Kogari Support Organisations

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kogari Support Organisations, Community Organization, Kogari, Katsina.

05/08/2018

Hop u are all 5n bro&

15/07/2018

Atashi akoma gona domin ( indai ko karas to ko tsugun):

09/07/2018

Fatan alkhairi ga 'yan uwa musulmai:muna neman addu'oin ku akan abinda ke faruwa ajaharmu ta Zamfara

11/02/2018

Timeline Photos

29/01/2018

Assalam alaiku
Ina ma daukacin al'ummar wannan group dama mutanen garimmu mai albarka wato KOGARI fatan alkhairi a dukkanin al'amurran rayuwa.Allah ya taimakemu ya datar damu da mafi alkhairi amen

26/12/2017

assalamu alaiku fatan alkhairi ga al'ummar kogari

14/04/2017

Happy Jumu'at mubarak 2 you all muslim umma especially members of this group

13/04/2017

Assalamu alaikum warahmatull
Bayan haka 'yan uwana ina neman taimakon addu'ar ku akan wani al'amari danake ciki akan Allah yataimakeni kuma yadatar dani da mafi alkhairi ya kuma albarkacemu baki daya

05/04/2017

Assalamu alaikum wa rahmatullah

21/08/2016

Inna lillahi wa inna ilaihirra ji'un
Allah yayima [Alh. idris kogari ] rasuwa ayammacin jiya Asabar 20/8/2016.baya rashin lafiya da yayi na wani lokaci, Allah yasanya kaffarace na zunubbansa .Muna fatan Allahu ya sanya ya huta,ya kuma kyau tata mashi masaukinsa kuma muna fatan Allah ya sanya ya amsa dukkanin tambayoyinsa na kabari,sannan muna fatan Allah ya haskaka mashi kabarin sannan ya albarkaci zuri'ar sa.

27/02/2016

Tayaya wai zamu atimaki kammu da kammu
ina nufin mu matasan wannan gari dakuma shuwa gabannimmu da yayyemmu da nasu kudimmu da talakawammu da natammu da mazammu .
wannan yana daya daga cikin abinda yakamata mu tunanin faruwarshi domin amfanuwar mu dana 'ya 'yammu harma da jikoki

20/02/2016

Ta yaya zan taimaki kaina kuma in taimaki al'umma musulmai!
wannan yakamata kowane mutum yayima kanshi akowane lokaci
kuma yan cikin abunda zaku samu cikakken bayani akanshi bada dadewaba

24/12/2015

Kogari Support Organisations

11/10/2015

Assalam alaikum dafatan duk ku yini lafiya 'yan uwana

25/09/2015

Assalamu alaikum wa rahmatullah ta'ala wa barakatuh
inayi ma 'yan uwa da abokanan arziqi baka da sallah ina fatan kowa yana cikin farin ciki
sannan ina fatan Allah ya qaddara mana ganin wadansu masu zuwa muna masu imani.
Ameen

11/09/2015

8-) JUMU'AT MUBARAK 8-)
Assalamu alaikum
dafatan mun wayi garin jumuat lafiya kuma muna fatan Allah ya datar damu da alkhairan dake cikin wannan rana ameen
8-) 8-)

03/09/2015

Assalamu alaikum
ianfatan Allah ya albarkacemu ,sannan muna fatan Allah ya qaddara mudace da rubutun mala'iku na daren yau
sannan inama duk 'yan wannan room fatan alkhairi dama duk 'yan kogari baki daya Allah ya doramu akan nasara da sa'a arayuwarmu ameem

22/08/2015

Fatan alkhairi ga 'yan wannan group dama wannan gari namu fatan Allah ya albarkacemu baki daya

07/07/2015

Slm dafatan mun wayi gari cikin qoshin lafiya

03/06/2015

Assalamu alaikum
inafatan alkhairi gareku 'yan uwana

02/06/2015

Inafarawa dasunan Allah
muna roqon Allah dasunyenka kyawawa da manzannika wadanda ka aiko da mala'ikunka tsarkaka Allah kasanya albarka acikin duk dan wannan gari namu dama sauran musulmai baki daya

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kogari
Katsina
Other Community Organizations in Katsina (show all)
Katsina helpers channels development association katsina state Katsina helpers channels development association katsina state
Katsina

Katsina helpers channels was create in the year 2015 the (NGO) create by hajiya jimila shibdawa.our projects

Tagwai cornerstone foundetion Tagwai cornerstone foundetion
Kambarawa Katsina
Katsina, 123456

Wannan page din wata kaface wadda ta alaqantu akan tagwaye kadai kuma take muhimmin aiki akansu ta bangarori da dama irinsu bangaren iliminsu tarbiyarsu sana,arsu da kuma sauransu

Tagwai cornerstone foundation Tagwai cornerstone foundation
Kambarawa Daura Road
Katsina

Fc royal kambarawa

Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters
Katsina
Katsina

National Hisbah Headquarters Page.

Ali Iliya Social Media Organization Ali Iliya Social Media Organization
Batsari Old Ruma Toad
Katsina, BATSARI

Our Hope

Kabalawa youths development Kabalawa youths development
Sabuwa
Katsina

Kabalawa Garin 'yan darika

All youths Association katsina- Ayak All youths Association katsina- Ayak
Kofar Kwaya Behind Albustan Hotel Katsina
Katsina, 401208

To increase people wise

VOICE of Yoruba Youths VOICE of Yoruba Youths
Mangal Plaza, Kofar Kaura Katsina
Katsina

An association who is passionate about Youth development

Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA Sada Soli Jibia Forum Association - SSJFA
Jibia Local Government
Katsina, SENSERE WARD

Political analyst

Arewa Reliable Media Arewa Reliable Media
No 02 Sarkin Fulani Idi Street
Katsina, 820001

Discussion and advice's on how,where,what strategies will follow for the development of north and Nigeria at large.

Aleousskt funitures Aleousskt funitures
Kofar Sauri Lanbun Danlawal Kt
Katsina

Real boty Real boty
Goriba Road
Katsina