Rabi'u Ibrahim

Rabi'u ibrahim

16/06/2023

MUN YAFE

Maigirma Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya nemi yafiyar Musulmin Arewacin Nigeria akan kalamai na kaskanci ga Musulmai da ya furta saboda ya faranta wa wadanda ba Musulmai ba

Kamar yadda ya bayyana a BBC, Kashim Shettima yace yayi kalaman kaskancin ne ga Musulmai saboda neman maslahar Nigeria saboda wai suna da wasu bayanai na sirri

Shawara ga Kashim Shettima, ko da wasa kar ka kuskura ka sake furta kalma na wulakanci ga Musulmai komin girman barazanan da makiya Musulunci zasu muku

Domin ya kamata kafi kowa sanin cewa Musulmai ne s**a zabeku, siyasar addini zalla akayi a 2023, babu abinda zai faru daku sai alheri matukar kun dogara ga addinin Allah

Mun yafe maka saboda kayi abinda ya kamata na neman yafiya bayan ka fahimci girman kuskuren da kayi, jama'ar Musulmi ku yafe masa

Allah Ya yafe mana gaba daya

15/06/2023

An dade ana rainawa 'yan Najeriya hankali 🤔

A Najeriya ne fa wai Maciji ya lakume miliyoyin kudaden shiga jami'a.

A Najeriya ne Biri ya hadiye miliyoyin kudaden majalisa.

A Najeriya ne kifi ya hadiye jirgin Mai.

A Najeriya ne jirgi cike da Dabinon sadaka ya yi walkiya har yau babu labarinshi.

A Najeriya ne aka kashe kusan biliyan 50 domin a buga sabbin kudi Cash na Naira biliyan biyu da rabi.

Bayan wa 'yan nan wace Satar rainin wayo ce wadda ba zaku iya mantawa ba?

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 15/06/2023

Gaskiya Sanatotin Arewa sun nunawa Dr. Abdul'Aziz Yari halacci, ku dubi yadda aka gudanar da zaben shugabannin majalisar dattawan Najeriya. Inda irin haka 'yan Arewa suke da hadin kai da wallahi yanzu Arewa tafi haka.

Sanatotin Arewa basu boye kansu ba, sun fito sun nuna soyayyarsu ga dan uwansu, muna godiya Allah ya saka muku da Alkhairi.

10/06/2023

đź’ĄBREAKING.
YANZU-YANZU: Bola Tinubu ya kori shugaban NNPC Mele Kyari

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 08/06/2023

Gwamnatin jihar Kano tana sanar da dukkanin masu kaya a shagunan da aka gina a jiki ko cikin makarantu, Maƙabartu, Asibitoci, Masallatai, gefen badala, Filayen ma'aikatu, Filayen wasanni da sauran wuraren shakatawa mallakin gwamnati da cewa suyi gaggawar kwashe dukkanin kayan su dake cikin shagunan da aka gina a waƴannan gurare ba tare da ɓata lokaci ba.

Sanarwa daga Sakataren Gwamnatin Kano Dr. Abdullahi Baffa Bichi.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 30/05/2023

Ya Allah Ga Umar Namadi kayi Rik’o da Hannayen sa dan Matsayin Annabi 🤲

Danmodi Mai Amana ne 🤝

Ya Allah Kazama Gatan Danmodi 🙏🏿

ka Bashi Jagoran cin Al’ummar Jigawa
Allah kar kabar shi da Iyawarsa đź‘Ź

30/05/2023

Ya Allah Ga Umar Namadi kayi Rik’o da Hannayen sa dan Matsayin Annabi
Allah kar kabar shi da Iyawarsa đź‘Ź

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 30/05/2023

ALHMDLLH MASHA ALLAH

Munyi addu'ar samun Wannan kujerar gashi Allah ubangiji subahanahu wata'ala ya tabbatar Mana da ita, Allah yasa ta Zama alkhairi ga al'ummar jahar Jigawa 🙏🙏

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 29/05/2023

Daman hausawa sunce zuwa da Kai yafi sako Oga BASIRU Dan GWAMANA Allah yabiyamaka duka bukatunka ameen

Alhamdulillahi sakon Basiru Optimistic Dan Gwamna ya'isa inda yakamata ya'isa. Ina yiwa Allah godiya bisa ni'imar da yamin, da kuma nasarorin da nake samu a rayuwata. Allah nagode ma.

29/05/2023

CONGRATULATIONS His Excellency, Governor of Jigawa State, Mal Umar namadi DAGA YAU 29 MY SUNAN MAL KINAN

28/05/2023

CONGRATULATIONS HON DAN KARAMIN SAURO SABON COMMISSION ALMAJIRI

PRESIDENT BUHARI APPOINTS SHA’ABAN SHARADA TO NEW COMMISSION ON ALMAJIRI

Following his assent to the National Commission for Almajiri and Out of School Children Education Bill 2023, President Muhammadu Buhari has approved the appointment of the outgoing Member of the House of Representatives for Kano Municipal, Honourable (Dr) Sha’aban Sharada as Executive Secretary.

Hon. Sharada has a Bachelor’s Degree in Mass Communication from Bayero University, Kano and a Master of Business Administration from University of Chichester, United Kingdom.

Garba Shehu
Senior Special Assistant to the President
(Media and Publicity)
May 28, 2023

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 28/05/2023

IN-SHA ALLAHU BABA DAN-MODI ZAI DORA JIHAR JIGAWA AKAN TAFARKI MAI KYAU DA ZARAR GWAMNATIN SA TA KAMKAMA NAN DA KWANA DAYA (1).

Mai girma mataimakin gwamna kuma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi fca in-sha Allahu zai dora jihar jigawa akan tafarki mai kyau da zarar gwamnatinsa ta kamkama nan da kwana daya (1).

Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi fca da zarar anrantsar da shi a ranar ashirin da tara (29) ga watan mayu tundaga lokachin jihar jigawa zatafara hawa saiti wajen sauye-sauyen abubuwan alkhairai da na zamani ga a'lummar jihar jigawa wanda kowa a jihar jigawa in-sha Allah zaisha romon domokaradiyar gwamnatin mai girma zababben gwamnan jihar jigawa da izzinin Allah.

Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa bashi da wani buri acikin zuciyarsa sai alkhairi, Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa bashi da burin cutar da jihar jigawa sai de burin yaza'ayi a taimaki jihar jigawa, yaza'ayi a inganta tallalin arzikin jihar jigawa, yaza'ayi a gina jihar jigawa ta fanni da dama yadda zatayi gogaiya da sauran jahohin da muke dasu a nageriya, yaza'ayi naga jihar jigawa takafa tarishin da ba'ataba kafashi ba tundaga gwamnonin da s**a mulkin jihar jigawa har izuwa yanzu wannan shine burina ga jihar jigawa har kullum acikin zuciyata.

Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi fca mu al'ummar jihar jigawa zamuchigaba da tayaka da adu'a har muga burikanka na alkhairi kachikasu a jihar jigawa da adur'ar Allah yakara dafamaka acikin dukkanin manufofinka na alkhairi da kakudiri niyarsu acikin gwamnatinka, za kuma muchigaba da ninka maka da adu'a fiye da yanzu don muga kazauna lafiya acikin mulkinka kayishi lafiya kagamashi lafiya a jihar jigawa da yardar Allah Baba Dan-modi.

Daga Naku Basiru Optimistic khs Kuma Masoyin Zababben Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A Namadi fca.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 28/05/2023

YAU DAN-GWAMNA BASIRU OPTIMISTIC JIRGINSA ZAI SAUKA TARE DA GUDUMMAWAR SA GA ZABABBEN GWAMNA BABA DAN-MODI.

Tuni tsare-tsaren Basiru Optimistic Dan-modi na shiga gidan gwamnati s**ayi nisa domin nuna farin cikin sa da kuma irin gudummawar da zai dan kawa mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA a yau dinnan Insha Allah.

Ina godiya ga masoyana na jihar jigawa duba da yadda suke nunamin kauna da Kuma aduo'in fatan alkhairi gareni ba'abinda zanche da su sai godiya da adu'ar Allah ya kawo mana babban rabo alfarmar annabi muhammad s.a.w

Ya Allah Muna rokonka yadda al'umma da dama a nan jihar jigawa zasuje wajen bikin rantsar da mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA wanda za'ayi a gobe idan Allah ya kaimu da ranmu da lafiyarmu Allah kasa yadda kowa yazo lafiya Allah ka maida kowa gidajinsu lafiya. Amin

Daga Naku Basiru Optimistic khs Kuma Masoyin zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA .

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 27/05/2023

ZIYARA KAITSAYE DAGA SHUGABANCHIN CIBIYAR MANYAN AKANTOCHIN NAGERIYA.

Mai girma mataimakin gwamna, kuma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi Fca, yakarbi tawagar shugabancin cibiyar manyan Akantocin najeriya karkashin shugaban cibiyar Alh. Tijjani musa isa.

kungiyar tazo domin taya zababben gwamnan jihar jigawa malam umar namadi Fca, wanda kuma shima mambane a kungiyar ta kasa murnar zama gwamnan jihar jigawa.

mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA ya nuna farin ciki sa sosai ga kungiyar ta kasa duba da yadda s**a nuna farin cikinsu gare. Ina adu'ar yadda s**a zo lafiya Allah ya maida su gida lafiya.

Daga Basiru Optimistic khs Kuma Masoyin zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 27/05/2023

AL'UMMAR JIHAR JIGAWA GA ZABABBEN GWAMNAN KU NAN ADU'AR KU YAKE TA BUKATA HARGO, ALLAH YASA AYI RANTSUWAR SA LAFIYA A GAMA LAFIYA.

DAGA BASIRU DAN-GWAMNA

Al'ummar jihar jigawa ga Mai girma mataimakin gwamna kuma zababben angon jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA nan adur'ar ku yake ta bukata hargo, Allah yasa yadda za'ayi wannan rantsuwar tasa nan da kwana biyu a jihar jigawa Allah yasa yadda za'a fara a sa'a Allah yasa akammalata a sa'a da kuma adu'ar Allah ya maida kowa gida jinsu lafiya.

Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA wannan ita ce babbar bukatar sa ga al'ummar jihar jigawa yadda idan yakarbi karagar mulkin jihar jigawa komai zaitafi dede kuma Allah yai tayi masa jagora adukkanin al'amuransa na yau da kullum. Muna kara roka maka Allah Mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA Allah yabaka kariya, ya kuma baka ikon yin adalchi acikin gwamnatinka Baba Dan-modi.

Daga Basiru Optimistic khs Dan Gwamna Kuma Masoyin zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 26/05/2023

MAI GIRMA GWAMNA YA BUDE HANYOYIN DA YAYI A KARAMAR HUKUMAR MIGA YANZU.

Mai girma gwamnan jihar jigawa Alh. muhammad Badaru Abubakar, tare da mai girma mataimakin gwamna kuma, zababben gwamnan jiha malam umar namadi, tare da zababben mataimakin gwamnan jiha, injiniya Aminu usman gumel, shugaban jamiyyar Apc Alh. Aminu sani, yayin bikin bude hanya a garin Miga.

Allah yasa agama zagayin bude aikin Mai girma gwamna lafiya tare da mataimakinsa Kuma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA. Amin

Daga Basiru Optimistic khs Kuma Masoyin zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 26/05/2023

YANZU YANZU MAI GIRMA GWAMNA YAYI HANDING OVER GA ZABABBEN GWAMNAN JIHAR JIGAWA MAL. UMAR A NAMADI FCA DAN-MODI.

Mai girma gwamnan jihar jigawa Alh Muhammad Badaru Abubakar yanzu yanzu yayi hand over ga zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA Dan-modi.

Mai girma gwamnan jihar jigawa Alh Muhammad Badaru Abubakar kayi abinda yadace a jihar jigawa baza mutaba mantawa da wannan rana ba kuma baza mutaba mantawa da irin halarchin da kayiwa mai girma zababben gwamnan jihar jigawa ba Malam Umar A Namadi FCA. Mai girma gwamna muna maka adur'ar fatan alkhairi Allah yakawo babban rabo alfarmar annabi muhammad s.a.w

Shikuma mai girma zababben gwamnan jihar jigawa Malam Umar A Namadi FCA Muna maka adur'ar Allah yayi maka jagora, Allah Kuma yayi riko da hannayinka a cikin mulkinka. Amin

Daga Basiru Optimistic khs kuma Dan gwamna Masoyin Zababben Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A Namadi FCA.

Photos from Rabi'u Ibrahim's post 26/05/2023

"JIGAWA DAN-MODI DA ROLA ALHERINE"

DAGA oga BASIRU DAN-GWAMNA.

Al'ummar Jihar Jigawa ina mai farin cikin sanar muku agame da wadannan nagartattun mutane a matsayin zababbu gwamna da mataimakinsa, Wato Mal. Umar A Namadi fca da Alh. Aminu Usman Gumel.

- Mutane ne wanda za su yi jagoranci na misali.
-Mutane ne da suke a shirye domin baiwa al'ummar jihar jigawa duk wata dama ta samun cigaba.
-Mutane ne da za suyi jagoranci da falsafar dimokaradiyya, wanda zasu sadaukar da rayuwarsu, lokacinsu domin amsa koken al'umma.
-Mutane ne wanda za su bayar da kulawa domin jin dadi ga al'ummar Jihar Jigawa.
-Mutane ne wanda za su yi hidima ga al'ummarsu ta zamo ita ce fifikonsu.
-Mutane ne wanda suke da kwarjinin jagoranci.
-Mutane ne wanda suke a shirye domin tabbatar da ci gaba mai dorewa.
-Mutane ne wanda za su bawa al'ummar Jigawa damar dandana dandanon dadi a harshensu.
-Mutane ne wanda zasu gwagwarmaya wajan neman yanci kuma wanda zasu kare martaba tare da baiwa dukkan al'ummar jigawa damar cin gajiyar 'yancin su.
-Mutane ne wanda zasu jagoranci tare da rikon amana da nuna gaskiya.
-Sune irin mutanan da kasancewarsu shugabanni shine amsar addu'ar al'ummar jihar Jigawa.
-Ta kowace hanya Mal. Umar A Namadi fca da Hon. Aminu Usman sun cancanta su zamo shugabanni a jihar Jigawa.

Insha Allahu bi'izillahi Allah zai dafa muku yayi muku jagoranci da yardar Allah. Amin.

Daga Naku Basiru Optimistic khs Dan Gwamna Kuma Masoyin Zababben Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A Namadi FCA

25/05/2023

Allahamdullah Allahamdullah Allahamdullah Masha Allah, yau saura kwana hudu 4 yarage rantsar da Maigirma zababben governor mu abin alfaharinmu , Allah yacigaba da shiga cikin lamuranka, Allah Yabada Ikon sauke nauyin dayarataya awuyansa baba Danmodi.

Mai girma gwamna...Dattijo malamin gwamna Allah ya sanya albarka ya kuma yi maku jagora bisa kyautatawa wajen sauke nauyin al'umma

Allah Katyashi Yafita Kunya. Allah Kasa Baba ĆŠanmoÉ—i Yazamewa Kowa Alkairi Ajihar Mu Jigawa,Masha Allah

Ubangiji Allah Yakara yimaka Jagora Arayuwa Albarkacin Annabi Muhammadu (s.a.w) Amin

25/05/2023

Shin asara ko riba matasan Najeriya s**a kirga a mulkin Shugaba Buhari?

Muna gayyatarku a shirinmu na YouTube da zai zo muku a gobe Juma’a.

25/05/2023

# Barka da Ranar Afirka zuwa ga kowa da yake Afirka da dukkan al'ummun nahiyar fatan alheri. Yana kira, da ku yi alfahari da kasancewar ku 'yan Afirka! Allah ya taimaki Afirka da al'ummar ta baki daya. Amin.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Allahu Akbar. Allah ya gafarta ma hon Tijjani Gaya, Allah kasa halayen sa nagari su bishi,..
Maza kufito musha dariya 🤣🤣dan kasa ta zama Babu kudi👎Kudana👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇https://www.facebook.com/Rabiu-Ibrahim-1012658226...
SHAWARANA GAREKU 'YAN MEDIAKar ku zurfafa akan 'yan siyasa ya zamto baku da abin yi sai zagi da cin mutuncin junaKu yi h...

Category

Telephone

Website

Address

Magama Jahun Gidan Kurna Jigawa
Jigawa
MAGAMA24
Other Public Figures in Jigawa (show all)
Muhammad Abba Muhammad Abba
Kwaimawa
Jigawa, 2081

Umar farouq layoyo grm Umar farouq layoyo grm
Auyakawa Street
Jigawa

Peaceful and truth

E-Islamic da'awah E-Islamic da'awah
Jigawa, LAWAL

Islamic progress electronically

Umar alvaseerky Umar alvaseerky
Baseerka
Jigawa, 07063618312

MUSULMI INA MAFITA

Sautin sunnah Sautin sunnah
Dutse Gida Dubu
Jigawa

Wannan group din anbude shine domin fadakarwa .nishadantarwa .

Manufar Halittar Mu Manufar Halittar Mu
25A Tukur Housing Estate
Jigawa

Political Organization for the success of Bola Ahmed Tinubu presidential Ambition.

Garzali G Ya'u Garzali G Ya'u
Kofar Kudu
Jigawa

Personal page

SB Graphics SB Graphics
Bulangu
Jigawa

Comrade Nura Aminu Comrade Nura Aminu
Jigawa
Jigawa

Nura Aminu Jigawa state Gwaram L.G Digijin town Youth_Scientist_Researcher

Abdulrahman Lawan Abdulrahman Lawan
Mama Street Sabon Gari Kiyawa
Jigawa

We are always try to be honest pple

Senator Dan Ali Senator Dan Ali
Lamido Street
Jigawa

Nigerian teacher