Daily Trust News Hausa

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daily Trust News Hausa, Media/News Company, Wuse II.

Photos from Daily Trust News Hausa's post 03/04/2024

Hajiya Fatima Aliko Dangote ta tallafawa Fitacciyar kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) da tallafin Shinkafa don rage raɗaɗi a watan Ramadan mai alfarma.

Hajiya Fatima tayi shura wajen ganin ta saka farin ciki a fuskokin Alummar Najeriya musamman arewacin Najeriya.

Hajiya Fatima ta kasance daya daga cikin jigo a kamfanin mahaifinta Dangote, ta biyo kalar kyawawan hali na mahaifinta Alhaji Aliko Dangote wajen ganin ta kyautatawa na kasa da ita

Shugaban Kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) Malam Barrah Almadany ya mika sakon godiya ga Uwar marayu Hajiya Fatima Aliko Dangote wajen yadda ta tsaya tsayin daka wajen tallafawa mabukata da kayan abinci a wannan wata na Ramadan.

Kazalika Almadany ya bukaci masu hannu da shinu suyi koyi da kalar halaye na Hajiya Fatima Aliko Dangote wajen taimakawa mabukata idan halin haka ya samu don rage raɗaɗi ga Yan kasa..

31/03/2024

Ki gama wulakanta shi a karshe ya gaji ya bar ki ya je ya auri wadda ta fi ki komai.

12/01/2024

In Allah yace kaine to duk inda za’aje a dawo to kaidin ne - Naziru Sarkin Waka.

Photos from Daily Trust News Hausa's post 08/01/2024

DA DUMI DUMI: Kotu ta umarci Dauda kahutu Rarara da ya bayyana a gabanta a ranar 2 ga watan Faburairu 2024

31/12/2023

MashaAllah!

Ɗan uwa, mai suna Uche Dalil, daga ƙabilar Igbo, Jahar Enugu, ya zo na ɗaya a gasar Alƙur'ani Mai Girma, a matakin izu goma da tangimi.

Lallai wannan babban abin alfahari ne ga Musulmai 😊

31/12/2023

Jarumi Ali Nuhu ya taya Abdallah Amdaz murnar aurensa da amaryarsa Aisha a birnin Maiduguri.

Idan baku manta ba a kwanakin baya rikici ya barke tsakanin jarumin kannywood da abokan sana'arsa, bayan furta wasu kalamai da jarumin yayi wanda bayyi dadi ga abokanan sana'artasa ba.

Majiyar Jaridar ATP Hausa ta shaida daurin Auren jarumin, Sai dai wani abin da yaja hankalin mahalarta daurin auren shi ne na rashin halartar Jarumin inda wasu ke alakanta hakan da sabanin dake tsakanin jaruman kan wasu kalaman da jarumi amdaz yayi da ya batawa yan masana’antar na Kannywood rai.

Ali Nuhu Mohammed

Photos from Daily Trust News Hausa's post 30/12/2023

Uche Daga Jihar Inugu Ya Lashe Gasar Karatun Alkur'ani Na Kasa A Jihar Yobe (Izufi 10)

Yau Asabar, a garin Damaturu, fadar Jihar Yobe, Ìñýàmùŕì mai suna Uche daga jihar Inugu ya lashe gasar karatun Alkur'ani na ƙasa Hizb goma.

Tuni dai aka nada masa rawanin girma a gaban Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III.

30/12/2023

DA DUMI DUMI: An daura auren ne yanzu a fadar sarkin Goza Dake jahar Borno Wanda bikin ya samu halartar mutane da dama.

Wanne fata kuke masa.?

Photos from Daily Trust News Hausa's post 30/12/2023

YANZU-YANZU: Wajen daura Auren jarumi Abdallah Amdaz ya dau harami a gidan sarkin Goza dake birnin Maiduguri yanzu haka.

Photo 📷 ATP Hausa

Photos from Daily Trust News Hausa's post 30/12/2023

Ba a ga fuskokin jaruman kannywood a wajan Taron auran Abdullah Amdaz ba.

A ganin ku meye dalili.?

30/12/2023

Shin Wace Jiha Ce Kuke Ganin Za A Iya Yiń Haka A Aréwacin Nájeriya ?

Photos from Daily Trust News Hausa's post 29/12/2023

IKON ALLAH: A Garin Zaria An K**a Wani Da Ya Boye Wata Budurwa Na Tsawon Shekaru Bakwai Har Sai Da Ta Haifa Masa Yara Uku

Hukumar Hisbah ta Karamar Hukumar Sabon Gari Zaria ta samu nasarar ceto wata budurwa mai suna Rabi'ah Salisu ƴar kimanin shekaru 22 da wani saurayi mai suna Joe Abdulmumin ɗan kimanin shekaru 30 ya ɓoye ta kimanin shekaru bakwai da s**a wuce a gidan su dake unguwar Dogarawa a karamar Hukumar sabon Gari, kuma har ta haifa masa yara guda uku (biyu mata ɗaya namiji).

Dubun sa ya cika a jiya Alhamis 28/12/2023.

A hirar da majiyarmu ta yi da mahaifinsa wanda yake makaho ne ya shaida cewa ya yi ya yi ɗan nasa ya mayar da yarinyar amma abin ya fi karfin sa.

Mahaifin ya shaidacewa asalinsa ɗan garin Madobi ne dake Jihar Kano amma kuma shi ba musulmi bane ķìŕìśťà ne.

A yayin hira da yayan Rabi'ah Malam Abdullahi Salisu ya ce shekaru bakwai kenan suna neman ƙanwarta su da ta baro gida daga gidan su a unguwar Jaba daga nan basu ƙara jin ɗuriyar ta ba sun yi addu'a daga baya s**a mayar da komai ga Allah.

Tuni dai aka mika shi ga Jimi'an tsaron ƴan sanda domin cigaba da bincike da kuma gurfanar da shi gaban ƙulliya domin ya girbi sak**akon wannan mummunan aikin da ya aika ta.

Photos from Daily Trust News Hausa's post 28/12/2023

Ayiririri : biki bidiri : Wakilin Jaridar ATP Hausa kuma Shugaban Gidauniyar Zangina Foundation sannan shugaban Jaridar Karamchi, Alhaji Sani Ahmad Zangina, zai angwance tare da amaryarsa Hajiya Aisha Jibrin a ranar Juma'a 29 ga watan disamban 2023. A birnin Maiduguri na jihar Borno, Allah ya bada ikon Zuwa Amin.

Sanarwa Shugaban Jaridar ATP Hausa da ATP Radio Malam Barrah Almadany

27/12/2023

YANZU YANZU.

Gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu ya mutu, ya mutu Yana da shekara 67 a duniya

Photos from Daily Trust News Hausa's post 26/12/2023

GOMA TA ARZIKI

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gwangwaje mawaki Tijjani gandu da tsaleliyar Mota.

Wanne fata kuke masa

Photos from Daily Trust News Hausa's post 24/12/2023

JAN HANKALI: Kar Ka Yi Wa Kaddarar Wani Dariya, Domin Ita Kaddara Jarrabawa Ce Daga Allah, Kuma Kowa Da Kalar Ta Shi Kuma Babu Mai Iya Tsallake Kaddarar Da Allah Ya Hukunta Akansa, Babu Wayo Babu Dabara

Fatanmu Allah Ya Kare Mu Daga Mummunar Kaddara

23/12/2023

ALI NUHU NE DA WAYE..?

Photos from Daily Trust News Hausa's post 21/12/2023

DUNIYA BA TABBAS: Jami'in Sojan Nijeriya Ya Rasu Sak**akon Hadarin Mota A Hanyar Zuwa Gida Domin Yin Shirye-Shiryen Aurensa Da Za A Yi Jibi Asabar (23-12-2023)

Photos from Daily Trust News Hausa's post 21/12/2023

Ga yadda take kasancewa a kotun koli dangane da shari'ar zaben gwamnan jihar Kano

📷- DW Hausa

19/12/2023

Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule Ya Naɗa Jarumin Fina-finan Hausa, Alhaji Magaji Mijinyawa A Matsayin Mai Taimaka Masa Na Musamman Kan Yaɗa Labarai Da Yawon Shaƙatawa (Special Assistant Media And Tourism)

Allah Ya Taya Riko!

17/12/2023

KACICI-KACICI: Wa Zai Iya Faɗa Mana Wane Ne Namiji A Wannan Hoton ?

Photos from Daily Trust News Hausa's post 10/12/2023

Tsutsar gwazarma na ci gaba da samun gurbin cima a wurin 'yan Nijeriya, inda yanzu haka har an fara yin farfesunsa a wasu jihohi a na sayarwa.

Photos from Daily Trust News Hausa's post 10/12/2023

Kun gane wannan jarumin kuwa, Wanda ya Fadi cikakken sunan sa, Yana da kyauta.

A kafta.

08/12/2023

An k**a wani matashi ɗan shekara 17 a Jihar Adamawa bisa laifin yin lalata da wani firɗeɗen zakara a bayan katanga.”

Photos from Daily Trust News Hausa's post 07/12/2023

DA DUMI-DUMI: Mataimakin Shugaban kasa da Ministan tsaro da Malamai da Sarakuna sun shiga ganawa kan kis*an gilla da sojoji s**a yiwa jama'a a Kaduna

Kashim Shettima na ganawa da Shuwagabannin Addini da Sarakunan Gargajiya a Kaduna domin tausasa su game da ki*san kiyashi da aka yiwa jama'a a Tudun Biri

Cikin jiga-jigan dake tare da Shettima akawi Gwamnan Kaduna Uba Sani, Kakakin majalisar Dokoki ta Najeriya, Abbas Tajuddeen, Babban Ministan tsaro, Mohammed Badaru Abubakar da kuma shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Photos from Daily Trust News Hausa's post 07/12/2023

Mace mai suffar indiyawa Jaruma Rahama Sadau ta cika shekaru 30 a Duniya. Muna taya ta murnar ƙarin shekara 🫶

06/12/2023

Masu Mauludi Da Aka Sawa Bâm A Kaduna Ba Shahada S**a Yi Ba, Saboda Sun Mutu A Wajen Aikata Saɓon Allah Ne (Bidi'a), Cewar Dr. Idris Dutsen Tanshi

Me za ku ce?

04/12/2023

Wata Hajiya tana neman Saurayi mai 28-35yrs za ta aure shi

Bazawara ce tana da 'Ya'ya 6, ta aurar da Maza 2 da Mace 1, zai zauna Kano da Yaranta, tana aiki Abuja, weekend za ta ke zuwa.

DAGA Zainab Ishaq Muhammad

04/12/2023

Wacce ta fi kowa girman nono a Nijeriya ta ce; abin kunyane a ce matan Nijeriya ba su ɗauke da irin nononta saboda sakaci irin nasu na rashin kula.

03/12/2023

Auren Gumsu Abacha da Gwamna Mai Mala Buni ya mutu.

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa tun a watannin da s**a gabata auren ya mutu.

Want your business to be the top-listed Media Company in Wuse II?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Yadda Gwamnan Kano ya Kai ta'aziya gidan su Jarumi Abba El-mustapha Shugaban tace fina finai na jahar Kano
TSULA YA SALLAMAYanzu Dauda Kahutu Rarara ya saki waka akan Kwankwaso
Allah yasa ta musulinta kice ameen
Ado Gwanja da wakar Eyeeh
Sakon Aisha Humaira Kan Masu ma Rarara Gorin Turanci
😂😂😂
Adam a zango ya taba Miki cikin shege fa, inji wani da ya yiwa Nafisa Abdullahi comment
Wakar Dauda Kahutu Rarara ta Gawuna da Garo
INSHA ALLAHU BAZAN SAKE YIN AURE BA A DUNIYA; inji Adam A ZangoDaga Shuaibu AbdullahiJarumin masanaantar shirya fina-fin...
Wasu matasa sun bawa hammata iska acikin banki wajen kokarin samun sabon kudi.
Bayan an sako murja Ibrahim kunya tayi bayani

Website

Address


Wuse Ii
Other Wuse Ii media companies (show all)
Gisele Rumirei Gisele Rumirei
Wuse
Wuse Ii

Beautiful Islam Beautiful Islam
Wuse Ii

Jessica Nguyen Jessica Nguyen
Wuse Ii

Latest news update all over the world

Extreme TV Extreme TV
Omat Street
Wuse Ii

We offer advert for you at cheap rates

KJV KJV
Asari Eso
Wuse Ii

visit kjv wood venture @shed1 Eline Akim TM

Azi Amazing Tv Azi Amazing Tv
Wuse Ii

Content Creator, Skit maker, Actress, Entrepreneur.

MODE MEN Magazine MODE MEN Magazine
45 Gana Street, Maitama, Abuja
Wuse Ii

We are Nigeria's No.1 Premium Men's Lifestyle Magazine.

Afrikaan icons Afrikaan icons
The Blacks
Wuse Ii

Displaying the Uniqueness of the African man

God s de best God s de best
Wuse Ii
Wuse Ii

God is what we ginger for..