Emirate Pharmacy Store

Alhamdullilah
My Dear Friends in Islam. I say ,
Assalamu'alaikum warahamatul lahi
Wabarakatuhum.

16/02/2024
20/08/2023
18/07/2023

Allah Gwani | Yin Sallah Na Rage Ciwon Baya — Bincike.

Wani bincike da masana s**a gudanar a Jami'ar Binghamton da ke New York na Amurka, ya yi nuni da cewa ayyukan da musulmi ke yi a cikin sallah ba iya ruhinsu zai amfana kaɗai ba, harda ma gangan jikinsu. Binciken ya tabbatar da cewa matuƙar musulmi s**a yi sallah yadda aka ayyanata a aikace, hakan zai taimaka wajen rage ciwon baya.

Farfesa Muhammad Khasawneh, shi ne wanda ya jagoranci binciken, ya ce muddun masallata s**a bi ayyukan da aka zayyana a sallah, kuma aka cika ƙa'idodinta, za ta iya rage matsalar ciwon baya.

Ya kuma ƙara da cewa, daga cikin ayyukan sallah, sujjada na ƙara ingancin ayyukan gaɓɓai, baya ga taimakawa wajen magance riƙewar gaɓoɓin jiki.

Haka nan, ƙari kan dalilin wannan bincike shi ne, yadda ayyukan da ke cikin sallah ke yin k**anceceniya da irin atisayen da likitocin fisiyo ke bayarwa ga masu ciwon baya da sauran masu fama da matsalolin gaɓoɓi da ke shafar ƙashi, jijiya da tsoka.

Bugu da ƙari, an lura cewa maimaituwar sujjada na daidaita da kuma haɓaka ayyukan sassan numfashi, zuciya, hanyoyin jini, da ƙwaƙwalwa ta hanyar ƙaruwar zagayawar jini da iskar oksijin a jiki.

An wallafa sak**akon wannan bincike ne a mujallar International Journal of Industrial and Systems Engineering.

17/07/2023

An tabbatar da ɓullar cutar Anthrax a Najeriya

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3NZvYKZ

11/07/2023

(Annobar-Cutar-Diphtheria;)

Mecece Diphtheria??? (dif-THEER-e-uh)

Ƙwayar Cutar bacterial Mai yaɗuwa; Tana k**a sassan Hanci da Kuma Maƙogaro.

Alamomin Cutar;
•Bushewar Moƙogaro
•Zazzaɓi da kuma jin sanyi
•Kumburin Sassan dake sada saƙon ɗandano da kuma raunin su
•Toshewar hanyoyin iska
•Wahalar numfashi da kuma yinsa da sauri
•Yoyon hanci
•Fitowar wani Busasshen ciwo wanda zai tsaya a maƙogaro da kuma tsakanin Karshen harce da maƙogaro.

Amma saide gameda wasu Mutanen, waɗanda s**a kamu da cutar Diphtheria- s**an ji alamar jinya kaɗan, ko kuma ya kasance babu wata alamar da zasu ji bayyananna kwanta-kwata. Mutanen da s**a kamu da ƙwayar cutar waɗanda Basu san suna ɗauke da ƙwayar cutar ba, sune akafi sani da waɗanda suke ɗauke da kwayar cutar (carriers of Diphtheria,) Saboda zasu iya yaɗa cutar batare da sun cutar da kansu ba.

Causes;
•Watsa Ƙwayar Cutar a cikin isaka; Idan wanda ya kamu da cutar yayi atishawa, ko yayi tari yakan fitar da duƙulallan gurɓatacciyar iska, Mutanen dake kusa zasu iya shaƙar
(C. diphtheriae.) Ƙwayar cutar Diphtheria Tana yaɗuwa da gaggawa ta Wannan hanya, musanman cikin yanayin cinkoso.

•Guɓatattun kayan amfani; Mutane suna shi kan kamu da ƙwayar cutar Diphtheria ta hanyar sarrafa kyallen (tissues) da me ɗauke da ƙwayar cutar yayi amfani dashi, shan abin sha daga kofin da ba'a wanke ba wanda mai ɗauke da ƙwayar cutar yayi amfani dashi, ko cuɗanya da wasu kayayyakin da ƙwayar cutar ta sauƙa akansu.

•Gurɓattun kayayyakin amfanin gida; A Ƴan wasu lokutan, kwayar cutar-diphtheria takan yaɗu akan wasu kayan da ake yin Musharraf su, irin su towels ko toys.

Kuma kana iya kamuwa da ƙwayar cutar (Diphtheria-causing bacteria) ta hanyar taɓa ciwon mai ƙwayar cutar.
Mutanen da suke ɗauke da ƙwayar cutar (diphtheria bacteria) Waɗanda ba ayi musu magani ba, s**an watsa cutar ga waɗanda ba'ayi musu rigakafi ba (nonimmunized people) A tsawon wata shida-- koda kuwa basu bayyana wata alamar cutar atare dasu ba........

COPY!

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Telephone

Address


Sabuwar Gandu
Kano
Other Kano clinics (show all)
best Medix 24 hours pharmacy and store best Medix 24 hours pharmacy and store
Kano
Kano, 700322

We sale and deliver branded and unbranded drugs, medical equipment, food items and all other needs

MyAsibiti MyAsibiti
Muaza Plaza Mariri Wudil Road Kumbotso Kano
Kano, 700234

MyAsibiti is the ultimate solution for managing single or Multiple: Hospital Diagnostic Center Clinic Nursing Home. Every essential part of a hospital is included in the system. Di...

HHHP herbal medicine HHHP herbal medicine
Jigawa
Kano

Farin jakada traditional medicine Farin jakada traditional medicine
Zawaciki Layin Primary
Kano, 517

Munbude wannan shafi ne domin taimaka wa Yan uwa masu fama da larure larure da jinyace jinyace Da matsaloli kala kala k**ar hawan jini ciwon sugar matsala

Auwalu umar zubairu Auwalu umar zubairu
Kano, KANO

selling of lafayas

Vaccine doses Vaccine doses
Kano

About the important of covid 19 vaccine doses

DR SaliM Æbdullahi DR SaliM Æbdullahi
Panshekara
Kano

Asshifa'a medicine store Asshifa'a medicine store
Kano

WE SPECILIST WITH TRUST AND HONEST

Doctor Fred. Doctor Fred.
Fredlumberg Clinic, Ashton Road By Samir Palace Off Airport Road
Kano, 700213

Dr. Fred is a Board Certified Urology Surgeon, specialized practice dedicated to serving the High Point, Kano community with the highest quality of care, respect, dignity, and disc...

Focus on Men's Health Focus on Men's Health
Kano

Good at solving problems such as male erectile dysfunction and premature ej*******on.

Firdausi Medicine Store, Kabuga Kano Firdausi Medicine Store, Kabuga Kano
Gwarzo Road, Kabuga Underpass, Opp. Batayya Plaza/NAPEL Filling Station
Kano

Remarkable Drugs, Remarkable Care. Your Health, Our Mission.