Allah ya bada nasara amin.
Yayi maganganu masu muhimmanci yayi alkawarin inshallahu bazai guji jama'a bah mukamai fatan alkhairi yayi mana fatan alkhairi.
On 1 Oct, 2022
Today we cherish the ones who made our independence possible. Freedom is hard to get, but we were blessed to have it.
Let's appreciate everything we have and celebrate the great miracle of freedom. Happy Independence Day.
29 Sep 2022 •
Assalamualaikum
Sanarwa!!! Scholarshipv
Amadadin kwamiti na musamman gameda harkokin ilimi da koyarda sana'oi na kungiyar Tudun Nupawa Youth Council ( TYC
Education & Skill Acquisition Committee) Muna sanar da Al'ummar Wannan yanki namu Mai albarka, kuturo yaranku Wanda Suke da shaawan yin karatun (NCE) domin a tantancesu donsamar masu da gurbin karatu na tallafin rangwamin Kashi 70% ma'ana ( Scholarship) don gudanar da karatun amakarantar
*Umar bin khattab College of Education ( Markaz )* Dake Tudun Nupawa Kaduna, tantancewar daza agudanar kamar haka..
Ranar: Saturday 1/10/2022
Wuri: Yola Road Opposite Abdu Bako Academy T/Nupawa Lokaci: 7:15am
Ana bukatar dalibai suzo da takardun karatunsu kamar haka...
1> Primary Certificate
2> Secondary Certificate (Waec/Neco result) with five credit including Mathematics & English Language
3> Birth Certificate
4> Indigene certificate
5> National I'd Card
Domin naiman Karin bayani sai atuntubi wadan Nan nambobin (*0813 828 8251, 0703 134 0714* )
Fatan nasara da samun bukatuwa Mai albarka a rayuwa akodayaushe
_Sign
For Committee
26 Sep 2022 •
In our effort to address youths' complaints and challenges, we paid a courtesy visit to one of the elder Barr. S.A. Balarabe
Are you a young leader from East and Central Africa interested in taking the next step with your business?
Do you aspire to be civically engaged and serve the public through non-governmental organizations, community-based organizations, or volunteerism?
Do you aspire to participate in transformational social change?
Ask no more because YALI Regional Leadership Center East Africa got you covered
Apply today to join USAID Kenya's fully funded transformative leadership program
https://www.yalieastafrica.org
Kenyatta University
USAID East Africa
YALI Regional Leadership Center East Africa- Alumni Chapter of Kenya
YALI Rlc EA Alumni- Uganda Chapter
YALI RLC East Africa, Alumni Chapter of the Republic of CONGO
YALI Regional Leadership Center East Africa Chapitre de la RDC
YALI CONGO Alumni - Brazzaville
YALI RLC EA Ethiopia Chapter
YALI Regional Leadership Center East Africa Alumni Chapter of Somalia
YALI RLC East Africa Alumni Chapter of Tanzania
YALI RLC EA Alumni chapter of Burundi
YALI Regional Leadership Center East Africa - Alumni Chapter of Sudan
YALI Regional Leadership Centre East Africa-Alumni Chapter Of South Sudan
YALI RLC East Africa Alumni Chapter of CAR
YALI Regional Leadership Center East Africa- Alumni Chapter of Djibouti
YALI RLC East Africa- Alumni Chapter of Rwanda
YALI RLC East Africa- Alumni Chapter of Eritrea
YALI Africa
YALI TV
26 Sep 2022 •
Earlier today Comr. Jibrin Aliyu President TYC, shares his unique take on leadership through what he calls a "7-Step Plan for Leadership". Do you also have a personal leadership plan? Share below!El Salis Aliyu
25 Sep 2022 •
• ••
In an effort to provide Sustainable, Qualitative and Quality Education to the residents of the Tudun Nupawa, over 10 slots of 70% scholarship to study NCE and Pre NCE in UMAR BIN KHATTAB COLLEGE OF EDUCATION Located in Tudun Nupawa, The above name association wish to invite the interest students of Tudun Nupawa for the screening.
ENTERY REQUIREMENTS
1. SSCE Result with minimum of Five credit including English and mathematics not more than two sittings.
2. CANDIDATES(S) How has met JAMB requirement/Cut off will be giving Direct Admission into NCE ONE.
NCE AVAILABLE COURSES
1. SCHOOL Of ARTS AND SOCIAL SCIENCE
2. SCHOOL OF EDUCATION
3. SCHOOL OF LANGUAGES
For Enquirers: 07033777445, 09065807494, 07031340714
25 Sep 2022 •
In an sense to provide quality, affordable and Sustainable healthcare services to the residents of Tudun Nupawa, Team TYC, led by President Comr. Jibrin Aliyu alongside representative from Kaduna State Contributory Health Management Authority KADCHMA. Abdullahi DadiEl Salis Aliyu
25 Sep 2022 •
Earlier today, the President TYC Jibrin Aliyu chaired an extraordinary council meeting as 3rd General Meeting Tudun Nufawa Youth Council TYC El Salis Aliyu Abdullahi Dadi
Abubakar S Maitama
On 20 Sep, 2022
In the present of the Coordinator, Kaduna South Youth Council Comr Zailani AJ Musa, We held discussions on a fair process to constitute a single leadership for the Community with Executive of(TYC) led by president comr. Jibrin Aliyu El Salis Aliyu Abdullahi Dadi Abubakar Suleiman Maitama Maisanyi Haruna
Aliyu M Tukur
On 18 Sep, 2022
The Executive Council of TYC led by the president Jibrin Aliyu paid a courtesy visit to The DPO Tudun wada Division, CSP
Shehu Da'u to formally engage the Tudun Nupawa concerning the security issue and community development Tudun Nufawa
Youth Council TYC El Salis Aliyu Abdullahi Dadi Abubakar Suleiman Maitama Maisanyi Haruna Aliyu M Tukur@
On 30 Aug, 2022
Dattijon arxiki bangiji Allah yadafamaka yakareka yarabaka da
sharrin magauta
Engr Bukar.
30 Aug 2022 •
Malan Jibrin Aliyu shugaban gamayyar kungiyoyin tudun nupawa watoh Tudun Nupawa Youth Council Allah yakara daukaka da Nisan kwana.
Tudun Nupawa ward
Kaduna south Nigeria.
27 Aug 2022 •
Alhamdulilllah
cikin ziyarar mu tayau 27-August 2022 munsamu damar ganawa da HON DR MUHAMMAD ALI (_Former Minority leader of Kaduna State House of Assembly_) Kuma Shine C.E.O din (*Center for human development and empowerment iniative*)
Ayayin ziyarar tamu agareshi munyi matukar tattauna muhimman abubuwa dasuka shafi Rayuwar matasa dakuma lamuran dasuka shafi matsalolin tsaro akasar Nan tamu ( Nigeria) yayin dayakara dabamu shawarwari masu matukar amfani dasuka shafi yadda zamu karfafawa sauran Yan uwanmu matasa masu tasowa
donganin ansamar da ayyukan dogaro dakai dakuma ingantaccen ilimi Mai amfani, Dafatan Allah yakara dafa mana bisa lamuran damukasa agaba na Alkairi akodayaushe, Allah yakara bamu jajirtattun jagorori masu kishin Al'umma Ameen Nupawa Youth Council * TYC Ward 9 Kaduna South, Kaduna.
On 22 Aug, 2022
Ziyara tamusamman damuka kaiwa Maigirma Hakimin Gundumar (Tudun Wada)
Ayau Litinin 22-August 2022 Wasu Daga cikin Sababbin Shuwagaban nin hadakar kungiyoyin (Tudun Nupawa Youth Council) Sukakai ziyarar gaisuwa da girmamawa zuwaga maigirma Hakimin Gundumar Tudun Wada, ayayin ziyarar tamu mungabatar da junanmu agareshi tareda naiman shawarwarinshi dagoyon bayanshi bisa kudirorinmu damukasa agaba na alkairi domin tabbatar da cigaba mai daurewa a tsakanin al'umma, munagodiya sosai bisa goyon baya damuka samu Dari bisa Dari dafatan Allah yabamu iKon samun nasarori masu albarka akodayaushe, Allah yakarawa hakimi lafiya da tsahon rai Ameen
Ward 9 Kaduna South, Kaduna
On 18 Aug, 2022
Early today in the present of Her Excellency , the Honourable Commissioner of Human Services and Social Development, Hafsat Baba and other KDSG officials are attending an interactive session to commemorate the *2022 International Youth Day*, taking place at the KASU multipurpose auditorium.
Tudun Nupawa Youth Council
On 5 Aug 2022 •
Alhamdulillah, Sakon Taya murnar Aure madadin gamayyar kungiyoyin Tudun Nupawa Youths Council Muna taya daya dagacikin Executive dinmu wato Vice - President murnar aure dayayi ranar jumma'at 05-08-2022 Dafatan Allah yasanya alkhairi yabasu zaman lafiya da kwanciyar hankali mai daurewa Ameen.
Unity & Trust
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
AT 5 Ribadu Crescent Tudun Nupawa Kaduna
Kaduna
802882
L. J. 6 Kachia Street/Gwaza Road (Line Kosai) Tudun Wada
Kaduna
Tudun Wada North Forum was established in 2001.
Tudun Wada
Kaduna
To develop the orphans and inspire them to excellence to the betterment of the society
Kaduna
Our vision is to create a better everyday for all and sundry. Being able to truly inspire, encourage, and build equal social justice regardless of background, physique and otherwis...
Kaduna
Our mission is to create positive and sustainable change in communities by focusing on community development,education, health, governance, GBV etc
Giwa Street By Hausawa Road
Kaduna
This is a page for youth development with knowledge and skills
Atilary Brack Kakuri Kaduna Behind Zenith Bank
Kaduna
This page is for those that are looking for tutor on sciences subject for both senior and junior secondary school levels
Kaduna
PSR INITIATIVE: REHABILITATION EDUCATION RESTORATION EMPOWERMENT REINTEGRATION
FOUNDATION' S OFFICE Interstate NOW AT PLOT J8 AHMAD BELLO WAY (ADE JOHNSON BUILDING) BY KANO ROAD KADUNA STATE NIGERIA, BY SECOND FLOOR
Kaduna
اللغة العربية والإسلام والتوعية
Kaduna
A nonprofit non-governmental organization with interconnected members in African countries 🌍