Gyaran Jiki by Ummin nasreen

Gyaran Jiki by Ummin nasreen

You may also like

Lalit Dahiya
Lalit Dahiya

munada kayan gyaran jiki na skin munada na Hip's da Brest dasauransu

20/12/2023
19/12/2023

Assalamu alailaikum yan uwa jama'ar musulmai mu hadu mu taimaka wa yan uwan mu musulmai saboda Allah yarinyar ce ba lafiya tana asibitin shika kwance duk me hali ya taimake su idan kuma mutum naso ya gansu ido da ido suna asibitin shika zaria se a hada su wanda kuma zasu taimaka musu ranar juma'a zamuje mu kai musu abunda muka tara karkashin jagorancin kungiyar taimakon marayu ga account din nan 0009807853 ja'iz bank sumayyah sani jibril dan neman karin bayani a tuntubi wannan numbern 09139105231
Ma'assalam

12/12/2023

Yan uwana masu kirki ku shiga profile nawa kuyimin like akan posting na farko dan ALLAH πŸ™https://www.facebook.com/100052860166672/posts/872201137885217/?app=fbl

11/12/2023

ALLAH ya biyamana bukatan mu na Alkhairi ya tsaremu da azabar kabari dan Allah ku daure kushiga kuyimin like a comment nawa
https://www.facebook.com/100052830212139/posts/906870707750595/?app=fbl

G@sar dvbu 300,000 da Data 300GB, ta fara daga yanzu karfe 8 na safe, zuwa karfe 8 na safiyar gobe Talata, tsawon awanni 24.

Ga ka'idodin gasar;

"Ayi comment na wasu daga cikin kasuwancin da kamfanin ABBA PANTAMI DATA yake yi a comment section, duk wanda yafi samun liking a comment dinshi, shine ya lashe gasar".

Shin ko kunsan cewa an bude babban ofishin kamfanin Data na farko a kaf yankin Arewa?

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA shine kamfanin Data na farko a yankin Arewa da aka bude babban ofishin kamfanin a jihar Gombe, nan bada dadewa ba zamu bude rassan shi a sauran jihohin Arewa domin cigaba da bunkasa kasuwancin.

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, muna da farashi mai matukar sauki, ga network mai kyau dai-dai Gwargwado ga kuma customer care din mu, suna matukar kokari wurin kula da kwastomomi da kuma gyara musu duk wasu matsalolin da s**a fuskanta.

Wanda bai yi ragista ba, ya shiga wannan link din yayi
πŸ‘‡
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
πŸ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Ga farashin mu mai sauki a yanzu;

MTN SME 244
MTN SME2 246
MTN Cooperate CG 288
MTN Cooperate CG2 260
AIRTEL CG 203
GLO CG 222
9Mobile SME 175
9Mobile CG 140.

A yanzu haka mun kusan kammala sabon website din mu na APi, wanda zamu dinga bawa masu website farashin Data mai matukar sauki.

Duka Data dinmu tana da Quality kuma ta kwanaki 30 ce, bamu saida Data din sati guda ko kasa da wata guda. Ina mai tabbatar muku da cewa za kuji dadin amfani da kamfanin ABBA PANTAMI DATA.

Ba dole sai mai saida Data kadai zai yi ragista ba, ko 1GB kake sakawa a wayarka, zaka iya yin ragista domin ka dinga samunta a farashi mai sauki.

Duk wanda yake bukatan karin bayani, don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp.

Ga lambobin customer care uku, da suke available a yanzu;
08126081967
07046868000
07061347599.

Bayan an kammala gasar zamu yi fostin din lambobin alkalan gasar na WhatsApp, yadda kowa zai tura musu Screenshot din comment din shi da ya yi, domin tantance wa 'yanda s**a lashe.

Gasar ta tsawon awa 24 ce, da zaran lokaci ya cika, Alkalan zasu tantance wa 'yanda s**a yi Nasara, tare da karbar Account Number dinsu da lambobin wayar su domin a turawa kowa hakkin shi.

Wannan gasar ba Comr Abba Sani Pantami bane ya saka ta ba, kamfanin ABBA PANTAMI DATA ne ya saka.

Ga jerin kyaututtukan da kamfanin zai bayar ga wa 'yanda zasu lashe gasar kamar haka;

1, 50,000
2, 40,000
3, 30,000
4, 20,000
5, 10,000
6, 9,000
7, 8,000
8, 7,000
9, 6,000
10, 5,000
11, 4,000
12, 4,000
13, 4,000
14, 4,000
15, 4,000
16, 4,000
17, 4,000
18, 4,000
19, 4,000
20, 4,000
21, 3,000
22, 3,000
23, 3,000
24, 3,000
25, 3,000
26, 3,000
27, 3,000
28, 3,000
29, 3,000
30, 3,000
31, 2,000
32, 2,000
33, 2,000
34, 2,000
35, 2,000
36, 2,000
37, 2,000
38, 2,000
39, 2,000
40, 2,000
41, 1,500
42, 1,500
43, 1,500
44, 1,500
45, 1,500
46, 1,500
47, 1,500
48, 1,500
49, 1,500
50, 1,500
51, 1,000
52, 1,000
53, 1,000
54, 1,000
55, 1,000
56, 1,000
57, 1,000
58, 1,000
59, 1,000
60, 1,000.

Total = 300,000

Daga na 61 zuwa na 110 kowanen su 3GB Data.
Daga na 111 zuwa na 185 kowanen su 2GB Data.

Bayan saida Data ga jerin kasuwancin da kamfanin yake yi;

- Saida Data cikin farashi mai sauki
- Karbar tallace-tallace a kafofin sada zumunta
- Yin ragistar kananun kamfanoni da manya, kungiyoyi, Foundation, masallatai da sauran su
- Yin ragistar POS a tura zuwa kowace jiha mutum yake
- Bude website na jaridu da Application na Data da sauran su.

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, baizo da wasa ba.

Muna Addu'ar, Allah ya bawa masu rabo sa'a.

04/12/2023

Don albarkacin annabi Muhammad (S A W) Yan uwa kushiga profile dina kuyimin LIKE A POSTING NA FARKO ALLAH DUK WANDA YAYIMIN LIKE KASA YAZAMA SANADIN YAYEWAR DUMUWARSHI 🀲https://www.facebook.com/100052860166672/posts/867995784972419/?app=fbl

16/11/2023

Yana saka jiki yayi haske mai kyau da sheki yana hana bushewan fata yana goge tabo da kuraje ajiki

16/11/2023

Data available kowanne network

Opera Mini: Fast Web Browser 13/11/2023

Yanzu Na samu Kyautar Dala da Wani Abu daga kamfanin Opera Mini..

Yadda Zaka Samu Kyautar Katin Waya Free Airtime Ta Hanyar Amfani Da Opera Shake and Win

A wannan karon Opera sun dawo da karfin su domun sun ware Makuden Kudade domin Rabawa New Users

Ga Yadda zaka samu garabasar kamar haka

Idan kana da tshohuwar Opera ka gogeta ka dauko Lates Version wanda ake samun Promo da ita anan πŸ‘‡
http://play.google.com/store/apps/details?id=com.opera.mini.native&referrer=utm_campaign%3Dshake_and_win%26utm_source%3Dshake_and_win_id_73f7128020e749e38907062c766b1e55

Bayan ka dauko ka budeta zaka ga alamar hannu πŸ‘ idan ka taba zai bude zasu baka damar kayi Shake na wayar bayan kayi sai kayi Save Progress ta hanyar yin Signup/ Register with E-mail zasu turama OTP Verify ta Email kayi

Bayan nan duk bayan 4hours sai kazo kayi Shake a gwada sa'ar Ka
A Rana guda zaka iya tara Katin ₦2000
Ko kuma ka samu sa'ar cin kyautar $10 kimanin ₦11000

Allah taimaka

Opera Mini: Fast Web Browser

25/10/2023

*ZO GA SHAWARA.....!!!*

**Idan zakiyi aure ki auri wanda dabi'unki da addininki yake birgeshi

Kada kisake ki auri wanda surarki take birgeshi domin watarana surar zata kare shikuwa addini baya gushewa.

*Fatan kin fahimci Darasin?*

20/10/2023

Pink molato soap yanasa jiki glowing yanasaka haske bana bleeching ba masu matsalar bushewar fata lokacin sanyi ga dama ta samu nation wide delivery πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Photos from Gyaran Jiki by Ummin nasreen's post 26/08/2023

Maganin rage kiba ko tumbi

26/08/2023

Molato soap tana saka haske mai kyau jikinki yayi glowing kizama kamar tarwada πŸ’ƒ

Photos from Gyaran Jiki by Ummin nasreen's post 13/08/2023

Munada kayan gyaran jiki
Molato set masu kyau da inganci maiso tayi glowing munada maganin gyaran breast sabaya powder maganin rage kiba da tumbi dadai sauransu muna aikawa koina cikin aminci Allah.

20/07/2023

Alhamdulillah
Body cream yana gyara jiki yakashe black spot

08/06/2023

Promo 5k only duka set dinan

Photos from Gyaran Jiki by Ummin nasreen's post 08/06/2023
29/05/2023

Ga Yadda Abun yake

Idan Ka Dauko PALMPAY APP
Saika shiga Kayi Register

Wajen da Aka Saka REFERRAL CODE saiku saka wanan lambar

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
E66T7464

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
E66T7464

Bayan ka saka saikayi Agree Term and Condition nasuβœ…

Idan Applocation din ya bude maka Dashboard kamar yadda kuka gani a hoton nan

Inda kukaga an zageye da Cycle shi zaku shiga zai kaiku LINK anan zaku samu shi REFERAL CODE din da zaku gayyaci mutane

Wallahi ko Mutum daya kacal ne yayi register da Code dinka tabbas zasu baka daman ka cire 10k

Amma ku tabbata kun saka Sunayenku na Asali

Misali Cikakken Sunanka da kake Amfani dashi a Takardu

Nagode

28/05/2023

Assalamualaikum

10/05/2023

Molato
Whitening and glowing soap
Yana gyara jiki yazama kalar yan hutu .

09/05/2023

Atficial virgin set ina zawarawa wanda zasuyi wani aure komatan aure wanda keson burge oga ko yanmatan da kaddara tafadawa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Jikan malam watsitsi πŸ˜‚

Category

Telephone

Website

Address

Sokoto
08130477207
Other Health/Beauty in Sokoto (show all)
ΓƒbbΓ‘kΓ’r Γ‚rΓΊtsΔ“r kjj ΓƒbbΓ‘kΓ’r Γ‚rΓΊtsΔ“r kjj
Kajiji
Sokoto, KAJIJI

For my fans

Muryar Arewa Muryar  Yanci' Muryar Arewa Muryar Yanci'
Sokoto

Wannan Shafin Ambude Shine Domin Cigaban Al,ummar Arewa

Shamsu abubakar Shamsu abubakar
Sokoto, 07039870841

Sir Sardauna sokoto Sir Sardauna sokoto
Gandi Rabah
Sokoto

Baitul Asararu Baitul Asararu
Sokoto, GORONYO

Mun Bude Wannan Shafinne Domin Taimakon Al'ummat Musulmi Da ASARARU , Abisa Al'qur'ani da Sunnar Annabi SAW, Muna Rokon Ubangiji Allah yabiyamana Da Dukkanin Bukatocinmu, Allah Ka...

Nature and beauty product Nature and beauty product
Abdullahi Fodio Road Sokoto
Sokoto

A sweden company that have been in existence for over 53years with more than 6 skin care expertise.

Mai Baqingyale sokoto Mai Baqingyale sokoto
Sabuwar Kasuwa
Sokoto, 07046496140

Islamic medicine

Honey_Drops Kayan Mata Honey_Drops Kayan Mata
Sokoto

Honey Drops Kayan Mata Health/Beauty Add value to your marriage Call/WhatsApp 0816788934 refund❌ Skt

Love of sahabatul rasullah is compulsive Love of sahabatul rasullah is compulsive
Sultan Palace
Sokoto

This page is for only giving support towards protecting dignity of sahabatul rasulillah only and oth

Cmrd Imrana mil10 Cmrd Imrana mil10
Milgoma
Sokoto, SCORPION

I understand that die is waiting for me so I become shame to do wrong

Omanchi pure Organic Omanchi pure Organic
Sokoto, 84910

our weight gain is among the best in the world, try it out and see