Mmsidi TV24

MM Sidi Global Resources

We're Advertise Any Kind Of Occasion & Producing Film And Musics.

23/10/2023

Allah sarki Ilya
MAJNUN RAYYA

22/10/2023

Yanzu Ilya duk taron dangin da mukaiwa hajiya Saida ta bamu wuta
Da sake.........

22/10/2023

Wa kuke tsammanin zaici Gwamna a Shirin Kwana Casain???
Shirin Kwana Casa’in zai zo muku a yau da misalin karfe 8:00 na dare a tashar

22/10/2023

Zamu fara haska muku Gawurtaccen Shirin Mu Mai Dogon Zango Daga Ranar 5 Ga Watan November Inn shaa Allah A Tashar da misalin karfe Tara na dare da kuma YouTube channel dina mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm a duk ranar lahadi. Mun shirya tsaf domin nishadantar daku masu kallon mu.

Ya Hayyu Ya Qayyum Kasa mu gamsar da masu kallon mu. Ameen summa Ameen

Daga Kamfanin

Shiryawa/Daukar Nauyi


Labari


Tsara Labarj



M/Umarni


Bada Umarni


Yan wasa























Da sauransu

Fitowa Ta Musamman



Sponsorship Partners



Tsara Fastoci


Cc .ng ._

21/10/2023
20/10/2023

Mutum
Mutum sai Allah
Allah ka azurtamu da tarayya da mutanan kirki
Ka maida mugun nufi ga masu nufin mu dashi

20/10/2023

FATAKE SEASON 2 zai fara zuwa daga ranar 12th November In Shaa Allah a tashar GASKIYA TV PLUS.

*Lokacin nunawa*
Duk ranar Lahadi 8pm Ghana, 9pm Nigeria

*Lokutan Maimaitawa*

-Lahadi 11:30pm Ghana, 12:30am Nigeria

- Litinin 7am Ghana, 8am Nigeria

-Talata 7pm Ghana, 8pm Nigeria

- Laraba 5pm Ghana, 6pm Nigeria

- Asabar 12:30pm Ghana, 1:30pm Nigeria

Producer -

Director -

20/10/2023

Posted • GOBE NEH FA
Shirin Dakuka Dade Kunata Dakon Zuwansa Wato MANYAN MATA Zango Na Biyu, Zai Dawo Maku gobe Asabar Wanda Yai Daidai Da 21/10/2023 Da Karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Dakuma Misalin Karfe 8:30pm a YouTube Channel Din ABNUR ENTERTAINMENT

Agyara Zama a Karkade Idanuwa Dan Cigaba Da Kallon Kayataccen Shirin Mai Dogon Zango Na Kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT

19/10/2023

Muna muku albishir da sabon shiri mai suna GIDAN SARAUTA. Wanda zai fara zuwa muku a ranar Lahadi 5 ga watan nuwamba da misalin karfe 9:00 na dare a tashar

Photos from Mmsidi TV24's post 19/10/2023

Zamu fara haska muku Gawurtaccen Shirin Mu Mai Dogon Zango Daga Ranar 5 Ga Watan November Inn shaa Allah A Tashar da misalin karfe Tara na dare da kuma YouTube channel dina mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm a duk ranar lahadi. Mun shirya tsaf domin nishadantar daku masu kallon mu.

Ya Hayyu Ya Qayyum Kasa mu gamsar da masu kallon mu. Ameen summa Ameen

Daga Kamfanin

Shiryawa/Daukar Nauyi


Labari


Tsara Labarj



M/Umarni


Bada Umarni


Yan wasa























Da sauransu

Fitowa Ta Musamman



Sponsorship Partners



Tsara Fastoci


Cc .ng ._

19/10/2023

Shirin FATAKE Series SEASON 2, Zai fara zuwar muku 12-11-2023 In Shaa Allah a tashar GASKIYA TV PLUS.

*Lokacin nunawa*
Duk ranar Lahadi 8pm Ghana, 9pm Nigeria

*Lokutan Maimaitawa*

-Lahadi 11:30pm Ghana, 12:30am Nigeria

- Litinin 7am Ghana, 8am Nigeria

-Talata 7pm Ghana, 8pm Nigeria

- Laraba 5pm Ghana, 6pm Nigeria

- Asabar 12:30pm Ghana, 1:30pm Nigeria

Producer -

Director -

18/10/2023

Siyan Nagari....
Maida Kudi Gida
Ku Sanya mu a addu'a tare da Danna Mana Quri'arku domin Samar da kyakkyawan shugabanci a Wannan kasuwa me albarka
Murtala Sarauta
Musa Nabanki

18/10/2023

with .repost
• • • • • •
l Shirin FATAKE Series SEASON 2, Zai fara zuwar muku 12-11-2023 In Shaa Allah a tashar GASKIYA TV PLUS.

*Lokacin nunawa*
Duk ranar Lahadi 8pm Ghana, 9pm Nigeria

*Lokutan Maimaitawa*

-Lahadi 11:30pm Ghana, 12:30am Nigeria

- Litinin 7am Ghana, 8am Nigeria

-Talata 7pm Ghana, 8pm Nigeria

- Laraba 5pm Ghana, 6pm Nigeria

- Asabar 12:30pm Ghana, 1:30pm Nigeria

Producer -

Director -
YaseenAuwal
Uk entertainment

18/10/2023

Posted • Kardai a Manta Ranar Asabar Dinnan Mai Zuwa 21/10/2023 Cigaban Shirin MANYAN MATA Zango Na Biyu Zai Dawo
Da Misalin Karfe 9:00pm a AREWA-24
Karfe 8:30pm a Youtube Channel ABNUR ENTERTAINMENT

Photos from Mmsidi TV24's post 16/10/2023

Muna gabatar muku da sabon shirin GIDAN SARAUTA wanda zai fara zuwa muku a ranar Lahadi 5 ga watan nuwamba da misalin karfe 9:00 na dare a tashar

15/10/2023

Kun shirya???
Me kuke tsammanin gani a Shirin Fatake zango na 2???
Mubarak Abba
Uk entertainment
Yaseen Auwal
Babangida bangis

15/10/2023

Kun shirya???
Me kuke tsammanin gani a Shirin Fatake zango na 2???
Mubarak Abba
Uk entertainment

14/10/2023

I like this movie

12/10/2023

Alhamdulillah kamfani na ya kammala
MM SIDI GLOBAL RESOURCES
Ga masu bukatar kulla mu'amala ta aiki damu zasu iya tuntubar mu Kai tsaye, Allah ya Sanya Mana albarka cikin ayyukan mu Ameen

12/10/2023

Ikon na Jabu
Inji matar na Allah

11/10/2023

Sai Kaga yarinya tayi Birthday
Sama da samari 100 sunyi Mata Allah ya kawo miji nagari Wai shin duk cikin ku babu nagari kenan?

10/10/2023

Allah ka Sanya Mana albarka cikin Neman mu ka azurtamu da halak ka tsare mu daga Haram

Photos from Mmsidi TV24's post 09/10/2023

Jaruma Surayya Aminu kenan
Wacce akafi sani da rayya kwana casain yayin gudanar da aikin Umrah a kasa me tsarki

07/10/2023

Sabon Zango na shirin Dadin Kowa An Yanka Ta Tashi zai zo muku a yau da misalin karfe 8:00 na dare a tashar ku ta

05/10/2023

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.
Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W).

Zamu fara haska muku Gawurtaccen Shirin Mu Mai Dogon Zango Daga Ranar 5 Ga Watan November Inn shaa Allah A Tashar da misalin karfe Tara na dare da kuma YouTube channel dina mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm a duk ranar lahadi. Mun shirya tsaf domin nishadantar daku masu kallon mu.

Ya Hayyu Ya Qayyum Kasa mu gamsar da masu kallon mu. Ameen summa Ameen

Daga Kamfanin

Shiryawa/Daukar Nauyi


Labari


Tsara Labarj



M/Umarni


Bada Umarni


Yan wasa























Da sauransu

Fitowa Ta Musamman



Sponsorship Partners



Tsara Fastoci


Cc .ng ._

02/10/2023

Tabbas ka cancanci yabo Kuma wannan ya tabbatar Mana da hasken Alqur'ani Wanda mahaifinku ya rayu acikinsa shi yake haskaka rayuwar ku
Muna addu'ar Allah yayi riqo da hannunka yasa kafi kowa arziqi a duniya Allah ya azurtamu da yawaitar irinka a Wannan rikitacciyar tamu
BUA Cement

02/10/2023

Ga masu bukatar tallata musu hajojin su zaku iya tuntubar shugaban Wannan kamfani
MM SIDI GLOBAL RESOURCES
Wato Mas'ud Umar Mmsidi Kai tsaye
+2347039629266

02/10/2023

Emotional scene
Saura wani yace wani abu

Auren Gaggawa Episode 1 Full HD Org 2023 29/09/2023

Sabon film Mai cike da nishadi
Ku kalla kuyi Mana subscribe, like, share, and comments
Farin cikin ku shine namu
MMSIDI TV24

Auren Gaggawa Episode 1 Full HD Org 2023 ...

27/09/2023

Hakika babu wata kyauta mafi girma da Allah yayiwa al'umar wannan zamani da ta wuce ta kasancewar mu cikin al'umar Wannan Annabi Mai girman daraja ba
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Allah ka Sanya mu cikin ceton Masoyin ka S.A.W.

11/07/2023

Muna muku Albishir da dawowar shirin ! Zango Na 10 zai fara zuwa muku a ranar Lahadi 30 ga watan Yuli 2023 da misalin karfe 8:00 na dare. kada ku bari a baku labari.

Photos from Mmsidi TV24's post 24/06/2023

*Bismillahi Dasunan Allah mai Rahama maijinkai muke gabatar muke da sabon Shirinmu Mai suna*
*JIKAN LIMAN* Day 8

Story
Real Yusuf Asasanta
Co. Producer
Falalu Rijiyar Lemo
Ex. Producer
Yusuf Asasanta
Asciate /Director
Yasa.a mustapha Chancy 2
Prodecer- Muhammad Mzee
Contuinity- Umar Bashir Nayaya
Sound- Falalu Lawal
D.o.p.- Nura Ali

Asist/Director
Yareema Hussain

Screanplay /Directed
Mas'ud Umar Mmsidi

Cast:::











And Others

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Allah ya shiyar damu
Ke magajiya yane
Animation
From the set of Awo
Sahabi kwana casain daga dandalin daukar #KwanaCasain
Still rolling kwana casain season 8
Daga dandalin daukar shirin kwana casain

Category

Telephone

Address


Kabuga Junction
Kano
Other Actors in Kano (show all)
Lil_g Lil_g
Imam Saminu Ibrahim Street
Kano

Princess fadimah Princess fadimah
Hotoro
Kano, 910001

Hello everyone

Fateema Ali Nuhu Fateema Ali Nuhu
Kano

Ali Nuhu family i belong

Real yusha.u Real yusha.u
Kano
Kano

Alaqa Alaqa
Kano
Kano, PIN

Best kannywood movie

Sulaiman Auwal Aliyu Sulaiman Auwal Aliyu
NO. 373 Dukawuyya F. C. E Kano
Kano, 123456

Daddy Hikima Abale Daddy Hikima Abale
Zooroad
Kano

Indarabbana wannan shine Page na nagaskiya

Bilya Umar allassan Bilya Umar allassan
Kano State Minjibir Gandurwawa
Kano, BFAKO

LIL MAMA TV_ LIL MAMA TV_
Kawon Layin Dan Gaya
Kano, 2003

Actor director Editor||more video on YouTube channel LIL MAMA TV pls subscribers||08141298107||comedy

Aisha Humairah Aisha Humairah
Tudunwada
Kano