Al'ummar Bayan NYSC Camp Katsina

A Community Base Platform, we are facing so many challenges in our community.

This Page will serve as a medium of communicating within ourselves, larger societies and even the Government itself for Rapid Growth and Development

Photos from Al'ummar Bayan NYSC Camp Katsina's post 27/08/2022

SHEKARU 4 DA FARA AIKIN HANYAR HAJJ-CAMP ZUWA NYSC CAMP DAKE CIKIN BIRNIN KATSINA.

A ranar 22/7/2019 Gwamnatin jahar Katsina ta Fara wannan aiki Mai tsawon kimanin kilometers 3 munyi farinciki matuka ganin cewa shine aiki daya tilo na Gwamnatin jahar Katsina a wannan yankin...
A gefe dayakuma sai mukaga a dakatar da wannan aiki amma ga wasu anguwanni da akafara shinfidamasu titunan su har angama cikin kasa da rabin shekara...

TAMBAYA
Menene Matsayin wannan HANYAR TA HAJJ CAMP ZUWA NYSC CAMP???

MUNA KIRA DA BABBAR MURYA CEWA GWAMNATI TAWA ALLAH TAWA ANNABIN ALLAH TA IDAN MANA WANNAN HANYA

31/03/2022

Sustainable development is the pathway to the future we want for all. It offers a framework to generate economic growth, achieve social justice, exercise environmental stewardship and strengthen governance

20/03/2022

It's About Politics...

20/03/2022

Maashaa Allah

19/03/2022

Duk wata al'umma da tasamu cigaba idan kun duba zakuga tanada abubuwa kamar haka
πŸ‘‰ MAKARANTA
πŸ‘‰ RUWAN SHA
πŸ‘‰ HANYA
πŸ‘‰ WUTAR LANTARKI
πŸ‘‰ RUWAN SHA DA
πŸ‘‰ POLICE STATION

A bayan NYSC Me mukedashi cikin waΙ—annan ababen ?

19/03/2022

Wannan feji zaya ta'allaqa ne zuwa ga abubuwa kamar haka inshaa Allahu
πŸ‘‰ Cigaban Al'umma
πŸ‘‰ Health
πŸ‘‰ security
πŸ‘‰ Education
πŸ‘‰ Social Life
πŸ‘‰ Norms
πŸ‘‰ Values
πŸ‘‰ Integrity
πŸ‘‰ Environment and
πŸ‘‰ Politics

19/03/2022

Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Munayimaku Barka da zuwa wannan shafi namu. Munayimaku Fatan Alkhairi A gareku bakidaya...

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

It's About Politics...
Subhaanallah was bihamdihi

Website

Address

Mani Road
Katsina

Other Katsina non profit organizations (show all)
Katsina helpers channels development association katsina state Katsina helpers channels development association katsina state
Katsina

Katsina helpers channels was create in the year 2015 the (NGO) create by hajiya jimila shibdawa.our projects

Tagwai cornerstone foundetion Tagwai cornerstone foundetion
Kambarawa Katsina
Katsina, 123456

Wannan page din wata kaface wadda ta alaqantu akan tagwaye kadai kuma take muhimmin aiki akansu ta bangarori da dama irinsu bangaren iliminsu tarbiyarsu sana,arsu da kuma sauransu

Tagwai cornerstone foundation Tagwai cornerstone foundation
Kambarawa Daura Road
Katsina

Fc royal kambarawa

Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters
Katsina
Katsina

National Hisbah Headquarters Page.

National Youth Council Of Nigeria- katsina LG Branch National Youth Council Of Nigeria- katsina LG Branch
Katsina Local Government Secretariat
Katsina

National youth council of Nigeria(NYCN) Katsina local government Branch is an council for only youths matters. That can be dicuss and find their solution. Youth council is not for ...

Ccdanassociation Ccdanassociation
Yahaya Madaki Way
Katsina

Children development

Katsina state youths leaders of tomorrow Katsina state youths leaders of tomorrow
Tsohuwar Kasuwar Road
Katsina

Hi, thanks for contacting us. We've received your message and appreciate you reaching out.

Sulaiman Musa Yar'adua Foundation Sulaiman Musa Yar'adua Foundation
Katsina

Charity Foundation

Kabalawa youths development Kabalawa youths development
Sabuwa
Katsina

Kabalawa Garin 'yan darika

Gate way to discoveries G_TOD Gate way to discoveries G_TOD
Katsina/Adamawa
Katsina

This is An NGO group where talent is being Appreciated, we also give out charity support.

Dayi Progressive Movement  -DPM Dayi Progressive Movement -DPM
Dayi Town, Malumfashi Local Government
Katsina

DPM. Domin cigaban garin DAYI da kewaye.

All youths Association katsina- Ayak All youths Association katsina- Ayak
Kofar Kwaya Behind Albustan Hotel Katsina
Katsina, 401208

To increase people wise