Auwal D mama

mawaki

15/12/2023

Yawwa naji kwamishinan yan'sanda Nigeria yace Muna da damar daukar hoton ma'aikaci Yana kan ayki📸😃🤭

09/12/2023

Kun Gane kuwa 😀

09/12/2023

Wakar biki

23/11/2023

Soyayya ❣️ da dadi by Auwal D Mama

23/11/2023

RIKE SIRRINA By Auwal D Mama

21/11/2023

Sabuwar wakar NOrmal By Auwal D Mama

21/11/2023

Allah yajiqanka da rahama

04/11/2023

A shekh Malam Alqali Abubakar salihu Zaria Allah ya Albarkaci rayuwa

18/10/2023

Mafi yawaicin Matasa buqatarsu Bata wuce ukku 3 bah zuwa hudu 4:
1 kudi
2 gida
3 Mota
4 Aure
Ko karya nayine🙂

18/10/2023

🙂Menene babban burinka idan kayi Aure
Pls Amma kafadi gsky

18/10/2023

Ba lallai bane dole mace tasoka ba❣️🔥
Kayi hakuri kace "Allah🤲 yasa Hakan shiyafi Alkhairi"

18/10/2023

Mata ba abin wulaqantawabane
Hasalima abin tausaine su

05/10/2023

Wata. Sabuwa

04/10/2023

Matar Da Take Cinye Rabin Buhun Masara Ita Kaɗai A Mako Ɗaya Auran Ta Ya Mutu.

Me Zaku Ce?

Photos from Auwal D mama's post 04/10/2023

Pls Banda zuqi ta mallau🥴🥴 Yausha rabonka da cin tufa🍎

04/10/2023

Shi wannan ko ya manta hanyar ne🥴🥴🥴

28/09/2023

Jahili baya Waka inji hausawa

20/09/2023

😭😭🤓🤓

20/09/2023

Good hope 💰🤓

16/09/2023

الحمدلله

11/09/2023

Ina so nasamu admission A zuciyarku
Ku masu karatu D Mama

10/09/2023

Auwa d mama Performance

06/09/2023

😭😭😭😭Nayi rashin malami Allah yajiqanka da rahama yah malam Allah yahada da annabi Muhammad s a w ❣️

05/09/2023

Kashiga nan Domin samun sabbin wakoki https://youtube.com/?si=RvqtlDVTSoLD5MSX

02/09/2023

Auwal D Mama Ne 🎸💯📸

Photos from Auwal D mama's post 30/08/2023

AUWAL D MAMA❣️📸💯

22/08/2023
22/08/2023

🥳🛢️📸

22/08/2023

🤩😍Kuna son Data kyauta🥳

22/08/2023

🙂 al'umma ya tinibun de😆

19/08/2023

Dada sell ADM Data communication
(7038708760 Auwal Abdullahi Opey)

19/08/2023

🙁Jan hankali ga masoya

15/08/2023

Wane fata kakema

15/08/2023

Question ⁉️👇😳

10/08/2023

📞.............free🎸

09/08/2023

KT gida Tushiya mafarin dawa😀💪

09/08/2023

Auwal D Mama
Mai
Waka

09/08/2023

AN SAKE KASHE MALAMIN SUNNAH A NAJERIYA!

Tun cikin dare labarin ta'a**dancin da aka yiwa ɗaya daga cikin matasan Malaman Sunnah a jihar Gombe Malam Ibrahim H Musa Albani Rahimahullah yake ta bayyana! Majiyoyi masu tushe sun tabbatar da an haura gidansa an dad**daɓa masa wu_ƙa a cikinsa da wuyansa! Sannan an sass**are shi a sassan jikinsa ba da wani dalili ba😭

Muna roƙon Allah da sunayenSa mafiya kyawu da siffofinSa maɗaukaka Ya gafartawa Malam Ibrahim kura-kuransa, Ya sa ya yi mutuwar shahada. Allah Ya ba shi aljanna maɗaukakiya. Su kuma masu amfani da maka**mai akan maluman Sunnah, muna shelanta muku kun makara! Gaskiya ba a iya kautar da ita da ƙarfin bin**diga ko tsinin takobi ba! Duk wanda ku ka kas**he kun ɗaukaka matsayinsa ne a duniya da lahira!

(C) Adam Sharada

Photos from Auwal D mama's post 09/08/2023

To yanxu wai rarara Mai zai cema al'umma kullum sai ya yaudari mutane komeyasa 😀😀📸

Photos from Auwal D mama's post 09/08/2023

Zulum a katsina kenan gadai ynda takasance dikko radda dashi aka fita patrol A garin katsina yashiga sabuwar unguwa kamen yan iska masu shaye da barayin waya da qauraye

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Wakar biki
Soyayya ❣️ da dadi by Auwal D Mama
RIKE SIRRINA By Auwal D Mama
Sabuwar wakar NOrmal By Auwal D Mama
Wata. Sabuwa
Auwa d mama Performance
Auwal D Mama Ne 🎸💯📸
Sabuwar wakata Zata fashe guys #auwaldmama mai Waka (normal) challenge on #Tiktok
Performance by#auwaldmama sallah show in kano
Ohni🤔
Is out now normal by Auwal D mama
Korafi zuwa ga gwabna malam umar dikko radda daga al'ummar #babba ruga " sunaso gwabna yasa baki a bisa saida kasuwar ba...

Category

Telephone

Address


Kano
Kano
HTTPS
Other Musicians in Kano (show all)
Zaks k Zaks k
Kano
Kano

Musical Artist @Matasan Hausa Empire

Isee Boii Isee Boii
Abdu D Street
Kano, 700232

Hausa Musician🎤 lyrical📝 Instagram, Tiktok, Audiomack, YouTube 🌍 👇👇👇 @isee_boi🎤

Zone Zaddy Zone Zaddy
Kano
Kano, 700401

#NoExit

elnazir_mai_nazari elnazir_mai_nazari
Kano

El~Nazir Hausa Musician

Imamu fasaha Imamu fasaha
Kano

Ni Mawaki Ne

Real_Kawu_Dan sarki Real_Kawu_Dan sarki
Minicipal
Kano

NI KAWU DAN SARKI BANIDA KOWA SAI JALLA WAHIDI

Salis sasco Salis sasco
Kano

Always is my name SASCO@

It's abdul It's abdul
Kano

Simple man

Dauda Kahutu Rarara Fans Dauda Kahutu Rarara Fans
No 97 Ibrahim Tayo Road
Kano

Ibrabno Ibrabno
Kano

I am a singer | song writer | rapper | Nigeria �

Hafeez m rashide Hafeez m rashide
Layin Mai Anguwa Dan Dinshe
Kano, 09066875965

garin kano kofar waika waje

Abbas m tukur jr Abbas m tukur jr
NABORDO
Kano, JR

@Abbasmtukurjr بِسْـــــــــــــــــــــــــمِ اللّٰـهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ السَّلاَمُ عَلَيْكُم