International Organization of Tijjaniya Brotherhood IOTB Katsina chapter
Non governmental agency
rimi
YA ALLAH YAN UWANMU DAKE GAZA KA KARA SHIGA LAMARINSU.
Gwarzon kowane lokaci..
Annabi Muhammadu
Sallallahu Alaihi Wasallam.
A kullum muna shedawa babu abun bautawa da gaskiya sai Allah annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam annabin Allah ne Manzon sane.
Allah muna rokonka ka sadamu da dukkan Alkhairin dake cikin wannan sabuwar shekaran miladiyya ta 2024.
Istigāsatu
Ya sirrul akbari ya aynal muradi wa ya
Gausil ibadi siraɗal haqqi yo aniya
Himma ta Shehu da himmar Musɗafa su gamu
Sannan da ƙuwwa Ilahiyya da ba gajiya
Kai taimako yanzu-yanzu gareni gani cikin
Ƙunci muhimmi kawo ɗauki gare ni niya
Kasan irin du buƙatuna gareka duka
Tin ban shigoba cikin duniyarga ya Abiya
Du kaunu yau na cikin jimƙin yaminuka du
Ga ko aduwwi yana neman ya kadaniya
Wallahi sai naga ka haure shi can da ƙafa
Ka hamɓareshi a bayan duniya ka tsaya
Domin ya san dai ina da Uba irin na faɗa
Wani ma ya kuma tarata gobe in ya jiya
Du ƴan uwana su huta ko wanne ya sake
Acikin irin hidimar halara da babu riya
Wa zai tsaya mana in bakaiba du acikin
Duniyagga ya Sheikhana mai ɗora du karaya
Azzalumai sun game baki suna ta shirin
Mai sonka yau shi suke fatan su bashi wuya
Ƙararmu kenan fa zaɓi na gareka duka
Allah shi ƙara karamominka ya Abiya
Ko abun kirki kayi ka rinka tsoro dan baka da tabbacin daidai kayi.
Allah ka gafarta mana kura kurenmu.
MAI CETO NE RANAR DA AKE CETO ANNABI
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
ﷺ
MAI HAKURIN DA BABU KAMAR SA ANNABI
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
ﷺ
MAI SHIRYARWA NE BISA HANYA MADAIDAICIYA ANNABI
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
ﷺ
Babban Dalilin soyayyar mu ga shehu Ibrahim RTA. Shine soyayyar dayakewa shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam. Kuma har ya koma ga mahaliccin sa bai bari yana akai. Kunga kenan babu ranar da zamu gajiya da son wanda yaso abunson Sallallahu Alaihi Wasallam. Har sai ranar da rai yayi halinsa.
WAJIBI NE ASOSHI FIYE DAKOMAI.
ANNABI
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
ﷺ
IDAI KA DAUKI MALAMANKA DA IYAYENKA DA MUTUNCI KADA KA KUSKURA KA ZAGI MALAMAI DA IYAYEN WASU...INKO KA ZAGA TO KA TABBATA MARAR MUTUNCI
MAI TAUSASAWA NE GA HALITTUN ALLAH
ANNABI
MUHAMMAD RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
ADALI NE KADAI KESON AYIMA WANINSA ADALCI.
IOTB Annual conference 2023
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN...
HAKIKA MUN YI RASHIN UBA!!! ALLAH KA KARBI BAKUNCIN SHEIKH DR YUSUF ALI. KA SADA SHI DA MASOYINSA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Karatun Maulud garin Gunau Rimi tare da sayyadi Muhammad Nazir Ibrahim
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Telephone
Website
Address
Katsina
Katsina Local Government Secretariat
Katsina
National youth council of Nigeria(NYCN) Katsina local government Branch is an council for only youths matters. That can be dicuss and find their solution. Youth council is not for ...
Katsina/Adamawa
Katsina
This is An NGO group where talent is being Appreciated, we also give out charity support.
Dayi Town, Malumfashi Local Government
Katsina
DPM. Domin cigaban garin DAYI da kewaye.
No 20 Ibrahim Shehu Shema Way
Katsina, 065
Our aim is to Establish social welfare that will help and relieve poverty among the poor Nigerians
Bayala
Katsina
For cooperation and peaceful of our youth in Bayala town
Kofar Kaura Katsina
Katsina
Lets the youth join the onrush... To achieve and build a batter tomorrow and developed our state in particular and Nigeria in general.
No. 20 Filin Samji Multipurpose Plaza
Katsina, 820001
We are an NGOs Nongovernmental organization we are situated in the northern part of Nigeria.
Unguwar Yari Kofar Yandaka Road
Katsina, 085202
Dandalin fadin gaskiya akan yanci da hakkokin talakka
Sabuwar Abuja Dutsen Reme Lowcost Byepass Bakori Funtua
Katsina
AL-INFAQU FEE-SABILILLAHI. (الانفاق فى سبيل الله ),