Kitabullahi Wa Ahlu Baiti

Wannan page zai dinga kawo maku labaru da s**a shafi addinin musulunci da labaran Duniya Baki daya.

27/04/2024

Shugaban kasar Turkiya Erdogan ya musanta kasarsa da kone jiragen Drone da missile na kasar Iran.

Shugaban kasar ta Turki ya musanta harbe mak**an Iran da s**a ratsa ta kasarsa yayin da s**a kaiwa isra'ila harin ramuwa.

Ya Kuma bayyana cewa sojojin kungiyar NATO ne s**a harbo mak**an na Iran sak**akon sunyi sansani a kasarsa.
............

Sai dai kowa yasan kasar da take da karfi irin tsaro dole itace kan bawa dukkan sansanin sojin wata kasar umarni a Kan sararin samaniya da Kuma kasa.

Ko kasar Saudiya, da Jordan, da sauran wa'yanda s**a harharbo mak**an kasar ta Iran sun bawa sojojin Amurika dake zaune a kasar damar harbowane, don haka sararin samaniya kasar shugaban kasar shike da ikont.

Sai dai zuwa yanzu Erdogan din da isra'ila sun sami rashin jituwa bayan aikata hakan a kan mak**an na Iran.

Inda a yanzu kowa ke yunkurin daina sayan kayan kasar kowa.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

27/04/2024

Masu zanga-zanga a isra'ila sun sake bayyana a safiyar Yau.

Masu zanga-zangar sun bayyana ne tare da sake Kiran gwamnatin isra'ilan da ta gaggauta yin yarjajjeniya ta karbo fursinoninsu da ke a hannun Hamas.

Masu zanga-zangar na fitowa lokaci bayan lokaci a birnin Tel aviv.

Sai dai yau isra'ilan ta bayyana kame wani jigo Kuma malamin yahudu a masu zanga-zangar sak**akon lodar abinci da yayi a motar dakon kaya zai kaiwa falesdinaw.

Jami'an tsaron isra'ilan sunce sun k**a babban malamin Addinin yahudu a yayin da yake kutsa Kai cikin Palestinun.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

26/04/2024

"Mafi hankalin mutane shi ne mafi yi wa mutane uziri, ka karbi uzurin mutane, za ka ji dadin zama dasu. Mafi sharrin mutane shi ne wanda baya karbar uzuri, mafi girman zunubi shi ne hana karbar uzurin wani"

Imam Ali ( As)

26/04/2024

“Idan dole sai kun yi gasa, to, ku yi gasa da juna wajen tsayar wajibobin Allah, da kuma umarni da kyakkyawa.”

—Imam Ali (As)

26/04/2024

Karshen Amurika yataho daf a nashiyar Larabawa da Turawa.

Kasar ta Amurika na kara matsin lamba akan kashen Larabawa wajen sanyamasu takumkumi.

A cikin wannan satin Amurikan ta kara sawa kasar Pakistan takumkumi kan hada huldarta da kasar iran, wadda abaya tasawa kasar takumkumi akan kamfaninta na kera mak**an missile. A yanzu kuwa tasamata wani akan Jan bututun mayi da kasar ta Pakistan zatayi daga Iran zuwa kasarta, wadda hakan shi zai janyo zubewar kimar Amurikan a yankin.

A nashiyar Turai kuwa Emanuel makron ya bayyana cewa nashiyar zata mutu matukar s**a biyewa kasar ta Amurika kan kakabamasu gazawar kera kayan yakin soji da Kuma bunkasa tattalin arzukinsu.

Shugaban na faransa ya bayyana hakan ne a babbar makarantar kasar a jiya Al-khamis.

Hakan na nuna karfin Amurika kan zuwa karshe ta wannan dalilai.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

26/04/2024

Jirgi marar matukin 'yan sandan Iran ya kashe 'yan ta'adda a Gabashin kudancin kasar.

'Yan sandan sun kai farmaki ne a kudancin kasar ta Iran a lardin Balucestan da sistan.

'yan ta'addar 2 ne s**a mutu yayin faruwar lamarin k**ar yadda kafar watsa labaran Gabas ta tsakiya ta tabbatar.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

25/04/2024

Zamu share isra'ila daga ban kasar Iran ta gargadi isra'ila.

Mai girma shugaban kasar ta Iran ya bayyana cewa muddin isra'ilan ta kara yin yunkurin ta kai hari kasar Iran to Iran din zata shafeta daga doron kasa.

Shugaban ya kara da cewa muddin isra'ilan ta kuskura ta sa razani ga kasar ta Iran to lallai komai zai canja, domin zamu shareta daga doron kasa.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

24/04/2024

Rokokin anti tanker sun sauka a Arewacin Isra'ila.

Mak**an sun taso daga kudancin Lebonan wadda kungiyar sojojin Hezbollah s**a harba zuwa isra'ila.

Gida 2 sun kone sak**akon harin, sai dai isra'ilan bata bayyana mutuwa ko jin ciwoba a yayin harin.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

23/04/2024

Isra'ila ta sha hare-hare jiya da yau daga Hezbollah da Kuma 'yan Hamas.

A yammacin jiya Hezbollah din ta Kai Hari kan isra'ila da rokoki sama da 35 duka kuwa an kai hare-haren ne sak**akon ɗaukar fansar harin isra'ila ga Palestinawa.

Zuwa yau ma dai haka hare-haren ke ta tashi a tsakanin bangarorin 2 inda har isra'ila ke ikirarin kashe kwamandojin wani bangaren a kungiyar ta Hezbollah.

A yau Hezbollah ta kai hare-hare cikin isra'ila da jiragen yaki marasa matuki.

Kungiyar Hamas ma ta kai hare-hare kan yankin Sedrot da kazim na isra'ila wadda yayi sanadiyyar tashin wuta ganga-ganga a wasu gine-gine.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

22/04/2024

Abin fashewa ya fashe a motar haya da ta dauko 'yan shi'a a Afghanistan.

Lamarin ya faru ne a yayin da 'yan shi'ar ke tafiya a mota a cikin birnin Kabul ta Afghanistan.

Masu kai harin sun kai harin ne a shingen sojojin Taliban dake a Kabul wadda ya janyo tarwatsewar motar tare da mutuwar wasu.

Kimanin mutane 10 s**a jikkata a yayin kai harin ciki da har da sojojin da suke aiki a shingen.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

22/04/2024

Amurika na Shirin sawa sojojin isra'ila takumkumi.

Amurikan zatasawa sojojin na isra'ila takumkumi ne kan aikata laifuffuka da s**aiyi a yayin karawarsu da Hamas a tsibirin Gaza.

Sai dai faraministan isra'ilan Netenyahu ya bayyana cewa hakan wawtace kawai, duk da kuwa itama isra'ilan tana yunkurin kwashe dakarun soji na Yahudi zuwa 'yan sanda k**ar yadda kafar watsa labaran isra'ilan ta bayyana, hakan ya farune sak**akon Blinkin da ya zargi tawagar da cin zarafin al'ummar Palestinu.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

20/04/2024

Kabi Allah Sai Duniya Ta Bika, In kazaɓi Annabi Muhammad (Saww) Sai Mutane Su Zaɓeka…

19/04/2024

Sam-sam ba'a kaiwa Iran Hari ba.

A n wayi gari da jita-jitan yahudu ciki har da nasara a inda suke bayyana cewa isra'ila takai Hari a kan tashar tace mak**ashin Nuclear ta Isfhana.

Labarun da suke yawo akan kafar sada zumunta wasu na cewa jiragen yakin 'yan ta'addane s**a kai harin, wasu Kuma sun ce isra'ila ce ta harba missile akan sahen na Isfhana.

Tashar kasar ta Iran ta bayyana cewa wannan karar da akaji to karar mak**an kare sararin samaniyar kasar ta Iran ce ta harba mak**ai a matsayin gwaji da Kuma nunawa isra'ilan Iran din a shirye take a koda yaushe dan tunkarar mak**an da isra'ilan zata harbo.

Zuwa yanzu dai jami'an tsaron kasar ta Iran sunanan cikin kwanciyar hankali, Kuma tashar ta Isfhana tananan kalau babu abin da ya samin gine-ginen gurin.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

18/04/2024

Iran ta bayyana sabon makamin missile da zai tarwatsa jirgin F-35 na isra'ila.

Iran ta bayyana makamin missile mai suna Baver 373 wadda zai iya fasa jirgin yakin isra'ila da take gada dashi.

Makamin na Baver ya shahara a jerin mak**an Duniya wajen tarwatsa jirgin yaki.

Tayiwu hakan ya faru ne sak**akon harin da isra'ilan ke cewa zata kaiwa kasar ta Iran a matsayin ramuwa gayya wadda take bayyana cewa zata Kai hare-haren da jiragen yakin kasar wadda da sune take Kai dukkan wani hari a Duniya.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

18/04/2024

Babbar tashar chajin manyan motoci na farko a kasar Iran.

Ci gaban kasar ta Iran kullum na kara hauhawa fiye da tunanin dan Adam, k**ar yadda wasu kasashen ma, babur Mai chaji da wuta ba sai an zuba mai bama babu, sai gashi Iran ta zarce mashina da kananan motoci wajen amfani dasu ta sabuwar fasahar chajin wuta a jikin ababen hawa.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

17/04/2024

Irin mak**an missile din da Iran ta harbawa isra'ila.

Isra'ilan ta nuna razani da damuwa kan girman mak**an da cewa Iran kawai takai Hari ne da niyar hallaka isra'ilan amma ba ramuwa ba.

Iya war head din makamin guda 1 yakai kimamin kilograms 500 wadda wasu mak**an missile din basa wuce kilograms 100 zuwa 200.

Isra'ilan haryanzu na ta shirye-shiryen kai martani ga kasar ta Iran duk da Jan kunnen da Iran din tayimata.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

16/04/2024

Isra'ila ta bukaci karawa Iran ta kumkumi har kala 2.

Isra'ilan ta bukaci kasashen EU da su sake kakabawa Iran din sabbin takumkumi domin zaftarewa Iran din karfinsu.

Isra'ilan ta bayyana cewa asawa bangaren kera mak**an missile ta kumkumi wadda kasar ta Iran zata daina kerawa, da Kuma dakarun sojojin na Iran a sasu a layin 'yan ta'addar Duniya.

Sai dai tuni aka fara mayarwa da isra'ilan martanin abin da tace ayiwa Iran din inda wakilan kasashe suke bayyana cewa hakan bazai yiwuba.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

16/04/2024

Hezbollah ta kasar Lebonan ta raunata sojojin isra'ila 4 a iyakarsu.

Lamarin ya farune sak**akon harin da sojojin Hezbollah s**a kaiwa sojojin na isra'ila inda 4 s**a jikkata 1 Kuma yan halin mutu kokai Rai kokai.

Hezbollah din ta bayyana cewa sojojin na isra'ilan sun tsallaka iyakarsu ne sun shiga kasar ta Lebonan, sukuwa sojojin na Hezbollah s**a farmakesu da makamin Bomb.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

16/04/2024

Kasar Iraqi ta bude sararin samaniyarta batan gama hare-haren kasar Iran a Kan isra'ila.

Kasashen Larabawa 4 ne s**a kulle sararin samaniyarsu yayin da Iran ke kokarin kai farmaki kan isra'ila na ramuwa.

A cikin kasashen a kwai :-

Saudiya
Jordan
Lebonan
Iraqi

Sai dai duka kasashen zuwa yanzu babu wacce ta bude samanta in banda Iraqi, domin yanzu ne isra'ila ke tsammanin kaiwa Iran harin ramuwa, a jiya angano Muhammad shia al sudani faraministan kasar ya sauka a fadar Whitehouse ta Amurika duk da ya bayyana cewa zasu tattauna da Amurika kan batun kwashe sojojinsu.

It's kuwa Jordan ta bayyana cewa bazata bude sararin samaniyarta ga kowacce kasa ba.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

14/04/2024

Harin Iran ya lakata tashar sojojin saman isra'ila.

A jiya da daddare Iran din ta maida martani a kan isra'ilan da kimanin jiragen yaki marasa matuki 200 da Kuma mak**an missile na ballistic missile, isra'ila ta bayyana cewa ta fasa wasu mak**an haka Kuma Amurika da Burtaniya, da kasar Jordan sun fasa wasu mak**an.

Sai dai duk da tarun masu taya isra'ilan aiki hakan baisa harin Iran ya ki zuwa inda takeso yaje ba.

Kasar Rasha da ta nuna goyon bayanta ga kasar ta Iran duk da alakar da suke da ita da isra'ilan.

Sukuwa Amurika da wasu kasashen turawa sosuke isra'ilan ta Mai da martanin.

Inda yan kasar ta isra'ila ke ganin wannan Hari ya wuce harin ramuwa, sai dai kawai wani yaki da Iran din ta fara tamar yadda harin 'yan Hamas ya faru a 07 , October.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

14/04/2024

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bagheri ya ce Iran ba ta da niyyar ci gaba da kai farmaki kan 'ila, kuma an kammala aikin.

14/04/2024

Kwamandan IRGC ya ce harin da Iran ta kai kan Isra'ila ya yi nasara fiye da yadda ake tsammani.

14/04/2024

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Labanon ta kai wani hari da makami mai linzami kan sansanonin gwamnatin sahyoniyawan da ke yankin Golan da ke mamaya a safiyar Lahadi.

14/04/2024

Iran tana da 'yancin kare kanta inji Rasha.

Kamar yadda labari ya tabbatar Rasha ta bayyana cewa Iran nada damar kare kanta daga harin isra'ila.

Hakan ya biyo bayan munanan hare-haren da Iran ta kaiwa isra'ilan a daren wayewar garin yau.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

14/04/2024

Wuta na ci ganga-ganga a sansanin sojojin isra'ila Negve desert.

Bayan saukar missile har guda 7 a yankin kwmar yadda Vedio ya tabbatar wuta mai karfice ke ci babu kakkautawa.

Sukuwa isra'ilawa ko ina sai koke keke akeyi ganin barkewar annoba da shuwagabanninsu s**a jawomasu.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

14/04/2024

Daruruwan jirage marasa matukine s**a nufi isra'ila daga kasar Iraqi da Syria
A tsakiyar daren yau

13/04/2024

*In ji Sheikh Zakzaky ya ke ba da misali cewa:*

Wani mutum ne ya sami farar rigarsa da ta yi dauda ya wanke ta fes ya goge ta ya ninke ta amma kuma daga baya sai ya dauko ta ya dangwala ta a cikin kwatami.

Wannan shi ne misalin wanda ya kauracewa zunubi a watan Ramadan amma kuma (watan) na wucewa sai ya koma yadda (ya ke a da) ya ci gaba (da zunubi).

--Tafsir da Jawaban Jagora

12/04/2024

Kimanin rokoki 40 ne s**a fada Arewacin isra'ila wadda dakarun Hezbollah s**a harba.

Rokokin sun sauka da Arewacin isra'ila wadda yawansu ya Kai kimanin 40, Kuma dukkasu sun nufi isra'ilan ne a cikin minti daya k**ar yadda Hezbollah ta fitar.

Sai dai isra'ilan bata bayyana mutuwar kowaba a yayin wannan harin.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

12/04/2024

Amurika ta tura jirgin Ruwan ta na yaki daf da isra'ila.

Bayan da kasar ta Amurika ta bayyana cewa saura 24 Iran ta kaiwa isra'ila harin ramuwa gayya ne ta dauko jirgin yakinta na kan teku mai fasa mak**an da aka harbo domin bawa isra'ilan kariya.

Domin Iran din masu hasashe na bayyana cewa kai tsaye Iran zata kone rumbun ajiyar makamin nuclear na isra'ila, Kuma cikin wasu 'yan awoyi kalilan zata gama da girin baki daya.

Kasashen turawa da dama sun nuna goyon bayansu ga isra'ilan ciki harda Amurika Faransa da sauransu.

Ita kuwa Iran cikin kasashen larabawa babu wacce tace kala akai in banda wadda take karkashin kulawar ta Iran.

Sai dai kungiyoyin sojoji sa Kai na larabawan sun alkawarta cewa suna tare da Iran din,. Inda a ciki 'yan Hauthi s**a bayyana cewa zasu Kai hare-hare kan isra'ilan da Kuma sansanonin sojojin Amurika dake yankin larawa dama na nashiyar Africa.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

11/04/2024

Iran na shirin kai harin ramuwa ga isra'ila.

Masu hasashe sun bayyana cewa lallai da yiwuwar kaiwa isra'ila hari daga Iran.

Iran din ta dakatar da dukkan tashi da saukar jirage a babban birnin kasar wato Tehran tun jiya da daddare k**ar yadda world tracker ta jiragen sama ta fidda taswirar birnin babu motsin jirgin sama ko daya.

A kalla mak**an Missile din Iran sama da kala 5 ne zasu iya fadawa isra'ilan wadda kowanne yakan yin tafiyar sama da kilometer 1800, wadda tsakanin isra'ila da Iran din nisan kilometer 1500 kawai.

Duk da Iran din nada jiragen yaki masu matuki da marasa matuki ba'a tunanin kai harin dasu sai dai da mak**an Ballistic missile din kasar.

Kitabullahi wa Ahlu Baiti

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Sheyi Ahmad Madina....
Sheik Ibrahim yaqub El-zakzaky H
Sheik Ibrahim yaqub El-zakzaky(H).
Sheik Ibrahim Zakzaky H
Sheyi Ahmad da sirri fatahi...
Sheyi Ahmad mai tajul izzi...
Sheyi Ahmad Sayyida Fatima
Sheyi Ahmad Da'iman Annabin Dai
Sheik Noreen Muhammad Siddiq
Juma'at mubarak
KULLU NAFSIN ZA IKATUL MAUTU.
SURATUL IKLAS!

Category

Telephone

Website

Address

Mandela Gabas Kiyawa
Jigawa
720102
Other Public Figures in Jigawa (show all)
Muhammad Abba Muhammad Abba
Kwaimawa
Jigawa, 2081

Umar farouq layoyo grm Umar farouq layoyo grm
Auyakawa Street
Jigawa

Peaceful and truth

E-Islamic da'awah E-Islamic da'awah
Jigawa, LAWAL

Islamic progress electronically

Umar alvaseerky Umar alvaseerky
Baseerka
Jigawa, 07063618312

MUSULMI INA MAFITA

Sautin sunnah Sautin sunnah
Dutse Gida Dubu
Jigawa

Wannan group din anbude shine domin fadakarwa .nishadantarwa .

Manufar Halittar Mu Manufar Halittar Mu
25A Tukur Housing Estate
Jigawa

Political Organization for the success of Bola Ahmed Tinubu presidential Ambition.

Garzali G Ya'u Garzali G Ya'u
Kofar Kudu
Jigawa

Personal page

SB Graphics SB Graphics
Bulangu
Jigawa

Comrade Nura Aminu Comrade Nura Aminu
Jigawa
Jigawa

Nura Aminu Jigawa state Gwaram L.G Digijin town Youth_Scientist_Researcher

Rabi'u Ibrahim Rabi'u Ibrahim
Magama Jahun Gidan Kurna Jigawa
Jigawa, MAGAMA24

Rabi'u ibrahim

Abdulrahman Lawan Abdulrahman Lawan
Mama Street Sabon Gari Kiyawa
Jigawa

We are always try to be honest pple