Senator Dan Ali

Nigerian teacher

01/05/2022

✍️✍️✍️HAR YANZU A FADIN KARAMAR HUKUMAR BUJI BA 'AYI DAN SIYASAR DA ZAKAJE WAJENSA YA SAURAREKA KAMAR SALE A BABA BUJI BA 👌

Har yanzu a fadin Karamar hukumar Buji ba'ayi dan siyasar da zakaje wajensa ya saurareka kamar Sale A BABA Buji.

*Sale yana daga cikin matasan "yan siyasar da yake kulawa da harkar Matasa a fadin Karamar hukumar Buji.

*Sale shine dan siyasar da mutane ya kamata subi aharkar siyasa domin yana da rukon amana.

*Sale shine mutumin da baya manta alkhairi idan kamasa, shine mutum mai saurin yafiya idanka bata masa.

*Sale shine dan siyasar da yake kulawa da harkar mutanensa aduk lokacin da hakan ta taso.

*Sale shine dan siyasa kaf afadin Karamar hukumar Buji da zakaje wajensa ya saurareka tare da biyama bukatunka iya kacin iyawarsa ba tare da jeka ka dawoba.

*Sale shine dan siyasar da baya cin mutunchi mutane ko kuma yasa acima mutunchi.

*Zuwan sale A Baba Buji shine yasa mukasan muhimmanchi kujerar majalissar jahar a Karamar hukumar Buji.

Ina da hujjoji masu tarin yawa na chanchantar sale ya kara wakiltar mu a karo na biyu a zauran majalissar jahar jigawa.

MUFA SALE MUKEYI HAR JIBIN GATA

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Lamido Street
Jigawa
Other Public Figures in Jigawa (show all)
Muhammad Abba Muhammad Abba
Kwaimawa
Jigawa, 2081

Umar farouq layoyo grm Umar farouq layoyo grm
Auyakawa Street
Jigawa

Peaceful and truth

E-Islamic da'awah E-Islamic da'awah
Jigawa, LAWAL

Islamic progress electronically

Umar alvaseerky Umar alvaseerky
Baseerka
Jigawa, 07063618312

MUSULMI INA MAFITA

Sautin sunnah Sautin sunnah
Dutse Gida Dubu
Jigawa

Wannan group din anbude shine domin fadakarwa .nishadantarwa .

Manufar Halittar Mu Manufar Halittar Mu
25A Tukur Housing Estate
Jigawa

Political Organization for the success of Bola Ahmed Tinubu presidential Ambition.

Garzali G Ya'u Garzali G Ya'u
Kofar Kudu
Jigawa

Personal page

SB Graphics SB Graphics
Bulangu
Jigawa

Comrade Nura Aminu Comrade Nura Aminu
Jigawa
Jigawa

Nura Aminu Jigawa state Gwaram L.G Digijin town Youth_Scientist_Researcher

Rabi'u Ibrahim Rabi'u Ibrahim
Magama Jahun Gidan Kurna Jigawa
Jigawa, MAGAMA24

Rabi'u ibrahim

Abdulrahman Lawan Abdulrahman Lawan
Mama Street Sabon Gari Kiyawa
Jigawa

We are always try to be honest pple