Wayarka Jarinka

SHAFIN Wayarka Jarinka Shafine Wanda zaidinga taimakawa wajen Zakulo hayyoyin Dabarun sana'oin zamani

Photos from Funtua Online TV's post 23/10/2023
11/09/2023
16/07/2023

Dayawan mu muna daura abubuwa masu nauyi a shafinkan mu domin isar da wasu sakonni, ko kuma downloading abubuwa masu matukar nauyi, wanda wasunsu s**ankai 1gb 2gb harma sama da haka. Shiyasa kamfanonin sadarwa s**a kawo wannan tsarin domin saukakewa kwastomomin su kashe kudi akan data akoda yaushe. MTN Nigeria da Airtel Nigeria s**azo da tsarin siyan data na tsawon wani lokaci amma cikin sauki.

Video na dauke da sauran bayani
Wayarka Jarinka
Lawal Abdullahi
Lawal Abdullahi

16/07/2023

I've just reached 3K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

10/07/2023

Wayoyin hannun mu nada matukar Mahimmanci agaremu baki daya, wanda kusan akwai ayyuka da dama dazaku iyayi da wayar hannunku domin dogaro dakai.

Wannan Dan takaitaccen video ne akan Wayarka Jarinka

Lawal Abdullahi
Lawal Abdullahi
Nura Haruna Maikarfe Funtua

Photos from Lawal Abdullahi's post 10/07/2023
05/07/2023

What Business Can I Start With 50k in Nigeria?

If youโ€™ve halted your entrepreneurship because of funds, donโ€™t give up yet. Try these 20 profitable and easy businesses you can start with 50K.

List of Profitable Business you can start with 50k

1. POS Business

2. Blogging

3. Food Business

4. Real Estate Agent Business

5. Cleaning Business

6. Liquid soap making

7. Barbecue Fish/ Shawarma Business

8. Baking & Snacks making

9. Juice/ zobo/ smoothie making

10. Egg distribution

11. Sell Used Cars

12. Catfish farming

13. Tutoring

14. Mini Importation

15. Dropshipping

16. Graphic design

17. Website design

18. Digital Marketing

19. Affiliate marketing

20. Freelance Writing

Babangida Ruma

02/07/2023

I have reached 2.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

08/03/2023

Sabon Codes na Kamfanin Layin MTN Nigeria

Idan Zaku loda Kati, daga *555 # yakoma*311 #.

Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556 # yakoma *310 #

Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300.

Idan Zakuyi Rance, daga *606 # yakoma *303 #.

Idan Zaku dakatar da wani Tsarin da kuke akanshi, daga *447 # yakoma *305 #.

Idan Zaku siya data, daga *131 # yakoma *312 #.

Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku, daga *777 # yakoma *321 #.

Idan Zakuyi hada layinku da NIN Number, daga*785 # yakoma *996 #.

Yanzu haka Tsofaffin Codes din da Sababbin Duka suna Aiki, amma daga bisani za, a iya dakatar da Tsofaffin.

Bishir

06/03/2023

BAJE KOLIN DUK ABINDA MUKA'IYA AKAFAFEN SADA ZUMUNTA ZAITAMAKA MANA WAJEN NUNAWA DUNIYA ABINDA MUKA IYA.

HAKIKA LOKACI YAYI DA YAKAMATA NI DAKU MUCIGABA DA GWADAWA, BA MUSAN INDA ARZIKIN MU YAKE BA.

Wayarka Jarinka
Lawal Abdullahi

24/02/2023

Akwai rayuwa bayan zabe...

Kada wani ya tunzuraka kaje ka sabauta rayuwar wani ko raunatashi ko fada mashi munanan maganganu a ranar zabe ko Kuma wata rana kafin ita. Hakika zaka kunyata ranar da Zaku dawo majalisar unguwa ku zauna a tare, ko a teburin mai shayi, ko wajen daurin aure, ko suna, ko wata mu'amala daka iya hadaku tare, a daidai lokacin da gwanayen da kuke karewa junanku suna can kowa ya K**a gabanshi.

Lallai ayi zabe cikin lumana, wanda yaci yayi murna da magoya bayanshi ya Kuma nemi sahhalewar ubangiji wajen aiwatar da mulki cikin adalchi, Wanda ya fadi kuwa ya sani cewa hakan shine alkhairi a gareshi, domin Allah baya hana bawa abu indai alkhairine a gareshi.

Allah Yasa mu dace.
Comr Rabiu Yusuf Tuge
Wayarka Jarinka
Lawal Abdullahi

15/02/2023

SANIN DUK SANA'OIN DAZAMU FARA YANADA MATUKAR MAHIMMANCI.

Wayarka Jarinka
Lawal Abdullahi

15/02/2023

I've just reached 2K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

03/12/2022

A ฦ™alla duk sati yakamata ka samu wani sabon abu na fasaha ko sana'a ka koya domin ฦ™ara samun hanyoyin shigowar yan kudin biyan buฦ™atar ka da iyalan ka idan akwai su .

Allah muke roฦ™o yaci gaba da taimaka mana a duk hanyar neman mu na a daฦ™ile mu a duk inda haram zata shigo ta ษ“ata mana arziki.

Wayarka Jarinka
Nura Haruna

10/11/2022

Yadda bayanin yake ga 'yan uwa wadanda basu samu damar sanin bayanin da CBN tayi ba.
__________________________________
Za'a fara amfani da sababbin kudaden *Naira 200, 500 da Naira 1,000* ranar Al-Hamis 15 ga watan December 2022 din nan in sha Allah.
Daga wannan ranar sababbin kudaden da tsofaffin duk za suyi ta aiki a matsayin Legal Tender, wato kudi na zahiri na gaskiya.
~ Amma daga ranar 31 ga watan January na shekara me zuwa, 2023 Kuma tsofaffin *200, 500 da 1,000* zasu daina aiki a hukumance.

~ Abin nufi idan kaje ka Kai kudin ranar 31 ga watan January Banki, zasu karba ranar karshe kenan, washegari ranar 1 ga watan February (Watan Biyu) na 2023 idan kaje da kudin Banki ba zasu karba ba.
~ Kuma kaima kada ka karbi tsofaffin kudaden a Shagon ka ko wajen kasuwancin ka daga ranar 1 ga watan February, domin ko kaje Banki ba zasu karba ba.

~ Domin ka saukakawa kanka a wajen Sana'ar ka toh ka daina karban tsofaffin kudi daga ranar *25* ko *27* ga watan January kawai.
~ Duk Wanda zai baka ya baka daga cikin sababbi, domin akwai su a lokacin, suna nan suna zagayawa tare da tsofaffin.
Kada kaje kayi ta Tara kudi da nufin zaka Kai Banki wani Dalili ya taso ya hana kaiwa, har a wuce *31 January* , idan kaje musu da kudin on *1 February* ba zasu ko saurare ka ba ma.

~ Hatta masu POS suyi hankali, su lura wajen karban kudade a yanzu da kuma lokacin da ake Daf da *31 January* , domin "Fake Notes" zasu iya shigowa cikin mutane, idan baka Saba ta'ammuli da kudi ba ba zaka taba iya gane su ba, sai kaje Banki kaga ana ta ware maka su, ana cewa ba kudi bane.
~ Takarda ce kawai ko plain sheet ne kawai yasha ado da Fenti kamar kudin gaske, alhali Kai Kuma an baka ka tura wa mutum ta Account, Transfer, kaga an barka da asara.

~ Allah ya tsare ya kiyaye, Amma gaskiya a lura da kudade sosai a 'yan wadannan watannin da s**a rage.
Allah yasa mu dace...

03/11/2022

Wayarka Jarinka

29/10/2022

Wannan wasu jerin Courses ne Wanda da Wayarka Jarinka tasamu damar kawo muku, kuma ku koya da wayar hannun ku insha Allah.

Learn.
Unlearn.
Relearn.

UI/UX (1): drive.google.com/drive/mobile/folders/1-1diYjUyC-hFiiQn9cTpmTGVbMB4IvT0?usp=sharing

UI/UX (2): drive.google.com/drive/folders/1-1diYjUyC-hFiiQn9cTpmTGVbMB4IvT0

PMP: drive.google.com/drive/folders/1_MQO335jA7D4mZ0aBOxfi-yPToKJ6Ost?usp=sharing

AWS: drive.google.com/drive/folders/1xu0wB2f7Xc6d1NuQ6yP9vxBFVXo1WoIj?usp=sharing

AZURE: drive.google.com/drive/folders/1hBkIuBjePJmzHgt4Fg7Vglv6_YYPNNPA?usp=sharing

CYBERSECURITY: drive.google.com/drive/folders/179D_slEOLXWOTeFdmRrMkdV8C4DSLdYT?usp=sharing

CEH: drive.google.com/drive/folders/18uplnigsTyLHFwEBiY2vcHDYQfFo4NVf?usp=sharing

CISSP: drive.google.com/drive/folders/1OTCyiNN7Km-ZFN_ciDAHGmEeKhyaXrnC?usp=sharing

CISM: drive.google.com/drive/folders/1-Vhz0RPtSnLXfpMcLyirSBPCE3BfcfIm?usp=sharing

CISA: drive.google.com/drive/folders/1vf5E7Yd09km31ZzcJ2_F0VH0hWRMEi8O?usp=sharing
[15/10, 8:51 pm] +234 903 353 6902: Complete c++

https://drive.google.com/drive/folders/1Solrbu_nqH72D8Pe-ZhSUB-5D9_Tt0He
Complete DSA Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1Ay5CmkoRJ5eEGcFskULc3CHNQn5iCVs3

Complete Artificial Intelligence and Machine Learning Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1D0w7UjTJlCEQNj6GXvqCgvlLPbsaCnG_

Complete Web Development

https://drive.google.com/drive/folders/1MrZVfTBmUeY18OFNMozBw7GhBdN1Fblb

Complete Java Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1IP7B7lhrRq6et72RGUVeLibe8yfvnq9i

Here is the best resource or java including DSA

https://drive.google.com/drive/folders/1IP7B7lhrRq6et72RGUVeLibe8yfvnq9i

Complete GIT and GITHUB Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1Gr3IhWndLDNb2pO9Iumol9XhLIaDUbq7

Complete DBMS Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1f5dmqV84E-BN1PiVWqUhNXzcVWkCbGPa

Complete Cloud Computing Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1_iB9UnsVlOWvdjKVmtC7b8b26L2ORdVR

Complete Blockchain Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1S-_iWA_7K-ntwrBTtMjMTH9pvckAUbiq

Complete Aptitude and Softskill Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1bQD2FKHbYpWV-kCyVM4HvSk0la9iKlF1

Complete c Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1eFrcmdSV0GIufCO3gHArp8cXwpUCTtQo

Complete DevOps Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1S-UqM_PSlk8A234xrxco8oqY0aoJdDQS

Complete Linux Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1Ju3-yW7Fx_fEDZAQrTCc_8QOVApHP2OF

Complete Flutter Resources

https://drive.google.com/drive/folders/1wMQqiS7TwMKyn1u7qw6lyOGAmDKm37vR

Complete python resources

https://drive.google.com/drive/folders/1f_xPnU12D5Bs0D3yKrmZw2vVKt6qNeFs

Matasa nada kaso maitsoka wajen taimakon duk wata al'umma. #matasa #Sana'a #aiki 27/10/2022

https://youtu.be/jR_kftm8eRk

Matasa nada kaso maitsoka wajen taimakon duk wata al'umma. #matasa #Sana'a #aiki Matasa nada kaso maitsoka wajen taimakon duk wata al'umma. Shiyasa akoda yaushe muke kokarin bawa kawunan mu shawar'wari domin cigaban mu baki daya.Sana'oin ...

MASU SIYAN KAYA ONLINE KUYI HATTARA 27/10/2022

https://youtu.be/AhbQVJKmW8A

MASU SIYAN KAYA ONLINE KUYI HATTARA Wanan Video dauke yake da Shawarwari masu anfani ga wa'inda suke siyan kaya a kafafen yanar gizo, wanda indai aka bisu insha Allah za'adace. Acigaba da bibiy...

27/10/2022

Kasuwanci/Sana'ar mu nada matukar Mahimmanci musamman ma a irin wandanan lokutan na kakar siyasa, wanda duk mumsani kimar mu da mutunchin mu shine Sana'ar mu da kuma kasuwancin mu.

Dan Haka muguji hada kasuncin mu da Siyasa. muna siyasa, kuma siyasa wajibi ce agaremu baki daya, amma kuma lokaci gareta, kuma da anyi anwuce shikenan, an barku da sauran 'yanuwa.

Allah yasa mudace.
Acigaba da Liking din page din mu na Lawal Abdullahi dakuma YouTube dinmu na Wayaka Jarinka kuma ayi sharing, mungode sosai.

https://youtube.com/channel/UCXI-jX6z8fODk9XrvHrRbZQ

Wayarka Jarinka

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abeokuta?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka dafatan muna cikin koshin lafiya. Awannan video za nayi bayanin yadda zaka samu 45...
Da Naira 200 kacal zaka iya siyan 1.5GB MTN Nigeria data.Kukalli video domin cikakken bayanin yazaku samu 1.5GB akan nai...
Dayawan mu muna daura abubuwa masu nauyi a shafinkan mu domin isar da wasu sakonni, ko kuma downloading abubuwa masu mat...
Dayawan muna daura abubuwa masu nauyi a shafinkan mu domin isar da wasu sakonni, kuma downloading abubuwa masu matukar n...
Wayoyin hannun mu nada matukar Mahimmanci agaremu baki daya, wanda kusan akwai ayyuka da dama dazaku iyayi da wayar hann...
Wayoyin hannun mu nada matukar Mahimmanci agaremu baki daya, wanda kusan akwai ayyuka da dama dazaku iyayi da wayar hann...
BAJE KOLIN DUK ABINDA MUKA'IYA AKAFAFEN SADA ZUMUNTA ZAITAMAKA MANA WAJEN NUNAWA DUNIYA ABINDA MUKA IYA.HAKIKA LOKACI YA...
BAJE KOLIN DUK ABINDA MUKA'IYA AKAFAFEN SADA ZUMUNTA ZAITAMAKA MANA WAJEN NUNAWA DUNIYA ABINDA MUKA IYA.HAKIKA LOKACI YA...
SANIN DUK SANA'OIN DAZAMU FARA YANADA MATUKAR MAHIMMANCI. Wayarka Jarinka Lawal Abdullahi
https://youtu.be/ECw1MfrEmx0

Category

Telephone

Address

11, ABIOLA Way
Abeokuta
234

Other Bloggers in Abeokuta (show all)
Ekinne Olalekan's Diary Ekinne Olalekan's Diary
Abeokuta

New Media Strategist

hesfa_dr hesfa_dr
Elite Club
Abeokuta

Holyprince TV Holyprince TV
Ifedayo
Abeokuta, 1234

Holyprince is a BLOGGER,AN ACTOR & also a COMEDIAN โ˜‘๏ธ. We advertise business and also promote Brand.

Oluwatimileyin Aayo Alatileyin Oluwatimileyin Aayo Alatileyin
Aayo Alatileyin's Official Page. Dishing Out Soul Lifting Songs Humbly And Purely, All To The Glory Of The Father
Abeokuta

I am The Supporter's favourite ๐Ÿ˜. Honourable! Love-lovingโค๏ธ. I share gists,the ones that edify.

Muller Jnr Xchange Muller Jnr Xchange
Abeokuta

Buying all kind Gift card๐Ÿ”ฅ Reliable and trusted service๐Ÿ’ด We credit Asap๐Ÿ’ฏ All @ good r@te๐Ÿ’ฆ๐Ÿ˜Ž

Al-bayan Islamic Foundation Al-bayan Islamic Foundation
Abeokuta

Islam is religion of peace

The HINGE magazine The HINGE magazine
Abeokuta

The HINGE is an online news platform that serves as a bridge, connecting all together.

Aminatu papapa oni Empowerment isonu Aminatu papapa oni Empowerment isonu
Abeokuta, 110101

I love tms

Bending Bending
Abeokuta

Personal brand

Tao Of Iperu Tao Of Iperu
Abeokuta

Facebook Blogger || Social Media Manager || Influencer || PR || Business man

Iykebest comedy Iykebest comedy
Ilagbe
Abeokuta

Entertainment

Blu-Ray Tv Blu-Ray Tv
Harmony Street
Abeokuta

Home for the Eroticism and laughter