AREWA A YAU

ALLAH YA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA INA MAKA FATAN ALHAIRI A DUK INDA KAKE MASOYI NA GASKIYA

10/04/2024

Ku turo mana hotunan wanka sallar ku
Akafta📸🎥

27/03/2024

Marigayi Sir Abubakar Tafawa Balewa Kenan a Gonar sa dake Bauchi Ciki Shekarar 1962.

Allah ya jikan Mazan Kwarai.

25/03/2024
20/03/2024

Rundunar ƴan sanda shiyya ta daya zone One, dake nan jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin ƴan masa’antar shirye fina-finan Hausa ta Kannywood, mai suna Amal Umar, a gaban kotun majistiri mai lamba 24, dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi.

20/03/2024

🤣🤣

18/03/2024

Allah yatsare matuncinka mai martaba malan sunusi lamido sunusi amin

08/03/2024

The face card that never declines 💋

Photos from AREWA A YAU's post 07/02/2024

DAGA KASAR IVORY COST. 🇳🇬⚽️

Shugaban kwamatin wasanni na kasa Sen. Kawu Sumaila OFR tare da dan wasan Super Eagles kuma haifaffen Jihar Kano Alhassan Yusuf suke taya juna murna daga kasar Ivory Cost bisa nasarar da Nigeria 🇳🇬 ta samu na zuwa zagayen karshe na wasan AFCON.

19/01/2024

Sanin malamar Aiki.....😂😂

Add yours.😂

Photos from AREWA A YAU's post 12/01/2024

Dukkannin shari'o'in yau, ta keke da keke za'a yi su, ba ta Video Zooming za'a yi ba.

12/01/2024

Kotun koli ta dauki harama.

12/01/2024

🤔🤔🤔

Photos from AREWA A YAU's post 12/01/2024

Gwamnan jihar Kano Abba Gida-Gida, yana tattaunawa da lauyansa yanzu haka a kotun koli. Wane fata za ku mishi?

Photos from AREWA A YAU's post 04/01/2024

ALLAHU AKBAR : MUTANEN SABON BIRNI SUN ZUBARDA HAWAYEN KAUNA GA GWAMNA AMADU :

A jiya Laraba Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA yakai ziyarar tallafawa, nuna kulawa, nuna kauna, nuna tausayi da kuma ziyarar gaisuwar ta'aziyya ga mutanen Karamar hukumar Sabon Birnin akan matsaloli na tsaro wanda suke addabarsu.

A lokacin wannan ziyarar Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto yayi wata hubbasa wadda tasa har saida wasu daga cikin mutanen Sabon Birni s**a zubarda hawayen kauna ga Gwamna Ahmad Aliyu domin kuwa sun sheda da kansu cewar Gwamna Amadu ya damu dasu, Gwamna Amadu ya kula dasu, Gwamna Amadu ya damu da matsalarsu, Gwamna Amadu bai manta da alkawalin da ya daukarmasu ba lokacin yakin neman zabe, kuma Gwamna Amadu yana daf da kai karshen 'matsalar 'yan ta'adda wadanda s**a damesu a yankinsu.

Duk baya ga wannan kuma Gwamna Amadu yaje da tallafin dubban buhuhuwa na abinchi ga mutanen Sabon Birni yaje da miliyoyin kudade ga mutanen Sabon Birni domin tallafawa garesu da kuma iyalansu baki daya.

Hakika Gwamna Amadu ya damu da matsalar tsaro da take damun mutanen Gabaschin Sokoto.

02/01/2024

AREWA A YAU

Photos from AREWA A YAU's post 29/12/2023

SABUWAR KANO

Thank You ABBAN KANAWA

27/12/2023

Innanillahi wa Inna ilaihirajiun
Allah yayi wa Dan uwana Kuma abokina rasuwa Yan Zunnan
Zakuma ayi Jana,Izar sa Da safe in sha Allahu
Ina mishi aduda Samun rahmar Allah gareshi

26/12/2023

MASS MASSACRE IN PLATEAU : Yet again, on the eve of chrismass, criminal gangs striked & killed over 100 innocent ppl. This is ungodly, wicked, callous, & irresponsible.The motive is devilish and evil. Do we really have govt in place?. For how long will this government continue?

22/12/2023

Da a China ɗan Nijeriya ya kashe budurwa har cikin ɗakin Mahaifiyar ta da wuƙa, ina mai tabbatar muku sai duk wani ɗan Nijeriya mazaunin China ya girbi abinda wannan ya shuka.

Amma da yake muna rayuwa cikin Al'umar da bata san kan ta ba, ba ta fahimci gobenta ba, wai daga cikin mutanen mu ne suke cewa maganinta meyasa ta yadda s**a kulla Soyayyah har ta ci kuɗin sa tunda ba Auran sa zata yi ba, kuma abin baƙin ciki lauyoyin ƙasa s**a tsaya masa saboda kwadayin duniya.

Ko dan in zamu kalli abin a babin Adalci, kar muyi kuɗin goro muce Nijeriya duka, in a Kudancin ƙasar ya kuskura ya aikata wannan aikin na rashin kunya da rashin Albarka, sai ya girbi abinda ya shuka, amma da yake Arewacin ƙasar ne, shiru kake ji wai Malam yaci shirwa, don shi kansa ɗan Arewa ya zubar da mutumcin sa da darajarsa, ko a Kudu ba wani mutunci ne da mu ba.

Dole sai mun martaba kan mu, mun daraja kan mu, mun koyi kishin kanmu da nahiyar mu, kafin mutumcin mu da kimarmu ya ɗagu a sassan duniya.

Na tuna wata da aka k**a a Iraqi ta shigo naiman Kuɗi ba bisa ka'ida ba Ƴar Nijeriya, da ƴan sandan ƙasar s**a k**ata, ankwa s**a sanya mata a ƙafa s**a je s**a kulle har saida wurin ya fara ribewa don yadda abin yai mata rauni a ƙafa, an kawo ta Airport bata hayyacinta k**ar ta samu matsala a kwakwalwar ta, da ta ga ɗan sanda sai ta fara ihu.

Da ace Mahukumtan Nijeriya sun damu da mutanan su, wallahi har katse alaka za'a yi tsakanin ƙasa da ƙasa don karɓa mata ƴanci, amma Malam haka abin ya wuce k**ar dabba s**a k**a.

Akwai ire iren wannan al'amari da dama dake faruwa da ƴan Nijeriya a sassan duniya, kuma haka yake wucewa ba wani abu da zai faru, bamu da wata daraja a ƙasar mu ta haihuwa, haka bamu da wani mutumci a idanun duniya, Turai ne ko Ƙasashen Larabawan, ban ware ko wace ƙasa ba.

Yaushe Afirka zata farka, yaushe talakan Nijeriya zai shaki iskar ƴanci?

Muhd Bala Afuwa

20/12/2023

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😥

Yace idan labarin mutuwarsa ta riskemu muyi masa Addu'ar Neman afuwar Allah Gashi kuma ya rasu.

Ya Ubangiji maɗaukakin sarki ya jiƙanshi da rahama.

Muhammad B Sale......✍️

19/12/2023

Follow for follow
Let’s go!!!

18/12/2023

"Na bar harkar fim har abada. Ina neman addu'arku da samun sana'ar da ta fi wannan da kuma miji nagari nayi aure na rayu cikin sunnar Manzon Allah Muhammad (sallallahu alaihi wasallam).

Ni na bar wannan harka ta fim, kuma ina fatar kowa ma ya bar wannan harkar har abada don ba sana'a ba ce. Ban damu da zagi ko aibantawa da wani ko wata zasu mun ba.

Ba don kowa na shiga harkar fim ba, ba kuma don wani na fita ba sai don neman rahamar Ubangiji Allah Ta'ala.

Don Allah maza da mata su taya ni da addu'ar alheri. Waɗanda ba zasu mun addu'ar alheri ba don Allah su yi shiru. Zaginsu ba zai canza mun ra'ayina na neman ceton Ubangijina ba"

Cewar Jaruma Maryam Lawal

Photos from AREWA A YAU's post 16/12/2023

WATA SABÚWA: Yadda Aka Dinga Ciccibar Masu Yin Wazifa Da Zikirin Juma'a A Jami'ar Maiduguri Ana Yin Waje Da Su Daga Cikin Masallaci

Rahotanni sun nuna cewa tun a daren jiya Alhamis 14/12/2023 ne shugaban makarantar ya hana Wazifa ya kuma bayar da umurnin amyi waje da wadanda suke karanta wazifa.

Matemakin shugaba mai kula da sha'anin dalibai (Sub-Dean Students Affairs) ne ya zo da tawagar jami'an tsaro s**a fitar da masu yin wazifar ta karfi da yaji yayin da suke ibadarsu a cikin Masallacin Ummah Mosque dake cikin jami'ar ta Maiduguri, ya kuma bayar da umurni tare kuma da baiwa jami'an tsaron makarantar umarnin duk sanda aka sake ganinsu suna wazifa da Zikirin Jumua a k**a su a kulle su.

Daga Bashir Umar At-tijanyy

16/12/2023

Back to Back
Follow
100%
Every Time

15/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN 😭

Yarataye kansa Saboda yanayin matsin lamba na Rayuwa Don Allah kuyi shairing ko family dinshi zasu gani sunemi inda Abin take

Wannan Bawan Allah Mai Suna Usman Ya Rataye Kansa ne, Wanda Ake Kyautata Zaton Dan Jahar Sokoto ne, Kamar Yadda Wasu S**ace

An Tarar da Takarda Mai Dauke da Rubutun Ajami Acikin tane Ya Rubuta Sunansa da Kuma Jahar da Yake

Wannan Bawan Allah An Tarar Dashi Acikin Wata Gonane a Karamar Hukumar Baure ta Jahar Katsina

Allah Kasa Mu Cika da imani.

Photos from AREWA A YAU's post 15/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN 😭

Yarataye kansa Saboda yanayin matsin lamba na Rayuwa Don Allah kuyi shairing ko family dinshi zasu gani sunemi inda Abin take

Wannan Bawan Allah Mai Suna Usman Ya Rataye Kansa ne, Wanda Ake Kyautata Zaton Dan Jahar Sokoto ne, Kamar Yadda Wasu S**ace

An Tarar da Takarda Mai Dauke da Rubutun Ajami Acikin tane Ya Rubuta Sunansa da Kuma Jahar da Yake

Wannan Bawan Allah An Tarar Dashi Acikin Wata Gonane a Karamar Hukumar Baure ta Jahar Katsina

Allah Kasa Mu Cika da imani.

15/12/2023

Kamata Ya Yi Kasashe Masu Ci Gaba Sun Cika Alkawarin Da S**a Yi Na Samar Da Kudaden Taimakawa Kasashe Masu Tasowa Wajen Tinkarar Sauyin Yanayi
DAGA MINA
Taron COP28 da ke gudana a birnin Dubai ya cimma matsaya daya wajen fara aiki da asusun biyan asarar sauyin yanayi, ko kuma“Loss and Damage” Fund a Turance, don taimakawa kasashe masu tasowa wajen tinkarar matsalar sauyin yanayi. Hadaddiyar daular Larabawa, da Jamus sun yi alkawarin samar da kudi har dalar miliyan 100 kowaccen su, yayin da adadin da Birtaniya za ta bayar ya kai kimanin dalar miliyan 50. Amma Amurka wadda ta kan bayyana kanta a matsayin kasa dake matukar sauke nauyin dake wuyanta wajen tinkarar wannan matsala, ta yi alkawarin samar da dala miliyan 17.5 ne kacal, duk da cewa yawan hayaki mai dumama yanayi da take fitarwa gaba daya ya fi na ko wace kasa a duniya.
Amurka da dai sauran kasashen yamma, sun kwashe shekaru fiye da dari suna raya masana’antu, wanda hakan ya samar musu da arziki, da bunkasuwar tattalin arziki mai wadata, amma a sa’i daya, sun yi amfani da mak**ashi da albarkatu mafiya yawa, tare da fitar da abubuwa masu gurbata muhalli da yawa, hakan ya sa dole ne wadannan kasashe su dauki alhakin bullar matsalar sauyin yanayi.
Rahotanin da MDD ta bayar na nuna cewa, tun lokacin da aka fara Juyin juya halin masana'antu, kashi 58% na karuwar zafin yanayi da ayyukan bil Adama ke haifarwa, ya faru ne sak**akon abubuwan dumama yanayi da aka fitar kafin shekarar 1990, kuma daga shekarar 1850 zuwa 2019, yawan iskar Co2 da nahiyar arewacin Amurka da Turai s**a fitar ya kai kashi 23%, da 16% na dukkan duniya. Amma abin takaici ne, kasashe maso tasowa ne suke fi fama da illar da sauyin yanayi ke haifarwa. Shugaban taron COP28 Dr. Sultan Al Jaber ya ce, wasu kasashe marasa karfi, musamman ma kasashe kananan tsibirai, da kasashe mafiya rauni, suna fama da illar sauyin yanayi mai tsanani.
Kamata ya yi, kasashe masu ci gaba sun sauke nauyin dake wuyansu na samar da kudade, don taimakawa wadannan kasashe w

14/12/2023

Kamfanin Shoprite na kano zai kawo karshen ayyukan sa a ranar 14 ga Janairu

Shahararriyar babban kantin Shoprite da ke Ado Bayero Mall reshen Kano ta sanar da shirin kawo karshen ayyukan ta a ranar 14 ga Janairu, 2024.

Hukumar ta Shoprite ta bayyana hakan ne a wata takardar da aka rabawa manema labarai a ranar Alhamis, inda ta bayyana cewa matakin ya biyo bayan yanayin hada-hadar kudi da kasuwannin jihar ke ciki da kuma mawuyacin halin da kasar ke ciki.

Photos from AREWA A YAU's post 14/12/2023

KISAN 'MASU MAULUDI: Ai Tun Daga Lokacin Da Aka Ķàśhè Mabiya Śhi'a Ya Kamata Mu Soma Nuna Rashin Jin Dadin Mu

Daga Muhammad Sa'id Shu'aibu

Ai tun daga ranar da aka kashe Ƴan Shi'a muka yi shiru, muka zauna a bayan tunanin ƙungiyoyinmu to tun daga ranar muka rasa adalci a addininmu!

Dukkanin zalunci haramun ne koda kuwa waye aka yi wa, mutum ko Mulhidi ne ni ban yarda a zalunce shi ba.

Duk wanda ka ga yana goyan bayan wani zalunci, kuma yana kin wani zaluncin to ba Musulmin kirki ba ne,

Ni Baruwana idan gaskiya ta zo yage mata zani nake a kasuwa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

https://twitter.com/Sdanalhaji74?t=tKql9msTqcoYbW_ENm9DRQ&s=09
Jawabin Albishir ga alummar jihar zamfara daga ministan kasa a maaikatar tsaro ta Nigeria HE Dr Bello Muhammad matawalle...
#moodchallengemoodchallenge #BestPhotographyChallengeio #moodchallengechallenge #bestchallenge #BestPhotographyChallenge...
Murja Ibrahim kunya Tana Magana a nan
Babu uzuri ga musulmin da yakai shekara ashirin a duniya amma baze iya karanto Suratun Naba'i zuwa suratun naasi ba, Kok...
Barka Da Juma,aMasoyana Na fadin Duniya
Girman Kai rawanin tsiya
Sallam mutuncin Bako #smilefacechallengesmilechallenge #moodchallengemoodchallenge
Mudan shakata Da wannan #moodchallengechallenge #moodchallengemoodchallenge #music
Abun Dariya wlhi🤣🤣🤣🤣
To kun Dai Ji Mazaje arika kyau Tata mana Mu mata 🥰🥰🥰

Category

Telephone

Website

Address


Kano
Other Actors in Kano (show all)
Lil_g Lil_g
Imam Saminu Ibrahim Street
Kano

Princess fadimah Princess fadimah
Hotoro
Kano, 910001

Hello everyone

Fateema Ali Nuhu Fateema Ali Nuhu
Kano

Ali Nuhu family i belong

Real yusha.u Real yusha.u
Kano
Kano

Alaqa Alaqa
Kano
Kano, PIN

Best kannywood movie

Sulaiman Auwal Aliyu Sulaiman Auwal Aliyu
NO. 373 Dukawuyya F. C. E Kano
Kano, 123456

Daddy Hikima Abale Daddy Hikima Abale
Zooroad
Kano

Indarabbana wannan shine Page na nagaskiya

Bilya Umar allassan Bilya Umar allassan
Kano State Minjibir Gandurwawa
Kano, BFAKO

LIL MAMA TV_ LIL MAMA TV_
Kawon Layin Dan Gaya
Kano, 2003

Actor director Editor||more video on YouTube channel LIL MAMA TV pls subscribers||08141298107||comedy

Aisha Humairah Aisha Humairah
Tudunwada
Kano