Jibwis Burum-Burum

Don Fadakarwa da ta Shafi Muslunci

20/04/2023

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
MASALLACIN AHLUSSAH NA BURUM BURUM TUDUN WADA LGA. ZA'A TAYAR DA SALLAR IDI MISALIN (9:00 AM)

Wannan Lokacin a Makarantar GSS Burum Burum za'a Gabatar da Sallar

A gobe Juma'a 1 ga Watan Shawwal 1444 dai dai da 21 ga watan Afrilu 2023

19/04/2023

BAYANI AKAN ZAKKAR FIDDA KAI/ZAKKATUL FITR...}

[Dr. Shaykh Jabeer Sani Maihulah]

22/03/2023
22/03/2023

Update on crescent sighting of Ramadan 1444H.

Assalamu alaikum,

The National Moon Sighting Committee is pleased to report that so far there have been numerous reports of positive sighting of the crescent of Ramadan 1444H grom different parts of the country. Alhamdu Lillah. Taqabbalallahu Minna Wa Minkum. May Allah make it a blessed month to all of us and also enable us to reep the benefits associated with the month. Amin.

His Eminence The Sultan will make formal announcement shortly.

Jazakumullahu Khairan.

27/08/2022

JIBWIS TA YABAWA HUKUMAR SOJOJI KAN ZARTAR DA HUKUNCI GA MAKASAN GWANI AISAMI.
...SAURA MUGA HUKUNCIN ADALCIN DA KOTU ZATA ZARTAR MUSU-JIBWIS

✍️Ibrahim Baba Suleiman

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis sunnah ta tarayyar Najeriya ta yabawa hukumar sojojin Najeriya wajen zartas da hukunci na kora ga 'yan ta'addan Sojojin da s**a yiwa marigayi Sheikh Gwani Aisami kisan gilla a kwanakin baya a garin Gashua ta jihar yobe.

Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, shi yayi wannan furuci a wata takarda da ya fitar ga manema labaru a ofishinsa dake birnin tarayya Abuja.
Shehin Malamin yace "zamuci gaba da bibiyar shari'ar da zata gudana a kotu domin ganin an tabbatar da anyi musu shari'ar da ta dace da su a hukumance" Inji shi.
Kuma mun yaba da hukuncin da hukumar soji tayi wajen gaggauta mai dasu kurata, wato ta kwace muk**ansu na soji, ta kuma kore su daga aiki cikin kankanin lokaci.

Wannan kungiya mai albarka a kullum takan yi kira ga mabiyanta ta a zauna lafiya, a guji tashin hankali, kuma baza mu zuba ido ana kashe malaman mu da dai-dai da dai-dai ba. Har yanzu ciwon da aka mana na kisan Marigayi Sheikh Ja'afar da marigayi Sheikh Auwal Albani ba, bamu warke ba ga kuma na Sheikh Gwani Aisami ya zamar mana sabo fil.

Dan haka muna kira ga hukuma data dinga daukan mataki ga makasan in an k**a su, wannan shi zai kawo karshen wannan ta'addanci ga malaman mu a fadin kasa insha Allah.

JIBWIS NIGERIA

02/05/2022

Sallar Idil Fitr Kai Tsaye

01/05/2022

LOKUTAN SALLAR IDI A MASALLATAN JIBWIS TUDUNWADA L.G

1 Masallacin JIBWIS Cikin Garin TUDUNWADA na Titin Faska Karfe 8:30 za'a tayar da Sallah. Wanda
Imam Abubakar Muhammad Tudunwada Jagoranta.

2 Karfe 9:00 Masallacin na Malam Mujittapha Tudunwada Filin kotu za'a tayar da Sallah

3 Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin JAMMJE.

4 Karfe 9:00 Masallacin Jibwis na Garin NATA'ALA

5 Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin FASKAR WAMBAI

6 Karfe 8:15 Masallacin Jibwis na Garin YARYASA.

7 Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin Unguwar Mai Gari (FASKAR MA'AJI)

8 Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin RUGU-RUGU

9 Karfe 9:00 Masallacin Jibwis na Garin RUWAN TABO

10. Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin DALAWA. (Masjid Sahaba)

11. Karfe 8:30 Masallacin Jibwis na Garin BURUM BURUM.

ALLAH ya Mai Maita Mana Amin.
ALLAH ya karbi ibadun mu da Addu'o'in mu Amin.

Secretary
Tudunwada Jibwis Media

13/02/2022

Saka Fandishon Masallacin Khamsusslati, Ihya'Ussunnah Shara Burum Burum

25/11/2021

Salati da Taslimi su Tabbata ga Annabin Rahama, Farin Jakada, Annabi MUHAMMAD صلى الله عليه وسلم

23/11/2021

Kula da maraya Abu Mai Muhimmanci

23/11/2021

*Imam Shafi'i Yana Cewa:*

"Mun nemi hanyar da zata sa mubar aikata *ZUNUBAI*.... Sai muka same ta cikin *SALLAR WALAHA* (salatul-dhuha tana taimakawa bawa wajen barin aikin sabo).

Mun nemi hanyar da zamu sami *HASKEN KABARI....* Sai muka ganota cikin karatun *ALQUR'ANI...*

Mun nemi hanyar *TSALLAKE SIRADHI* (cikin sauki) sai muka gano ta cikin yawan *AZUMI da SADAKA...*

Mun nemi hanyar da zamu dace da shiga *INUWAR ALLAAH....* Sai muka Sameta cikin yin *ABOTA da mutanen kirki.*

Yan' uwa, muyi kokarin aiki da wannan tunatarwar, za muci riba duniya da lahira in shaa ALLAH !
ALLAH yasa mu dace ameen

08/06/2021

Muhadara Ta musamman tare da Sheikh Abubbakar Saminaka Yawuri Birnin Kebbi

13/05/2021

Sallar Idi

13/05/2021

Sallar Idi karama 1442

12/05/2021

SANARWA ! SANARWA!! SANARWA!!!

Masallachin Ahlussunnah na garin Burum Burum insha'Allahu

02/05/2021

"KU NEMI LAILATUL QADR A DARARAN MARA NA GOMAN KARSHE NA RAMADAN"

Allah ka datar damu da samun Wannan Dare Mai Albarka

06/03/2021

BAKANDAMIYAR LACCA DAGA KANO LIVE(kaitsaye) A SUNNA TV !
TARE DA
BAYANIN MATSAYAR MALAMAN KANO KAN DAKATAR DA MUQABALA
Rana Yau Asabar6/3/2021 22/ Rajab/1442
LOKACI: 7:00pm na dare in sha'allah
ku ci gaba da kallon Sunnah Tv a wadannan wurare
FREE TO AIRB
AMOS 5 17 degree east
NIGCOMSAT 42 Degree east
PAY TVS
DSTV CH 351
STARTIME SETL CH 541
STARTIME DTT CH 462
GO TV CH 84
TSTV CH 826
Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki,

sa Hannu
Dr Ibrahim Disina

07/02/2021

Press Statement

AbduJabbar Nasiru Kabara : Gov Ganduje Accepts Dialogue Between AbdulJabbar And Other Scholars

- All Sects to be invited, prominent scholars from outside Kano to witness

After special meeting between the Kano state governor Dr Abdullahi Umar Ganduje and Islamic Clerics from all Muslim Sects, on the need to allow for a dialogue between AbdulJabbar Sheikh Nasiru Kabara, and other scholars, the governor accepts dialogue to hold in fews days to come.

Many prominent scholars from all sects were in attendance, with the Commissioner for Religious Affairs, Dr Muhammad Tahar Adam, Chief of Staff to the Governor, Ali Haruna Makoda and former gubernatorial candidate in Kano, Malam Saluhu Sagir Takai, among others.

After the meeting, resolutions were made and agreed upon by the governor. He accepts the dialogue between the parties, as a response to AbdulJabbar call for justice.

It was agreed that, all Sects of the Muslims would be represented at the dialogue meeting. While some prominent scholars would also be invited from outside Kano to witness the dialogue.

Government will provide a venue for the dialogue and the necessary security for the overall safety of the exercise, before, during and after.

Those to be involved from all Muslim Sects are given two weeks maximum, to go and prepare their points of argument/dialogue for engaging AbdulJabbar in the much waited dialogue.

Governor Ganduje also accepted that the dialogue would be linked LIVE in all radio stations, both local and foreign. He urged people to remain calm and peaceful before, during and after the dialogue.

Abba Anwar
Chief Press Secretary to the Governor of Kano State
Sunday, 7th February, 2021
[email protected]
[email protected]

04/02/2021

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da Abduljabbar Sheikh Nasiru kabara daga Tabargazar da yakeyi da Sunan wa'azi.

Ta Rufe Masallacin da Majalisansa, Ta kuma haramta Yada kartuttukan sa a kafofin Yada labarai har sai bayan Bincike.

Jinjina ga Malaman Jihar Kano da s**ayi tayi masa martani na Ilimi da Kuma Gayyatar sa Muqabala don Nuna masa karshen Karyar sa Amma yaki amsawa .Wanda daga nan ne s**ayi kira ga gwamnati da ta dau mataki

Jinjina ga Gwamnati datayi Wannan Humunci.

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

BAYANI AKAN ZAKKAR FIDDA KAI/ZAKKATUL FITR...}[Dr. Shaykh Jabeer Sani Maihulah]
Sallar Idil Fitr Kai Tsaye
Saka Fandishon Masallacin Khamsusslati, Ihya'Ussunnah Shara Burum Burum
Muhadara Ta musamman tare da Sheikh  Abubbakar Saminaka Yawuri Birnin Kebbi
Sallar Idi karama 1442
Sallar Idi karama 1442

Telephone

Website

Address


Kano
Other Religious Organizations in Kano (show all)
RCCG KOG YOUTH Fellowship RCCG KOG YOUTH Fellowship
77, Onitsha Road By Ibo Road Sabo Gari
Kano

Jesus the reigning King

Most Holy Trinity Adoration Ministry, Umunze Most Holy Trinity Adoration Ministry, Umunze
32A MINDANAO Avenue
Kano, 2770

God bless you as follow Eucharistic Adoration @ Most Holy Trinity Adoration Ministry Umunze every Tuesday afternoon and Friday night.

Church Of God Mission Int'l. Challawa Provincial HQ,Kano. Church Of God Mission Int'l. Challawa Provincial HQ,Kano.
52 Mobile Police, Challawa
Kano, 700010

Remnant Christian Network - Kano Remnant Christian Network - Kano
First Baptist Church Multipurpose Hall, France Road, Sabon Gari
Kano

We are a Ministry striving for the rebirth of Apostolic Christianity, together, heralding the revival of Christ Jesus.

Salvation Dunamis HolyGhost Church International. Salvation Dunamis HolyGhost Church International.
No 39 Emir Road
Kano

Home Of Signs And Wonders

Masjid Al-imamin Nawawy Masjid Al-imamin Nawawy
Jido Layout, Behind Danladi Na Sidi Housing Estate
Kano

Jido layout, opposite Danladi Nasidi Housing estate

The Apostolic Church SanyaOlu The Apostolic Church SanyaOlu
34 Sanyaolu Street, Sabongari
Kano, 700231

Welcome to The Apostolic Church Sanyaolu Assembly. God bless you as you fellowship with us

Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada
Kano

Ku Ziyarci Shafukan 'Dan Autan Media' Domin Sauke Karatun Malam Kai Tsaye, Facebook, YouTube, TikTok. Allah Ta'ala Yasa Mu Wanye Lafiya Duniya Da Lahira.

Youth for Christ, CEFN Church Youth for Christ, CEFN Church
55 Abeokuta Road, Sabongari
Kano

Youth for Christ CEFN is the Youth arm of CEFN zonal headquarter church, Kano Nigeria.

Shallom city prayer network. Shallom city prayer network.
After Methodist Church A*o Road KABAYI Mararaba
Kano

mainly for prayers on healings and deliverance.

Anwarul faidha muhammadiyya Anwarul faidha muhammadiyya
Kano
Kano

Wannan page an budashine saboda bunkasa ayyukan darikar tijjaniya da faidha ibrahimiyya