Talakka Freedom Fighter Forum
Dandalin fadin gaskiya akan yanci da hakkokin talakka
Register Uwork is an emerging Witkey advertising platform, Freedom To Earn When And Where You Want.
Allah kanaji kuma kana ganin kalar zalincin da akewa talakka a kasata nigeria
Allah ka kwato mana kannen mu na garin kankara ameen
Talakka Freedom Fighter Forum Send a message to learn more.
https://smedanregister.ng/register
Register - SMEDAN SMEDAN Register
Hamza Danwaya Computer and Internet website
assalamu alaikum barkammu da safiya da fatan kowa yana lafiya
muna baku hakuri na dan jin mu shiru da kukayi hakan yafaru ne sakamakon wasu yan matsaloli das**a sha karfin mu
,
abubuwa dayawa sunfara wanda ya kamata ace munce wani abu amma bamu samu damar yin hakan ba
amma zamu cigaba da gwagwarmaya insha allahu kudan kara hakurin jiran mu komai zai dai daita da ikon allah
mungode sosai
neman yanci
ankarar da gwamnati
mafarin lamari
akwai matsala a kasa ta allah yagyara mana ameen
assalam alaikum
yan uwa barka da sallah da fatan kowa yayi sallah lafiya
muna maku fatanalkairi
BAWANI SARKIN MUSULMI SAI ANNABI MUHAMMADU SAW
Kiri Kiri mutum yaki allah ya aje sunnar annabi saw
yadauki son zuciya dan kawai ya faranwata wani gardi wanda bai dauki addinin da muhimmanci ba ma
tabbas akwai babban hadari indai har wannan kato yazama jagoran makka akwai yuwuwar asamu damuwa a duniyar musulunci
bawani sarkin musulmi sai annabi muhammadu saw
ka gyara ka martaba girman gidan ku suna tsoron allah kuma sun kamanta gaskiya
fadadau anfada somuke kaji haushi ka gyara idan kanada rabon gyarawa kuma bazamu sake sauraron ka ba
tunda addini na allah ne abinda manzon allah saw yace kawai dashi zamuyi amfani.
Talakka bawan allah babu mai son ka sai mahaliccin ka !!!!
hausawa suna cewa babba juji ne kome aka kwaso adora mashi
to shikuma talaka me zamu kirashi shida masu kudi da yan siyasa s**a maida kamar taroso bayada kima ko kadan sai agurin mabukatan shi
idan muka dubi yadda shuwagabanni suke zuwa gurin talakawa a lokacin dasuke neman kuri,un mu
zakaga suna chanja salon su na nuna mana rashin kyama kamar duka kenan amma wallahi kaso 75℅ nasu fuskar su da yanayin su basu bayyana gaskiyar abinda yake cikin zuciyar su
kawai kayi nazarin abunda yake faruwa bayan mun kada masu kuria mun zabe su watanni 2 sunyi yawa zasu nuna mana ainahin halin su na gaskiya
meyasa haka take faruwa ?
wannan tambaya ce da nasani kasani kinsani kowanne daga cikin mu yana yiwa kansa ita
to abun lura anan shine yaushe ne zamu samu amsar wannan damuwa tamu ?
babu wanda yasani acikin mu amma akwai mafita guda 1 mai kargin gaske
nafada nakara fada kuma zan kuma mai maitawa bazamu taba samun yadda mukeso ba muddin bazamu daina bin kudi ba muna kyale chan chanta
ko dayake akwai wani jigo mun masa kyakkyawan zato amma akarshe yabamu mamaki
saukin abun za a mutu kuma allah baya barin hakkin wani kan wani tabbas ranar gaskiya zatayi halinta
yan uwana talakawa ina kira gareku da mufarka daga barcin damuke lokaci yayi da zamu maida hankali wajen sanin duk wan lago da sirrin yan siyasa
sannan mutsaya mu tantance musan wadan da zamu zaba suzamo mana wakilai ko shuwagabanni dan samun morar romon damokradiyya
kuru,un mu yancimmu mukara adana su dan suburbudar rubabbun yan siyasa marassa amfani wanda basu rama ragon sunan su
allah yadora mu akan duk wani makiri makiyin mu maras kishin mu ameen
© Hamza Danwaya
22/05/2020
kuyi sharing zuwa groups domin wayar da kan sauran yan uwa talakawa
YUNUSA YELLOW YA KARBI HUKUNCI SAURA SUKUMA MASU SATAR YARAN MU NA AREWA SUNA CHANJA MASU ADDINI
Hakika munga irin hukuncin da waccan kotu tayiwa wannan bawan allah na shekaru sama da 20
akan laifin da ake zargin ya aikata wanda da yar darta hakan tafaru amma sam ba aduba wannan ba
to kadaamanta akwai allah kuma za a mutu sannan kun bamu kunya shuwagabannin mu na arewa da kukayi shiru akan wannan
amma zamu jira mugani wanne kokari zakuyi wajen ganin an hukunta suma wadan chan azzalumai dasuke sace yaran mu suna kai su garuruwan su ana chanja masu sunaye da addini
kuma lauyoyin mu na arewa dama na nigeria baki 1 muna nan mun saka ido muga kokarin da zakuyi a matsayin ku na masu ikirarin kwato hakkin dan adam
allah yamana maganin muyagu marassa kishin jama,arsu ameen summa ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Katsina
085202
Katsina Local Government Secretariat
Katsina
National youth council of Nigeria(NYCN) Katsina local government Branch is an council for only youths matters. That can be dicuss and find their solution. Youth council is not for ...
Katsina/Adamawa
Katsina
This is An NGO group where talent is being Appreciated, we also give out charity support.
Dayi Town, Malumfashi Local Government
Katsina
DPM. Domin cigaban garin DAYI da kewaye.
IBB Way
Katsina
Non governmental agency
No 20 Ibrahim Shehu Shema Way
Katsina, 065
Our aim is to Establish social welfare that will help and relieve poverty among the poor Nigerians
Bayala
Katsina
For cooperation and peaceful of our youth in Bayala town
Kofar Kaura Katsina
Katsina
Lets the youth join the onrush... To achieve and build a batter tomorrow and developed our state in particular and Nigeria in general.
No. 20 Filin Samji Multipurpose Plaza
Katsina, 820001
We are an NGOs Nongovernmental organization we are situated in the northern part of Nigeria.
Sabuwar Abuja Dutsen Reme Lowcost Byepass Bakori Funtua
Katsina
AL-INFAQU FEE-SABILILLAHI. (الانفاق فى سبيل الله ),