Nura Hassan Idrees

Nura Husaini annurish

Photos from Nura Hassan Idrees's post 15/06/2024

Hudubar Bankwana Mai Ratsa Zuciya Da Annabi SAW Ya Yi A Irin Wannan Rana Ta Yau (Arfa)

A irin wannan ranar ce 9 ga watan Zul-Hijjah, SHEKARA ta goma bayan Hijira a Dutsen Arafat (ranar Arfa kenan) Annabi Muhammad S.A.W ya yi wata huduba mai ratsa zuciya.

Fiyayyen Halitta (S.A.W) Ya fara da cewa:

“Ya ku mutane ku ba ni hankalinku, domin mai
yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan
wannan shekarar ba, saboda haka ku saurari
abinda nake gaya maku da kyau, kuma (ku isar
da abinda zan gaya maku) ga wadanda ba su a
wannan wuri a yau.

🎇
Ya ku mutane kamar yadda ku ka ri'ki wannan
wata, (na Hajji) da wannan rana (ta Arfa) da
kuma wannan gari (na Makka) da girma kuma
abin tsarewa, to, haka kuma ku riki ran Musulmi
da kuma dukiyoyinsu da girma abin kuma
karewa, ku maida wa mutane kayan da s**a ba
ku amana. Kar ku cuci kowa, saboda kar wasu
su cuce ku.

🎇
Ku tuna fa, hakika Allah zai yi
sakayya akan ayukakanku. Allah (SWT) ya hana
cin riba,(wato kudin ruwa) saboda haka, duk abin
da aka kulla ta kudin ruwa sai an warware shi.
Ku yi hattara da shaidan, domin kiyaye
addininku. Yanzu kan ya fidda ran batar da ku
akan manyan abubuwa (na sabo) saboda haka
ku guji binshi akan kanana.

🎇
Ya ku jama'a hakika kuna da hakki bisa
matayenku, amma su ma suna da hakki bisa
kanku, to hakkin su ne akan ku da kuciyar da su,
Kuma ku tufatar da su akan jin kai. ku bi da su
kyakkyawan biyarwa. Ku kuma tausasa musu
domin su majibintan al'amurran ku ne, kuma
mataimakan ku, Hakki ne akan su da kar su yi
abota da duk wanda ba ku so, kuma su nisanci
zina.

🎇
Ya ku jama'a, ku yi kyakkyawar bauta ga Allah
(SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, Ku
azumci watan Ramadan, kuma ku bada zakka.
Ku aikata aikin Hajji idan har kun samu damar yi.

🎇
Ku sani fa, kowane musulmi dan uwan musulmi
ne. Dukkan ku daidai ku ke. Ba wanda yake da
fifiko saman wani sai wajen tsoron Allah da
aikata kyawawan ayyukka.

🎇
Ku tuna fa (ya ku jama'a) wata rana za ku tsaya
gaban Ubangijinku, domin sakamakon ayyukan

10/06/2024
28/05/2024

💖IYA WIYA💖
💗
💖 MUNATARE DA KAY💖
💖
💖ANNABI MUHAMMADU💖
💖S A W 💖

15/05/2024

ACIKIN HAUSAR KANO KAWO HAUSA GUDA MAI BAKA DARIYA 😆😆😆😆😆

10/05/2024

Da 🐴Jaki da Damisa🐯 aka yi jayayya. 👈👉Jaki ya ce "Ciyawa🌴 shuɗiya ce". Damisa ya ce "A'a, ciyawa🍃 koriya ce".

Jaki ya kafe cewa lallai ciyawa🍀 shuɗiya ce,🍀 shi kuma Damisa ya dage cewa lallai ciyawa koriya ce.

Da musu yay musu sai su ka ce "To a tafi wajen Sarki ya raba gardama".🌻

Sai su ka je wajen Zaki. 🐯Damisa shi ya fara magana. Ya ce "Ranka ya daɗe ni na ce ciyawa koriya ce amma🐴 Jaki ya dage cewa lallai ciyawa 🌴shuɗiya ce".

Da jin haka sai Zaki🐯 ya ce "Jaki 🐴ya fi ka gaskiya" Sai ya yanke hukunci cewa a yiwa Damisa🐯 bulala kuma a ɗaure shi.

Sai 🐯Damisa ya matso kusa da🐯 Zaki ya ce "Ranka ya daɗe, kai ma fa ka san cewa ciyawar nan koriya ce amma ka baiwa🐴 Jaki gaskiya"

Sai 🐯Zaki ya ce "To ai laifinka shi ne ka yi jayayya da🐴 Jaki. Wa ya gaya ma ka cewa ana jayayya da 🐴Jaki?"..........................Allah yasa angane manufar wannan post. by Ahmed Mohammed fkd.

.......

10/05/2024

Idan Kunama ta harbeki, ki samo dankalin turawa, ki feraye shi. Ki ɗora Man gyaɗa a wuta, in ya soyu ki zuba dankalin a ciki.

Ki ɗan jira ƴan mintina kaɗan, da kalar dankalin ta fara canzawa kiyi sauri ki kwashe, Ki tsane Man.

Ki bari ya ɗan sha iska kaɗan sannan ki zuba shi a Plate. In da hali ki soya ƘWAI kamar guda huɗu ki haɗa.

Ki haɗa ki cinye gaba ɗaya, Kin ga koda mutuwa ce tazo miki; zaki mutu a ƙoshe...! 😁😁😁

~ Sukairaj Hafiz Imam

10/05/2024

HANYOYI 10 DA ZAKA GANE KA CI KAI👇😂

1. Yayinda Kaine kake aiki cikin wahala da jurewa Rana Amma Budurwarka ce ke lashe Albashin. TO KA CI KAI 😂😂

2. Ka siyowa Budurwarka naman kaza Amma sai kake cin Albasa ba Naman ba. TO KA CI KAI 😂🤣

3. Ka siyo IPhone8 ga Budurwarka Amma wani saurayin na daban acan gefe yana browsing da ita. TO KA CI KAI 🤣😂

4. Kun shafe shekara 3 Kuna soyayya Amma aduk Lokacin da zata gabatar da kai ga kawayenta saita gabatar da kai a matsayin Aboki. TO KA CI KAI 🤣😂

5. Kace da ita Ina Sonki ta Mayar maka da Nima haka ka koma gefe kana ta washe Baki. TO KA CI KAI 🤣😂

6. Ka siya Mata katin waya na 500 Amma sai kace da ita idan ta saka katin tayi maka Flashing. TO KA CI KAI 😂🤣

7. Ka shafe tsawon Lokaci kana yi Mata Shopping Amma ko sau Daya Bata taba hada maka Abinci na Musamman kazo ka ci ba Koda da Azumi. TO KA CI KAI 😂🤣🤣

8. Ka siyo Mata sabbin Dinki Amma Bata taba saka su ba idan kazo zance sai zataje Unguwa. TO KA CI KAI 😂🤣

9. Kunje Restauranta ta lashe Abincin sama da 3500 Amma har kuka rabu batare data Furta maka kalmar I Love You ba. TO KA CI KAI 😂🤣

10. Ka karanta Post din Kuma ka nishadantu Amma ka tafi batare da kayi Comment ko Like ba. TO ARADU KA CI KAI 🤣😂🤣

06/05/2024

💘🌹KINA SONA❤️ BABY💃💖 ???🏌️

Photos from Nura Hassan Idrees's post 06/05/2024

Cikin wayannan wa zaku iya ba kudin marayu ya dan juya musu kafin su girma 😅

06/05/2024

Amsa kawai

23/04/2024

Addinin Musulunci Ya Zamo Addini Lamba 1 Da Ke Saurin Yaɗuwa A Duniya. Binciken Masana

Shigo Jaridar 👉HAN HAUSA👈Kayi Following Yanzu Karka Bari Komai Ya Wuceka.

Ku Taya Mu Yin Sharing Sharing Zuwa Ga Al'umma.

22/04/2024

💜💛💙🏵️S🏵️A🏵️W🏵️💛💜🖤

22/04/2024

• Today's the best Photo 🌿🥰

•🔴 Beautiful

04/04/2024

🌹❤️🥀Barka 🙏 da Shan ❤️ruwa🥤🥤

30/03/2024

💔INA NEMAN🏩 BUDIRWAR👸 DA TASHA🥤 WAHALA😩 A SOYAYYAH🌹💔 DAN NANUMATA BATA KOMAIBA😀 WACECE🙏

25/03/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Abubakar Nasiru Safyan, Yunusa Sani

24/03/2024

🌹❤️LABBAIKA🌹❤️ YA🌹❤️ RASULILLAH🌹❤️

24/03/2024

TAKOBIN ALLAH KHALID IBN AL-WALID ( A.S ) .

A tarihin duniya Rumawa da Farisa sun tafka yakunkuna sama da sau dubu a tsakanin su amma wanin su bai taba cin galaba akan wani ba .

Amma a sa'ilin da Khalid ya yake su , ya durkusar da su da yardar Allah cikin shekaru hudu kacal .

Yayi nasara akan farisawa sau sha biyar sannan rumawa sau tara .

Daga karshe sun hada hannunsu gu daya inda aka gafza yaki a shekara ta sha biyu bayan hijira , inda s**a futo da soji 200,000 amma Khalid ya jagoyanci musulmi 15,000 kuma cikin yarda Allah yayi nasara akan su .

Allah ya Kara yarda da Khalid da dukkan sahaban annabi baki daya .

24/03/2024

Alhamdulillah 🌻🌻
Today Best Photos🎁🕌🕋🕋
❤💚❤❤💚❤💚❤💚❤
























Actres # jamilanagudu with and also known as in movie📽🕋👈

23/03/2024

💔💔Me yakamata Ayi mata waiii 🤐🤐🤐

19/03/2024

👇😂😂😂😂😂

18/03/2024

TIRƘASH: Bature ya tiƙa rawa da juyi tsabar murnar ya samu lasisin zama dan Najeriya

Ya ce zai dafawa Gwamnatin Najeriya a gyara tattalin arziki.... Ku fada masa wani abu game da Najeriya.

18/03/2024

✊Cikin Izza 💪🦾Muke Fadawa Duniya 🌍 Mufa Namu💐 Gwanin🌹 Shine🌷 Muhammadu 🌺Rasulullah ✊

16/03/2024

ABUBUWAN DA ZAKA IYA CI KO SHA BATARE DA AZUMINKA YA KARYE BA guda goma 10

1.Zaka iya cin duka azuminka bazai karyeba.

2. Zaka iya cin tafiya da kafa azuminka bai karyeba.

3. Zaka iya cin kuka azuminka nanan bai karyeba.

4. Zaka iya cin bacci shima bazai karya ma azumi ba.

5. Zaka iya shan wuya azuminka bai karyeba.

6. Zaka iya shan iska da yawa azuminka yananan daram-dam-dam bai karyeba.

7. Zaka iya shan mamakin magana azuminka yana nan ba abinda yasameshi.

8. Zaka iya cin bashi amma azuminka bai karyeba.

9. Zaka iya shan kwana aguje azuminka yananan.

10. Zaka iya shan wa'azi a wayarka amma azuminka yananan kamar ankafa poll- wire🙅‍♂️

😀😀😀Wannan sirrin kyauta nabaku saboda ALLAH.

10/03/2024

Wani Bayahude ya sayarwa da Musulmi Rijiya.

Rannan Bayahuden nan sai yaga Musulmi ya ɗebo ruwa, ya tsayar da shi ya ce, Rijiya na sayar maka amma ban da ruwan ciki, don haka duk lokacin da kake son ɗiban ruwa dole ka biya kuɗin ruwan.

Musulmi ya tsaya ya ɗan yi tunani sai ya ce, dama nima ina nemanka akan wannan batun, ka sayar mini da Rijiya amma ka bar ruwa a ciki, ko dai ka ɗebe ruwan ko kuma ka biya kuɗin harajin ruwan da nake ajiye maka.

02/03/2024

Somewhere 🏩 in Kano state 🇳🇬🇳🇬

02/03/2024

Ko da wasa kaji zuciyar ka tana gayamaka a cikin aikin Daurawa (Hisba) akwai kuskure wallahi-tallahi munafikin Addinin Allah ne kai - ra'ayin Almajiri T/Wada

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

💔💔Kafara gyara uwarka manah💔💔
To samari akara shireeee

Telephone

Website

Address


Kano
Other Colleges & Universities in Kano (show all)
WANI HANI GA ALLAH WANI HANI GA ALLAH
Kano

Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody

Isah Lawan Garba Isah Lawan Garba
Gama Nassarawa, Local Government
Kano

Federal College of Education Techincal at Bichi Kano

Nazeer sanata Nazeer sanata
Rurum , Kofar Arewa Street
Kano

Political page

Dan Kabo Dan Kabo
Kano

I'm not a schooler i only share what i learned.

Sarki Sarki
Sarki
Kano, SARKI

Sarki

Rëãll däñ kâñø Rëãll däñ kâñø
No
Kano, HAUSATRIBE

Driver

Rimin kebe ungogo Kano nagera Rimin kebe ungogo Kano nagera
Rimin Kebbe
Kano

IF YOU DON'T KNOW THE PROBLEM🤌 LIFE CAN BE PEACEFUL 🥳

Malam nura Malam nura
Nuragambogoda@gmail. Com
Kano

Sidi war kudi Sidi war kudi
Rijiyar Lemo
Kano, 08121238063

Kasamanta08121238063