Siyasar Gaskiya

Siyasar Gaskiya

SIYASAR GASKIYA DON TABBATAR DA GASKIYA DA ADALCI

07/06/2024
02/03/2024

HIZBA KANO

Sheikh Hon. Muhammad Jamil Albani Samaru Dan Majalisa Mai wakiltar Basawa.

Ya Kira ga Gwamnar Jihar Kano Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

24/02/2024

SAUKAR QUR'ANI MAI GIRMA

DAGA MAKARANTA MURSHEED

24TH FEBRUARY 2024

AYI SAURARO LAFIA

23/06/2023

Zamu Taimaki Sama da mutum 600

Dan Majalisar Wakilai a Kananan Hukumomin Bakori da Danja
Alh. Abdullahi Balarabe Dabai, ya Tabbatar da Haka domin su Sami abinda zasu Rage Hidimar Sallah Insha Allah.

Photos from Siyasar Gaskiya's post 31/10/2022

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gudanar da taron gaggawa kan barazanar tsaro a birnin Abuja.

📸 - Fadar shugaban kasar Najeriya

20/10/2022

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Hukumar KNUPDA ta gano cewar gidan mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara anyi shi ne akan hanyar ruwa don haka ba'a gina shi bisa ƙa'ida ba.

Mene ne ra'ayoyinku game da wannan?

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya sayar da bankin Polaris - Mobile Media Crew 20/10/2022

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya sayar da bankin Polaris - Mobile Media Crew Babban bankin Najeriya ta CBN ta sanar da kammala sayar da daya daga cikin bankin kasuwanci a Najeriya,

20/10/2022

Yan bangar siyasa sun lakaɗa wa shugaban ƴan jaridu na Jihar Zamfara duka

Ƴan ɓangar siyasa sun lakawada shugaban 'yan jarida na Jihar Zamfara, Comrade Ibrahim Musa Maizare duka, inda kuma s**a yi barazana ga 'yan jaridu a fadin jihar.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa ƴan bangar sun yi dirar mikiya a ofishin shugaban ƴan jaridun, inda su ka umurci ma'aikata da ke aikin gyara wasu shaguna na kungiyar a sakatariyarta na jiha da su daina aikin gyara shagon wanda ake son amayar da shi a matsayin ofishin yaƙin neman zaɓe.

Ɓata garin sun ce ɓa za su bar wajen ba saboda wani dan siyasa ne basu, kuma muddin yana raye ba za su bar wurin ba.

Tun da farko an karɓi hayar shagon ne domin ɓude wajen sayar da abinci, sai dai, bayan wanda s**a k**a shagon sun tashi, ƴan banga su ka mayar da shi zuwa ofishin ƴakin neman zaɓe jam'iyyar su, inda a 2021, wasu ƴan banga na daban s**a ƙona shagon.

Duk da zuwan jami'an tsaro sakatariyar ƴan jaridun, ƴan bangar sun ci gaba da zage-zage kan shugabanni da kuma sauran mambobin ƙungiƴar 'yan jaridun na jihar Zamfara.

Da yake magana jim kadan bayan faruwar lamarin, Sakataren kungiyar, Ibrahim Ahmad Gada, ya yi kira ga jami'an tsaro da su tabbata sun kare rayuka da ma dukiyoyin 'yan jarida a jihar saboda rayuwarsu na cikin barazana a yanzu.

Timeline photos 03/10/2022

Lafiyata ƙalau kuma ban janye daga takara ba - Bola Tinubu

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3RK8OrT

Timeline photos 03/10/2022

Kada jam'iyyu su kuskura su karɓi tallafin kuɗi daga ƙasashen waje – INEC
👉https://bbc.in/3SKyTZb

Photos from Siyasar Gaskiya's post 19/06/2022

*ENGR NURA KHALIL YA WARE MILIYAN HAMSIN (50,000,000) LAKADAN*

Daga Nurakhalil Foundation

Kamar yadda kuka sani Engr.Nura khalil ya kafa wata Gidauniya mai suna Nurakhalil Foundation wadda mai dakin sa Haj Farida Barau take jagoranta,Ita wannan Gidauniyar tafi karfin shekara goma (10) da kafata.ita wannan Gidauniyar har kullum aikin ta taimakon Marayu da 'yan gudun Hijra,taimakawa ga matasa maza da mata wajen karatun su.

Ganin yadda 'yan gudun Hijra ke ta shan wahalhalu, babu wajen kwana babu wajen zama,ga yunwa ta masu katutu sai sun fita sunyi barar abunda zasu ci da su da diyan su watau yaran su wasu ma sun fadi cewa sai anyi fasikanci da su ake basu abunda zasu kai ma iyalan su subhanallahi! A dalilin hakan ne yasa Engr Nura khalil ya ware Miliyan Hamsin (50,000,000) domin ganin sun wadatu da abinci da tufafi watau (sutura)!

A zantawar da shi yace idan har mutum zai iya mika kudin sa ya siya form din takara to shi a nashi tunanin gara ya taimaka ma wadannan bayin Allah da iftila'i ya fada mawa, kana ji kana gani a raba ka da gidan ka,wasu an kashe su,wasu kuma an sace su har yau babu labarin su

A karshe ya kara da cewa yana jajantama al'ummar jahar katsina gabaki dayan su akan fargaba da har kullum suke kwana suke tashi da shi a zukatan su. Da haka neh yake bada shawarar kowa ya dukufa addu'a ba dare babu rana har Allah ya kawo ma jahar katsina sauki Ameen.

17/06/2022

DA DUMI-DUMI | Sanata Ahmad Lawan ya sanar da ficewar sa daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya.

03/06/2022

Tinubu ya ce ba don shi ba da Buhari bai ci zaben 2015 ba.

01/06/2022

DA DUMI-DUMI:

Zan Zabo Dan Takarar Da Zai Gaje Ni Wajen Aiki Da Kwatanta Gaskiya, Fata Na Ku Kasance Masu Biyayya, Shugaba Buhari Ga Gomnonin APC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaidawa gwamnonin jam’iyyarsa ta APC cewa zai so ya zabi wanda zai gaje shi kuma yana bukatar gwamnoni su mara masa baya don yin hakan.

Mista Buhari ya bayyana haka ne a yau Talata a wani taro da gwamnonin da aka zaba a dandalin APC a fadar gwamnati da ke Abuja.

“Bisa tsarin da aka kafa na cikin gida na Jam’iyyar da kuma tunkarar taron nan da ‘yan kwanaki, don haka, ina so in nemi goyon bayan Gwamnoni da sauran masu ruwa da tsaki wajen zaben magajina, wanda zai daga tutar mu. jam’iyyar da za ta yi takara a ofishin shugaban Tarayyar Najeriya a 2023,” in ji shugaban a taron wanda ya samu halartar shugaban jam’iyyar APC na kasa.

Mista Buhari ya shaida wa gwamnonin cewa ya fahimci 'bukatu mai karfi' a gare shi na samar da 'karfin jagoranci ga jam'iyyar a karkashin wannan tsarin mika mulki.'

Shugabanci mai karfi, in ji Mista Buhari, ba wai don tabbatar da cewa zabubbukan APC sun inganta ba har ma da tabbatar da cewa jam’iyyar ta ci gaba da rike madafun iko a tsakiya ta hanyar lashe zaben shugaban kasa.

Jam’iyyar APC za ta gudanar da zaben fidda gwani na shugaban kasa daga ranar 6 zuwa 8 ga watan Yuni.

A ganawar da gwamnonin, Mista Buhari ya kuma bayyana abubuwan da zai yi la’akari da su wajen marawa dan takarar shugaban kasa baya a cikin mutane 25 da ke neman daga tutar jam’iyyar APC.

"Manufarmu tilas ita ce nasarar jam'iyyarmu kuma zabin dan takararmu dole ne ya zama wanda zai baiwa talakawan Najeriya karfin gwiwa tun kafin zabe," in ji shi.

01/06/2022

SUBHAN@LLAHI:
Ina Mamakin Yadda Ƴan Najeriya Suke Godewa Allah Kaɗai Basa Haɗawa Da Shugaba Buhari Kan Nasarorin Gwamnatinsa, Cewar Garba Shehu

Mai magana da yawun shugaban ƙasa Malam Garba Shehu ya caccaki ƴan Najeriya kan godewa Allah kaɗai ba tare da haɗawa da shugaba Buhari ba kan nasarar da gwamnatin shugaban ta samu kan yaƙar cutar Korona.

Shehu ya bayyana cewar, zuwan Korona yasa duniya ta zuba ido dan ganin yadda cutar zata wargaza Afirika musamman Najeriya, sai dai haka bai faru ba.

"Zuwan cutar Korona ya kawowa gwamnatin shugaba Buhari babban cikas, amma ƴan Najeriya idan s**a tashi sai s**e sun gode Allah su yi shiru, tabbas komene ya faru dole a godewa Allah saboda idan ba tare da ikonsa ba babu abinda zai faru."

"Amma kuma Allah na amfani da sanadi wajen tabbatuwa da faruwar abubuwa." Inji Garba Shehu

01/06/2022

Munafunci Bazai taba Barin kudanci suyi Mulki ba Gwamnan Delta ya ha'ince mu. Nyesom Wike
___________

Wike Yace ya taya Atiku murna don a tafi tare, kuma jam’iyya ta kauce wa ruɗani. Na sanar da shi da ya zo gida na a Abuja cewa na ga wasu tarkacen gwamnoni da ‘yan miya-ta-yi-zaƙi na bin ka ɗuuu. To waɗannan duk fanko ne, ba su da mutane. Ni ke da mutane, kuma ta tabbatar zaɓe ya nuna haƙa.”

Masu nazarin siyasa na ganin cewa magoya bayan Tambuwal da na Gwamnan Delta ne su ka ƙara wa Atiku yawan ƙuri’u, har ya kayar da Wike.”

Gwamna Wike ya ce tunda Kudu ba su da haɗin kai, daga yau kada wani maras kunya ya fito ya ce Arewa ta danne su, domin su ne su ka danne kan su.

31/05/2022

DA DUMI-DUMI

An watse baranbaran tsakanin gwamnonin jam'iyyar APC kan wanda zai yi takarar shugaban kasa a 2023, inda gwamnonin Arewa s**a ce dan takarar shugaban kasa daga yankin Kudu ba zai iya kada Atiku Abubakar ba, a don haka dole sai dai a bwa dan ƴankin Arewa takara.

A hannu guda kuma suma gwamnonin yankin Kudu sun ce ba su yarda ba
Kamar yadda jaridar vanguard ta rawaito

31/05/2022

Takaran kujeran Gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar PDP kashim ya janye wa Gwamnan jihar Bauchi
------------

Tsohon Sakataren gwamnatin jihar Bauchi Brr Ibrahim Muhammad kashim ya janye takararsa tare da miƙa damar sa ga Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad (Kauran Bauchi)don fafata zaben wa jam'iyyar PDP.

Kashim ya yanke wannan shawari ne bayan da burin maigirma Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi ya gaza cimma ruwa a yunkurin sa na neman takarar kujerar Shugabancin Nijeriya a jam'iyyar PDP.

Yanzu haka wannan batu na a matsayin tamkar mumman labari ga yan adawa ganin yadda suke ta rubibin neman wannan kujera da suke mata kallon loma ɗaya a hannun tsohon sakataren.

Ga masu hange dama tuni s**a ayyana wa kan su cewar takaran kujeran Gwamnan karkashin jam'iyyar PDP dama tamkar riƙon ƙwarya ne Gwamnan ya miƙa wa Sakataren na sa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

HIZBA KANOSheikh Hon. Muhammad Jamil Albani Samaru Dan Majalisa Mai wakiltar Basawa.Ya Kira ga Gwamnar Jihar Kano  Abba ...
DA DUMI-DUMI | Sanata Ahmad Lawan ya sanar da ficewar sa daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya.
Bidiyon babban daraktan bankin manoma na kasa Alh. Alwan Hassan lokacin da yake hannun ƴan bindigar da suka kai harin ji...

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna
Other Journalists in Kaduna (show all)
SALIM KHAN SALIM KHAN
Muchia
Kaduna

Football League updates Football League updates
France Road Mekera Kakuri
Kaduna

This page is for football enthusiasts around the world

Aisha abba Aisha abba
Rugackikuma
Kaduna

The Investigative Najeeb The Investigative Najeeb
Kaduna, 80023

Bossify is helping individuals reach their goals and pursue their dreams. Virtually anyone with an internet connection and a commitment to self-empowerment through learning can com...

Anas Muhammad Isah Anas Muhammad Isah
Maigwari Street
Kaduna, 633422

@MAJIDADI ❤️

Fagen wasannin kwallon kafa Fagen wasannin kwallon kafa
ZD 7 Adamu Yaro Road Tudun Nupawa Kaduna
Kaduna

Ku kasance damu domin samun labarai masu inganci na fadin duniya

Dandalin t/jukum white center Dandalin t/jukum white center
Katabu Maraban Jos
Kaduna

Journalist

Shehu Liman Shehu Liman
Kaduna

Bin Annabi ne kawai Shiriya�

Duniyar dambe Duniyar dambe
Lokoja Road Rigasa Kaduna
Kaduna, 8000

Domin kawo muku wasan nin dambe daga sassan nigeria bakiya daya

Real saleh s ya'u Real saleh s ya'u
Kaduna
Kaduna

Al Kubura Press Al Kubura Press
Zaria
Kaduna

Media, News & Company

RINJI BOYS RINJI BOYS
RINJI Street
Kaduna

Nigeria