Masarautar Bauchin Yakubu

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masarautar Bauchin Yakubu, Government Official, Bauchi Emir Palace, Bauchi.

12/12/2023

Barkan mu da safiya!

22/10/2023

Mai Girma Ajiyan Bauchi

Alh Bala Attahir
Dan Majalisan Sarki

Ubangiji Allah yasa a gama lafiya

21/10/2023

Sauran Mazan Jiya

Bunun Bauchi Alh. Aminu Adamu Jumba

Dan sarkin Bauchi Adamu Jumba na 3, daga dakin salmanu, Allah yakara lafiya da nisan kwana.

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 21/10/2023

GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA MASARAUTAR ZAZZAU

Muna mika gaisuwar ta'aziyya zuwa ga Masarautar Zazzau bisa babban rashi da a kayi na Ambassador Mansur Nuhu Bamalli, (Magajin Garin Zazzau) kani ga sarki Zazzau, kuma jakadan Nigeria a Kasar Morocco.

Muna masa Addua Allah ya jikan sa da Rahama.
Masarautar Bauchin Yakubu
Kasar Zazzau a Jiya Da Yau

21/10/2023

FADI ABU DAYA DA KA SANI AKAN MARIGAYI ALH IBRAHIM TAHIR TALBAN BAUCHI

Marigayi Alh Ibrahim Tahir Bawan Allah Mutumin Kirki Muna Adu'an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama Ya Gafarta Mishi Ya Karbi Aiyyukan Shi Yasa Yana Kyakyawan Matsayi Ya Jikan Magabatan Mu Bakidaya.

21/10/2023

Barkan Mu Da Safiya

Allah ya hada mu da al'kairin dake cikin wannan rana
Allah ya karawa wa mai martaba sarkin Bauchi lafiya da nisan kwana.

21/10/2023

Mai Girma Sarkin Yamman Bauchi
Alh. Muhammad Yakubu |||

Daya daga cikin Hakiman Bani Yakubu kuma Sarkin Bauchi Yakubu maje wase daga dakin Salmanu. Allah yakara lafiya da nisan kwana.

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 20/10/2023

Barka da Jumma'a Mai Huro Abi Allah.
mai martaba Sarkin Bauchi
Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR..

Daga masallacin jumma'a a wannan rana mai tarin albarka.

Allah ya kara wa Sarki lafiya
Allah ya karbi ibadun mu.

20/10/2023

GAISUWAR BARKA DA JUMA'A

Sakon barka da juma'a tareda fatan alkhairi ga mai martaba sarki Bauchi tare da yan majalisarsa da hadimansa, da dukkan al'ummar masarautar Bauchi Allah yabamu albarkar wannan rana ta juma'a.

Allah yasa ayi Jumma'a lafiya.

20/10/2023

Mai Girma Yariman Bauchi
Alhaji Abubakar Sambo
( Hakimin Pali )

Dattijon arziki Kuma daya daga cikin Hakimai Bani Yakubu daga dakin Abdullahi, Allah yakara lafiya da nisan kwana, Allah yajikan magabatan mu baki Daya.

19/10/2023

Daudu Galadima

Mai Girma Galadiman Bauchi
Alh Sa'idu Ibrahim Jahun
( Hakimin Zungur )
Dan Majalisan Sarki

Yana wa daukacin al'umma Barka da Daren Jumma'a
Ubangiji Allah yasa muyi jumma'a lafiya

19/10/2023

Allahu Akbar...

Jiya Ba Yau Ba

Ranan bikin bada sandar girma wa mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR a 2010 wanda wannan taro ya hada manyan sarakuna cike da wajen Nigeria.

Cikin video zaku ga marigayi sarkin Kano Alh (Dr) Ado Bayero yayin da s**a mike tsaye tare da mai al'farma sarkin musulmi, sarkin gwandu, shehun borno da sauran manya.

Allah ya jikan wanda s**a riga mu gidan gaskiya
Allah ya kyautata namu bayan nasu

Allah ya zamanin mai martaba sarkin Bauchi.

19/10/2023

Danlawal In Bauchi

Wannan Bawan Allah Dakuke Gani shikade yaragemana mai yawan shekaru Akan Gadon sarauta na hakinci.
A masarautar Bauchi..

Shine hakimi daya Dayarage A masarautan Bauchi wadda marigayi Sarki Adamu jumaba yanatashi..

Yanada shekara Arbain da kusan takwas yana sarauta A kasar Galambi
Wanda ake mata lakani da kangyare..

Muna Adduan Allah ubangiji yakara wa Rayuwa Albarka, Allah ubangiji yakara masa lafiya Danisan kwana, Allah ubangiji yasa Agama lafiya..

Alh. Shehu Adamu jumaba
Danlawal in Bauchi..

©Abdurrahman mu'azu

19/09/2023

Daga Hannun Dama

- Ajiyan Bauchi

- Sarki Yakin Bauchi

- Uban Gari, Mai Martaba Sarkin Bauchi

- Galadiman Bauchi

- Madakin Bauchi

- Limamin Gari..

Allah tsare mana ku Duniya da Lahira, Amin..

17/09/2023

Allah Ya kara sutura da suturci.

15/09/2023

Sarkin mu Ahbin Alfaharin mu 👑

ALLAH Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa 🤲🤲🤲

Hira na musamman tare da sarkin wurkum din Bauchi na farko Alh Atiku Muhammad. 13/09/2023

https://youtu.be/n_NG3k2JOWY?si=BFXSKHeuDOy3fZVc

Hira na musamman tare da sarkin wurkum din Bauchi na farko Alh Atiku Muhammad. ku saurari jawaban mai girma sarkin wurkum din Bauchi Alh Atiku Muhammad wanda a cikin jawaban sa zaku ji abubuwan mamaki dangane da wurkunawa....

SALLAH CELEBRATION DURBAR IN BAUCHI EMIRATES COUNCIL 2023 PART 1 🎉🎊 10/09/2023

https://youtu.be/WYmXFFF9zD0?si=-C-sOJXwrRPmXJtN

SALLAH CELEBRATION DURBAR IN BAUCHI EMIRATES COUNCIL 2023 PART 1 🎉🎊 zakuga inda Hawan ranan Sallah ya kasance a Bauchi inda zakuga al'adu kala kala a masarautar bauchi.zaku iya yin tambaya in kukaga wani abun da baku fahimta ...

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 09/09/2023

Sannu da dawowa Baba....

Allah ya huta gajiya Zaki

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 08/09/2023

Sakon Barka da Jumma'a daga kasar Turkiyya.....

Mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR yana yi daukakin al'ummar kasar Bauchi Barka da Jumma'a, da Addu'an Allah ya karbi ibadun mu.
MWTB
Danrimin Bauchi lallai muna al'fahari bisa inda kake tafiyar da aikin mai martaba, Allah ya ficce ka kunyan sarki.

Ya dawo mana dasu gida lafiya

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 07/09/2023

Daga Kasar Turkiyya...

Masha Allah

Yayin da mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR yake cigaba da gudanar da wasu aiyoka a kasar Turkiyya tare da Dako na Al'fanda Danrimin Bauchi

Allah ya dawo mana da mai martaba sarki gida lafiya
MWTB

07/09/2023

Daga Masarautar Bauchin Yakubu

Muna Mika sakon ta'aziya ga iyalan Sheikh malam Abubakar Giro Argungu.

Ubangiji Allah ya jikan sa da Rahma yakai Haske kabarin sa🤲🤲

06/09/2023

Mai Girma Sarkin Yakin Bauchi
Alh Aliyu Yukubu Lame
(Hakimin Lame) Dan Majalisan Sarki.

Ubangiji Allah yasa a gama lafiya

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 06/09/2023

Jihar Bauchi itace jihar da tafi kowani jiha yawan tutocin Shehu Usman Bin Fodio.

Gasu nan a Jere kamar haka:-

(1) Mai Martaba Sarkin Bauchi
Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR
Shugaban Majalisan Sarakuna na jihar Bauchi

(2) Mai Martaba Sarkin Katugum
Alh Umar Kabir Umar || OON
Mataimakin Shugaban Majalisan Sarakuna na jihar Bauchi

(3) Mai Martaba Sarkin Misau
Alh Ahmad Sulaiman mni

(4) Mai Martaba Sarkin Jama'are
Alh Nuhu Ahmad Wabi mni

Abaya kam ma su biyar ne kasan cewan Gombe ta samu jiha ne yasa s**a dawo hudu.
MWTB.

Allah ya kare mana mutuncin su.

© Aliyu Muhammad Kabir
Makaman Wakilin Tarihin Bauchi

Photos from Masarautar Bauchin Yakubu's post 05/09/2023

Daga Kasar Turkiyya.....

Yayin da mai martaba sarki yake cigaba da ziyaran aiki a kasar Turkiyya tare da Alh Ahmad Uba Kari (Wazirin Bauchi) da Danrimin Bauchi, muna Addu'an Allah ya kare mana su, Allah ya bada sa'an Abun da akaje nema.

Allah ya dawo mana dasu gida lafiya.
MWTB

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Allahu Akbar...Jiya Ba Yau BaRanan bikin bada sandar girma wa mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu...
Masarautar Bauchin Yakubu
Mai Bauchi
Acikin wannan shiri zakuji tsare tsaren Hawan Babban Sallah a Masarautar Bauchi tare da mai girma Wakilin Tarihin Bauchi...
#TAMBARI
Mai Bauchi Sulaimanu Adamu #Shata

Website

Address


Bauchi Emir Palace
Bauchi
Other Government Officials in Bauchi (show all)
President Bola Ahmed Tinubu President Bola Ahmed Tinubu
Bauchi

Welcome you to Jagaban official website

Sadiq, Saeed fans Sadiq, Saeed fans
Gumau
Bauchi

Sen. Bala Muh'd Kauran Bauchi 2023 Sen. Bala Muh'd Kauran Bauchi 2023
G. R. A Chamber
Bauchi

Gov. Senator bala muhammad kauran bauchi official page

Oyma ganda family Oyma ganda family
Inkil Off Gombe Road
Bauchi

To promote the image and interest of Oymagandans

Bauchi emirate Council Online Bauchi emirate Council Online
Emir Drive Bauchi
Bauchi

traditional tittle