TREDA

The page was created with the aim of sharing informations related to our great association. You're highly welcome to TREDA's official page.

20/01/2024

ABUBUWA 6 DA YA KAMATA ƊALIBAN JAMB SU YI LA'AKARI DA SU, KAFIN ZAƁAR MAKARANTA

Mafi yawa daga cikin ɗaliban da ke rijistar jarrabawar JAMB UTME, su na halartar cibiyoyin rijista ne, ba tare da sanin haƙiƙanin makarantun da ya kamata su sanya a matsayin zaɓukansu (choices) ba. Hakan ya sa mu ka yi nazari, tare da wallafa muku wasu abubuwa shida, da ya kamata a ce kun yi la'akari da su, kafin zaɓar kowacce makaranta, a matsayin wacce ku ke muradin yin karatu a ciki.

Yin zaɓin ƙwarai ta fuskar makarantun da ake son yin karatu a ciki, ko akasin hakan, na taka gagarumar rawa, a cikin sha'anin samun guraben karatu (Admissions), da ma bayan kammala karatun.

Ga Jerin Abubuwan Da Ya Kamata Ku Lura Da Su Kafin Zaɓar Kowacce Irin Makaranta :

1• Ku tabbatar an tantance makarantar, tare da course ɗin da ku ke son karantawa :

Wannan ita ce gaɓa mafi muhimmanci, a ya yin da ake yunƙurin zaɓar Makaranta, ko Jami'ar da ake muradin yin karatu, domin kuwa akwai Jami'o'i da Makarantu da dama da su ke karantar da wasu kwasa-kwasai, ba tare da sahalewar hukumar NUC, ko sauran hukumomin da ke da alhakin tantancewa ba. Saboda haka ku tabbatar NUC ta tantance Course ɗin da ku ke son karantawa a Jami'ar da ku ke da muradi, domin karantar wani Course ba tare da tantance shi ba, dai-dai ya ke da ɓata lokaci.

2• Cathment Area Na Makarantar :

Ya na da kyau ku san Cathment Area na dukkannin wata Makaranta, ko Jami'ar da ku ke son cikewa, domin kuwa catchment area ne, zai nuna muku sauƙin yiwuwar samun Admission ɗinku a wannan makarantar, ko akasin haka, duba da cewar, kowacce makaranta ta na ɗaukar kaso mafi tsoka na ɗalibanta ne, a yankunan da ke matsayin cathment areas ɗinta. Misali : Babbar Cathment Area ɗin Jami'ar Bayero, ita ce Kano, saboda haka dukkannin ɗaliban da su ka nemi gurbin karatu a Jami'ar daga Kano samun Admission zai fi musu sauƙi, fiye da wanda ya nemeta daga Ekiti.

Ku Lura : Ba wai muna nufin ka da ɗalibi ya nemi Jami'ar da ba ta cikin cathment area ɗinsa bane, a'a k

08/01/2024

Important Notice
ABUBUWAN DA AKE BUKATA A LOKACIN APPLICATION NA IDAN KASAN BAKADA SU KANEMA KAFIN LOKACHIN

1. Idan Kanada Degree, NCE Ko ND To Zaka Iya Apply Na N-Teach Ko N-Agro

2. Idan Kanada Degree, HND Ko ND A Bangaren Health To Kayi Apply Na N-Health.

3. Idan Kanada SSCE Kuma Zakayi Apply Na N-Knowledge (N-Creative, N-Tech Hardware Ko N-Tech Software) Ko Kuma N-Build.

4. Sannan Ana Bukatan Wadannan;
a. BVN
b. NIN
c. Account Number
d. Bank Name
e. Account Name
f. Name Of Institution Attended
g. Course
h. Year Of Graduation

4. Sannan Zakayi Uploading Na Wadannan:
a. Passport
b. National ID Card
c. Highest Qualification
d. Indigene Form/Declaration Of Age
e. NYSC Certificate (Masu Degree/HND)

5. Sannan Shekarun Ka Kar Su Wuce 36 (18-36)

Za'a Bude Portal Ranar Monday Insha Allah

29/12/2023

*ATTENTION OUR FELLOW STUDENTS*
Qarin bayani game da daliban wadanda s**a ci qualifying
1. A sakamakon results da ya gabata zanso enqara wayar ma daliban mu Kai dangane da Qualifying Results din shekaran nan .
* An saki results kala 2, na farko daga samanshi zaku ga an rubuta Qualified list base on five credit including English and mathematics da Kuma na biyun an rubuta Qualified list based on three credit including English and mathematics
==> *LIST BASED ON FIVE CREDIT INCLUDING ENGLISH AND MATHEMATICS*
Duk dalibin da yaga suna shi a Nan bangaren na *FIVE CREDIT* Tou ana nupin Gomnaty zata biyamawa jarabawar *WAEC* Kadae Koda kuwa kaga sunan ka a cikin *LIST DIN THREE CREDIT Amma edan kana da Hali Zaki/zaka iya biyama kanka/kanki NECO KO NBAIS KO KUMA KA BIYA NECO DA NBAIS DIN KA
===> *LIST BASED ON THREE CREDIT INCLUDING ENGLISH AND MATHEMATICS*
Duk dalibin da ya duba a cikin LIST na *FIVE CREDIT* baiga sunan shi ba sae ya duba a list din *three credit* yaga sunan shi anan nupin *NECO* kadae Gomnaty zata biya masa. Edan dalibi yana son ya qara da wata jarabawar WAEC ko NBAIS yana iya biyama kansa .
**NBAIS STUDENTS**
Ga daliban da s**a samu *NBAIS* Suma suna da iKon su biyama kansu wata jarabawar *(WAEC KO NECO, KO KUMA DUKA)
*
*NB*
*A TAKAICE WANNAN KARIN GOMNATY JARABAWA DAYA KADAI ZATA BIYAMA DUK WANI WANDA YACI QUALIFYING*

11/11/2023

SCREENING GUIDELINES ACCORDING TO PROVISION OF IELCOM COMMITTEE 2023

11/11/2023

Below is Eligibilities for contestants according to provision of constitutionof TREDA 2023 amended Chapter 6 , Article 3, Section 3

Photos from TREDA's post 11/11/2023

NOTIFICATION!!!
Independent Electoral Committee
The above named committee are thrilled to announce the sales of aspiration forms for TREDA 2th coming election, which is going to start from 13th November to 31st November.
The form price
President N3500
V.P I & II. N2500
Sec Gen. N3000
A.S.G N2000
Financial sec. N2500
A. F. S. N2000
Treasurer. N2500
P.R.O I. N2500
P.R.O II. N2000
Editor. N2000
Direct of soc. N2000
P.C.O I. N2000
P.C.O II. N1500
Auditor. N2000
Welfare. N2000
Sale direct. N1500
Academic sec. N2000
Sport direct. N2000
S.R.A. N1000
for more information call this number 👉

0706 853 5231

11/10/2023

YADDA ZA KU DUBA SAKAMAKON JARRABAWARKU TA NECO

•Ku buɗe browser ɗin waya ko Kwamfutarku, sai ku saka adireshin: https://results.neco.gov.ng/, ku kuma latsa alamar 'Enter'.

•Bayan shafin ya buɗe, sai ku zaɓi 2023 a matsayin shekarar jarrabawar da ku ke son dubawa.

•Sannan su zaɓi SSCE INTERNAL (JUNE/JULY), a matsayin nau'in sakamakon da ku ke son buɗewa (Exam Type).

•Sannan ku saka Tokens Numbers ɗinku (Scratch Card Numbers) a wurin da aka tanada.

•Sai kuma Registration Number, a wurin da ita ma aka tanadar mata.

Sannan ku danna maɓullin 'Check Result '.

Daga nan sakamakon jarrabawarku ta NECO zai buɗe

MUNA YI MU KU FATAN NASARA.

NECO Results Portal

04/10/2023

BECE 2023 RE-SIT TIMETABLE

02/10/2023

Let's go 💪

Sen Muntari Dandutse Educational Support Program for Tertiary Institution Students. 27/09/2023

SENATOR MUNTARI MUHAMMED DANDUTSE EDUCATIONAL SUPPORT PROGRAM

Assalamu Alaikum.

We wish to inform the General Undergraduate students of Katsina South Senatorial District (Funtua Zone) that Distinguished Senator Muntari Muhammad Dandutse, in his profound respect and high regard for Education and students in general, has developed a strategic plan to support the promising students of Katsina South Senatorial District.

This initiative is a testament to his unwavering commitment to assist students in pursuing their academic endeavors and ensuring their well-being.

The Educational Support Program is designed to benefit all students in Public Tertiary Institutions pursuing Degree, HND, NCE, or Diploma programs.

Eligibility Criteria:
1. Applicants must be indigenous to Katsina South Senatorial District (Funtua Zone).
2. Applicants must be currently enrolled in a Public tertiary institution in Nigeria offering Degree, HND, NCE, or Diploma programs.
3. Applicants must have at least 2 consecutive semesters before graduation (Final Year Second Semester students are not eligible).

Interested students are encouraged to submit their details using the Google Form link below.

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScvhs7_Ev_ivlYyRI3rE8nNNc__jEbDYzRYOmumBnA-rVprKA/viewform?vc=0&c=0&w=1&flr=0

Application closes on Monday 9th October, 2023.

For further information, please contact your Local Government Student Association President.

Thanks

Aminu Abdulrashid Yaro
NAKATSS National President
25/09/2023

Sen Muntari Dandutse Educational Support Program for Tertiary Institution Students. This Form is designed to collect the data of students from Katsina South Senatorial District (Funtua Zone) for the educational support program initiated by Distinguished Senator Muntari Muhammed Dandutse.

30/08/2023

To whom it may concern.

04/08/2023

Notice! Notice!! Notice!!!
On behalf of office of the Public Relation Officer (PRO) I will like to inform the general that the extra lessons was started yesterday and classes are for primary pupils and students of secondary levels
The lessons was scheduled as
Venue: Tafoki Primary school
Dates: every Thursday and Friday of the holiday's weeks
Time: 4:30pm

Photos from TREDA's post 28/07/2023

Alhamdulillah🍽

26/07/2023

Refreshments Day 😋🧎‍♂️🥕🍞🥞🍗🍔🍨🍯🫘🍬🥤🧃🥛🫗🍴🍽️🥃🍷🥂🥢🥣🏋️‍♂️🤸‍♂️🎹🎤🎺🪥🪮🕐🔜

23/07/2023

Jami'ar Ahmadu Bello University dake Zaria ( ABU ZARIA) Ta fara register post utme screening ga daliban da s**a nemi fresh aji daya dakuma online screening ga daliban da s**a nemi aji biyu

Photos from TREDA's post 04/07/2023

TREDA will forever be greatful.

03/07/2023

TREDA to the world.

01/07/2023

Wingers

Photos from TREDA's post 01/07/2023

Find below the appointment letters of the members of the media commitee.
Congratulations once again.

30/06/2023

FROM THE OFFICE OF THE MEDIA DIRECTOR.

I'm delighted to announce that the President of Tafoki Resurgence of Educational Development Association (TREDA) has given his full approval for the establishment of our Media Committee! This is a significant milestone for our organization, and we are excited about the tremendous impact this committee will have on our outreach and communication efforts.

I'm extending my heartfelt congratulations to the following individuals for being appointed as members of the Media Committee:

1. Yusuf A Tafoki
2. Abubakar Aminu Lawal
3. Bello Shehu Tafoki D's
4. Isah Tafoki
5. Jadeed Adam Danrokal

Each of these individuals has demonstrated exceptional skills and a genuine passion for media and communication. We are confident that their combined expertise will elevate our communication strategies to new heights and further our mission of promoting educational development in Tafoki and beyond.

As the Media Director, I am excited to work closely with the appointed committee members. Together, we shall ensure that our messages reach a wider audience, our initiatives garner stronger support, and our impact on the community is maximized.

Together, we shall be the voice of change and pave the way for a brighter future!

Sincerely,

Umar Hamza Tafoki,
Media Director,
TREDA.

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Awardees

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Awards presentation

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Gift presented to participants in Musabuqa (Qur'anic recitation)

30/06/2023

Spelling Be participants

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Presentation of certificates to the participants

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Programs continue...
2.Drama on school life(the real life story)

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Children Roping

Photos from TREDA's post 30/06/2023

Day 2 (cultural day)
Programs continue...
1.Rope game

Photos from TREDA's post 29/06/2023

The program is ongoing right now

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Your presence is highly acknowledged.Former VP FALSA.Comrd Ailatu Abdullahi
Coming soon....
Happy Democracy Day.

Category

Telephone

Address


Katsina

Other Education in Katsina (show all)
National Association Of Computer Science Students F.C.E Katsina Chapter National Association Of Computer Science Students F.C.E Katsina Chapter
Federal College Of Education Katsina, Department Of Computer Science
Katsina

Legend Doctor Xangooh Legend Doctor Xangooh
Off Nicon Junction Abuja, Maitama District
Katsina

JAMB, WAEC, NECO, NABTEB, IJMB, REMEDIAL, JUPEB, WAEC , NECO & NABTEB GCE ANSWER SUPPLYING E.T.C

African History discussion African History discussion
Umyu
Katsina

The aim of this page is to discuss the recent happening in Africa, more especially on the political and historical fact of Africa

Abdoul nurah Abdoul nurah
Yar'adua
Katsina, 4455

Erudite comprehensive schools Erudite comprehensive schools
Behind Timber Shade
Katsina

Madrisatul shabbabussa'adiyya" G0YA-PUPIL's Madrisatul shabbabussa'adiyya" G0YA-PUPIL's
Goya
Katsina, NAANAA

Knowledge

Cognate College Cognate College
Katsina

Advancing lives and the delivery of health care

Shahrab Schools Katsina Shahrab Schools Katsina
Mani Road
Katsina

School

Microbiology Da Harshen Hausa Microbiology Da Harshen Hausa
Janbango Katsina
Katsina

Wannan page din an kirkiresa domin Kara wayar wa yanuwamu dalibai masu taso dakuma fadada bayani kan basic terms na microbiology domin saukakawa daliba musamman na yankin Arewa

BIN YAKUB DARUL Qur'an BIN YAKUB DARUL Qur'an
Kadan Garu Bayan Motal
Katsina

MUNADA ISLAMIYAR MAI SUNA ___BIN YAKUB DARUL QUR'AN. DAKE KATSINA DUTSAMA BAYAN MOTAL

Bello Lawan Kokiya Bello Lawan Kokiya
Jibia Road
Katsina