Umar alvaseerky

MUSULMI INA MAFITA

10/03/2023
12/09/2022

RIKICI

12/09/2022

YARJEJENIYAR PI
IDAN YAFASHE MAI KAKE BURI

12/09/2022

ANNABI SAK S A W,

12/09/2022

ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI

12/09/2022

EXELENCY,

12/09/2022

ZABI GWANINKA

12/09/2022

MEZAKACE DA MAI SUNA MARYAM

12/09/2022

SAMARIN ZAMANI KOWA CIKE YAKE DA BURACE BURACE

05/04/2022

WANI HANIN GA ALLAH BAIWANE

IS THIS TRUE

Umar alvaseerky Send a message to learn more

Photos from Umar alvaseerky's post 04/04/2022

YAN UWA MAZA DAKUMA MATA INAMA KOWA BARKA DA SHAN RUWA

ALLAH YAKARBANA

Photos from Umar alvaseerky's post 03/04/2022

GODIYA MARAS IYAKA GA UBANGIJI DAYA BAMU DAMA DA IKO NA AZUMTAR WANNAN WATA MAI TARIN FALALA

FATAN ALKHAIRI

01/03/2022

Masha Allah

05/01/2022

Allah yasa munshiga wannan sabuwar shekara a sa a

Umar alvaseerky Send a message to learn more

26/12/2021

MASHA ALLAH

27/11/2021

Ina matasa masu San Shiva aikin dansanda
Dama tazo data ranar litinin 29 zuwa 10 january

Umar alvaseerky Send a message to learn more

27/11/2021

Yan uwa me zakuce gameda wayannan bayin Allah

27/11/2021

Abun farinciki abun sha a wa
Inamatukar farincin taya yan uwana dakuma gabadaya mutanen garin basirka sakamakon bikin murnar saukar Al'qur ani maigirma wanda dalibai kimanin Arbain sukai yau asabat ake gudanan da wannan saukar
Allah yasamasa albarka yakuma basu ikon aiki dashi

Umar alvaseerky Send a message to learn more

27/11/2021

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN
Kullu nafsin za ikatul maut
Munyi babban rashi a garin basirka
Allah yayiwa malam (HABU) rasuwa munafatan yan uwa za a sa malam cikin addua Allah yayi masa rahama da rahamarsa

Ameen summa Ameen

Umar alvaseerky Send a message to learn more

27/11/2021

TA AZIYYA TA AZIYYA
INAMIKA SAKON GAISUWA GA MUTANAN BASIRKA SAKAMAKON BABBAN RASHI DAMUKAI NA BABBAN MALAMIN ADDINI MUSULUNCI
ALLAH YAGAFAR TAMASA YASA ALJANNA CE MAKOMAR SA.

26/11/2021

Sanarwa sanarwa sanarwa
In Allah yakaimu 29 Ga wannan watan damuke ciki za a fara cike aikin dansanda game sha awa sai yayi harama
Amma Ku yan gwara da kewaye kuna iya zuwa ICT center dakenan cikin gwram domin acikemaka KYAUTA batare da kabiya ko sisi ba
Allah yabamu sa a.

26/11/2021

Cire tallafin manfetur tabbas talakawa zasu fuskanci kalubale!!
Sanata (shehu sank)yanuna rashin gamsuwarsa akan cire tallafin man fetur tareda bawa kowani talaka subu biyar 5000 a wata
To ko menene kudirinsa?

26/11/2021

J teach J teach J teach

Akwai labari mai dadi acikin yan kwanaki kada masu zuwa in sha Allah. Za ai postin Iowa yasan makamarsa
Allah yabamu sa a.

26/11/2021

RAYUWA KENAN
ALLAH KAI RAHAMA GA WAYANDA S**A RIGAMU GIDAN GASKIYA.
Waye zai iya gane wannan bawan Allah?????

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Baseerka
Jigawa
07063618312
Other Public Figures in Jigawa (show all)
Muhammad Abba Muhammad Abba
Kwaimawa
Jigawa, 2081

Umar farouq layoyo grm Umar farouq layoyo grm
Auyakawa Street
Jigawa

Peaceful and truth

E-Islamic da'awah E-Islamic da'awah
Jigawa, LAWAL

Islamic progress electronically

Sautin sunnah Sautin sunnah
Dutse Gida Dubu
Jigawa

Wannan group din anbude shine domin fadakarwa .nishadantarwa .

Manufar Halittar Mu Manufar Halittar Mu
25A Tukur Housing Estate
Jigawa

Political Organization for the success of Bola Ahmed Tinubu presidential Ambition.

Garzali G Ya'u Garzali G Ya'u
Kofar Kudu
Jigawa

Personal page

SB Graphics SB Graphics
Bulangu
Jigawa

Comrade Nura Aminu Comrade Nura Aminu
Jigawa
Jigawa

Nura Aminu Jigawa state Gwaram L.G Digijin town Youth_Scientist_Researcher

Rabi'u Ibrahim Rabi'u Ibrahim
Magama Jahun Gidan Kurna Jigawa
Jigawa, MAGAMA24

Rabi'u ibrahim

Abdulrahman Lawan Abdulrahman Lawan
Mama Street Sabon Gari Kiyawa
Jigawa

We are always try to be honest pple

Senator Dan Ali Senator Dan Ali
Lamido Street
Jigawa

Nigerian teacher