Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Munbude wannan page Saboda yada karatuttukan Imam Abdurrahim sabi'u da amsa tambayoyi Muna godiya...

26/01/2024

Kai tsaye hudubar juma'a

Maitaken Arzikin duniya shine cikawa da Kalmar shahada,
Daga Masallachin ambasada anan cikin garin katsina tareda Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Allah yabamu iKon amfanida Abinda mukaji Ameen,

17/7/1445
26/1/2024
El mazad

19/01/2024
14/01/2024

Kadan daga cikin Maganganu masu amfani da akai Alokacin Kai ziyarar shugaban kungiyar izala Shaik Abdullahi balalau Amajalisin Dr Yufus sambo rigacikum kenan ,

Allah yakara hada kawunan musulman nageria Tun daga Yan darikun tijjaniyya da kadiriyya izala takowacce bangare dama sauran musulman Dunia Amin.

29/12/2023

Alhmdllh

27/12/2023

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!


Assalamualaikum yan uwa musulmi Ina farin cikin sanar daku daurin aure Na Dan uwan Imam Abdurrahim Sabi'u Rafindadi katsina
Addu'arku nada muhimmanchi wslm.

21/12/2023

Assalamualaikum
Yan uwa Ina amfani da wannan damar Dan sanar da'yan uwa musulmai cewa Babu karatun Da Muke gabatarwa Agobe juma'a Na littafin Ainanahanu min aklakil salaf,

Dama hudubar juma'a
Saboda dalilin tafiya da Imam yayi Muna rokon Allah yaimaido manashi lafiya Amin.

Amman insha Allahu sati nagaba Akwai karatun Da iKon Allah

17/12/2023

Mutane ukku Wanda zasufi kowa nadama Aranan gobe kiyama wa'iyazubillah

Abba Kabir Yusuf Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

15/12/2023

Allah yabada Lada

04/12/2023

Dan uwa kayi kokarin bin Allah kaga yadda rayuwarka zata chanza kadage kayi kokari_____

Rashin sanin yaushe zaka mutu shine sanin lokacinda zaka mutum
Dalili kuwa shine Tunda bakasan yaushe zaka mutuba Tau kadauka yanzun kafin kagama karanta rubutun Nan zaka mutu idan ka wayi gari lafiya kadauka bazaka Kai hantsiba inkakai kadauka bazaka Kai yammaba inkakai kadauka bazaka Kai darebah .....

Hakan zaisa kakara jintsoron mutuwa shikau tsoran mutuwa Yana Kara tsoran Allah acikin zucia kasani kisani Yan uwana zaka mutu zaki mutu zamu mutu zaku mutu Allah yasa mudace amin

03/12/2023

Assalam alaikum
Ga link din account dinda zamu haska live na karatun anjima

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://www.facebook.com/profile.php?id=61553835075968&mibextid=3amO3DAFELuS4Abp

Kuyi fallowing kuyi share πŸ™

Karatun Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Dan karin bayani 09064646641

Photos from Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi 's post 02/12/2023

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da warhaka ina mana fatan Alkhairi____

Sautul Salaf Tv
Nafarin cikin gayyatar yan uwa zuwa karatun da Imam Abdurrahim zai gabatar Agobe in Allah yakaimu Lahadi 3/12/2023
19/5/1445

A sabon masallachin Sokoto Rima
Bayan magriba zuwa ishsha......

Allah yabada ikon halarta amin.

22/11/2023

Saurara kaji Kasida daga bakin Ashshaik Mansur sokoto

Allah yasa mu ankara amin.

Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi Abdallah Murtala Da'a Dino Melaye Naseer Umar Abu Mus'ab

18/11/2023

Assalamu'alaikum warahamatullahi
Dan samun karatun Imam abdurrahim sabi'u Rafindadi Katsina

Galink na whatsapp group πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/GmgYZVnnebM81fpjE67jPH

A Dan samun sabbin karatuttukan malam kuwa a youtube channes
Ga link πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://youtu.be/ziS_ll75BnM?si=7zcoKO1No6NAEOSI

Idan anshiga muna rokon adanna subscribe Dan samun karatun malam da andaura wslm.

Allah yabamu dacewa amin.

18/11/2023

Allah maka Rahama mlm.

16/11/2023

GODIYA TA MUSAMMAN GA BABANMU, SHUGABANMU, DAYA DAGA CIKIN IYAYAN WANNAN KUNGIYA MAI ALBARKA TA AL-MU'ASHARAH SHEIKH (DR)YAKUBU MUSA HASAN KATSINA SAUTUS SUNNAH, NATIONAL CHAIRMAN BOARD OF TRUSTEE JIBWIS, SHUGABAN JIBWIS KATSINA, NATIONAL CHAIRMAN DA'AWA COMMITTEE, JIBWIS NIGERIA, DAYA DAGA CIKIN MUTANE 500 A DUNIYA DA MAGANARSU TA FI TASIRI A CIKIN AL'UMMA.

ALLAH TA'ALA YA KARA TSARE MANA SHEHINMU KUMA YA KARA MASA LAFIYA. ALLAH TA'ALA NE SHEDA INA SO KUMA INA KAUNAR MALAM SABODA ALLAH !!!

Writer Mlm Nura yar'adua Assalafy

09/11/2023

Sheikh Abdulwahab Abdallah YAYI KIRA ZUWA GA SHUGABAN KASA DA YAN MAJALISU

KIRA DA BABBAN MURYA ZUWA GA SHUGABAN KASA DA YAN MAJALISU KAN SU FITO SU BAYYANA MATSAYAR SU GAME DA YAKIN FALASƊINU SU NUNA KUMA YAYI ADDUA GA YAN MAJALISUN S**A KAWO WANNAN MOTION Din
Dino Melaye

04/11/2023

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da safiya

Mumama kowa fatan alkhairin Allah,

Dan samun karatuttukan Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi Katsina

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Ga link din telegram

https://t.me/+7fQ19pT2u4Y5NGU0

Dan samun vedio na malam ga link din YouTube channel πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://youtube.com/?si=mvQwB5F5leJKZdOD

https://youtube.com/?si=mvQwB5F5leJKZdOD

Kuyi share Allah yahadamu cikin ladar yan uwa musulmi mu'amfana baki daya Allah yasa mugudu tare mukuma tsira tare amin.

03/11/2023

Interaction with the Head of States

Sultan Muhammad Sa’ad Abu Bakar Sultan of Sokoto, Nigeria

01/11/2023

Bayani daga bakin Shugaban kungiyar jibwis Reshen jahar katsina Shaik yakubu musa hassan mai taken ____

Godiya da Ni'imomin da Allah yaimana da hakuri da kaddarar dayake mana...

Photos from Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi 's post 01/11/2023

A CIKIN DAREN NAN

Maigirma Kwamishinan lamurran addini na jihar Sokoto, kuma Babban Malamin addinin musulunci Sheikh, Dr. Jabir Sani Maihula (Hapidhahullah) tare da Babban Malamin nan na Duniya Dan kasar Indiya Sheikh Dr Zakir Naik (Hapidhahullah) wanda ya ziyarci Najeriya don gudanar da wa'azozin musulunci, suna tare cikin daren nan suna tattauna muhimman abubuwa

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Kai tsaye hudubar juma'a  Maitaken Arzikin duniya shine cikawa da Kalmar shahada,Daga Masallachin ambasada anan cikin ga...
Kadan daga cikin Maganganu masu amfani da akai Alokacin Kai ziyarar shugaban kungiyar izala Shaik Abdullahi balalau Amaj...
Allah yataimaka sunnah
Mutane ukku Wanda zasufi kowa nadama Aranan gobe kiyama wa'iyazubillah #abdurrahimsabiu #karatuttukan #barnone #JIBWIS #...
Saurara kaji Kasida daga bakin Ashshaik Mansur sokoto   Allah yasa mu ankara amin. @followers Imam Abdurrahim sabi'u Raf...
#Zariah #kano #kaduna #sokoto #Darika #IZALA #sunnah #elmazad
Sheikh Abdulwahab Abdallah YAYI KIRA ZUWA GA SHUGABAN KASA DA YAN MAJALISU KIRA DA BABBAN MURYA ZUWA GA SHUGABAN KASA DA...
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da safiya            Mumama kowa fatan alkhairin Allah, Dan samun karatuttukan Imam Ab...

Telephone

Address


Tayoyi Katsina
Katsina
Other Non-Governmental Organizations (NGOs) in Katsina (show all)
National Youth Council Of Nigeria- katsina LG Branch National Youth Council Of Nigeria- katsina LG Branch
Katsina Local Government Secretariat
Katsina

National youth council of Nigeria(NYCN) Katsina local government Branch is an council for only youths matters. That can be dicuss and find their solution. Youth council is not for ...

Ccdanassociation Ccdanassociation
Yahaya Madaki Way
Katsina

Children development

Gate way to discoveries G_TOD Gate way to discoveries G_TOD
Katsina/Adamawa
Katsina

This is An NGO group where talent is being Appreciated, we also give out charity support.

Dayi Progressive Movement  -DPM Dayi Progressive Movement -DPM
Dayi Town, Malumfashi Local Government
Katsina

DPM. Domin cigaban garin DAYI da kewaye.

ALIYU ALIYU Foundation ALIYU ALIYU Foundation
No 20 Ibrahim Shehu Shema Way
Katsina, 065

Our aim is to Establish social welfare that will help and relieve poverty among the poor Nigerians

Bayala YOUTH Development FORUM Bayala YOUTH Development FORUM
Bayala
Katsina

For cooperation and peaceful of our youth in Bayala town

Youth Movement For Justice and Community Development Youth Movement For Justice and Community Development
Kofar Kaura Katsina
Katsina

Lets the youth join the onrush... To achieve and build a batter tomorrow and developed our state in particular and Nigeria in general.

Northern Nigerian women organization Northern Nigerian women organization
No. 20 Filin Samji Multipurpose Plaza
Katsina, 820001

We are an NGOs Nongovernmental organization we are situated in the northern part of Nigeria.

Talakka Freedom Fighter Forum Talakka Freedom Fighter Forum
Unguwar Yari Kofar Yandaka Road
Katsina, 085202

Dandalin fadin gaskiya akan yanci da hakkokin talakka

Mega Grasscutter Farming Association Mega Grasscutter Farming Association
Katsina

Grasscutter consultation/production

Munhaye Global Foundation Munhaye Global Foundation
Sabuwar Abuja Dutsen Reme Lowcost Byepass Bakori Funtua
Katsina

AL-INFAQU FEE-SABILILLAHI. (الانفاق فى Ψ³Ψ¨ΩŠΩ„ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ),