HAN Hausa

Barka Da Zuwan Wannan Gidan Jaridar Mai Tarin Albarka "HAN HAUSA" Domin Samun Ingantattun

23/03/2024

Wannnan Baiwar Allah sunanta Shamsiya ta rasu Sanadiyan gobara da akayi A hostel na mata na Fedaral University Gashu’a yau.

Tana 300 level A geography department, yazuwa hada wannan rahoto ba,asan musabbabin tashin gobarar ba.
Han Hausa.

22/03/2024

Daukar Nauyin Ta'addanci: Sheikh Gumi Ya Fadi Yadda Miyagun Ke Samun Kuɗi

Maris 22, 2024

Yayin da ya ke kiran sulhu da 'yan bindiga, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin da ake yi wasu na daukar nauyin 'yan ta'addan Sheikh Gumi ya ce shiririta ne daurawa wasu tsiraru laifin daukar nauyin ta'addanci a Najeriya a halin yanzu Ya ce maharan da kansu suke samun kuɗi wurin yin amfani da kudin fansa na biliyoyi da suke karba a hannun mutane

- Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da rahoton cewa wasu na daukar nauyin ta'addanci. Gumi ya ce 'yan ta'addan ba su bukatar tallafin kudi daga hannun wasu tsiraru inda ya ce kudin fansa da suke karba ya ishe su, cewar Daily Trust.

Gumi ya yi fatali da zargin Wannan na zuwa ne bayan gwamnati ta fitar da sunayen mutane da masu hada-hadar daloli da ake zargin su na daukar nauyin ta'addanci.

Malamin yayin tattaunawa da jaridar ya ce kotu ce kadai ta ke da ikon ayyana wani a matsayin mai daukar nauyin ta'addanci. "Ina tunanin lokaci ya yi da ya k**ata gwamnati ta dauki mataki kan matsalar 'yan bindiga domin dakile ta."

Sheikh Gumi Gumi: Yadda mahara ke samun kuɗi

“Yanzu su na neman biliyan ɗaya bayan sace daliban makaranta, wannan shi ne hanyar da suke samun kuɗi." "Wannan shirme ne a ce wai wasu na daukar nauyin ta'addanci saboda 'yan adawa ne." "Babu wani dan Najeriya da zai saka wadannan makudan kudi a ta'addanci, yanzu an ce wasu na daukar nauyin ta'addanci saboda rashin jituwa a tsakaninsu."

A wani labarin mai k**a da wannan, Sheikh Ahmed Gumi ya ce jami'an tsaro sun san maboyar 'yan bindiga a Arewacin Najeriya.

Gumi ya ce tare suke zuwa da wasu daga cikin jami'an tsaron wurin 'yan ta'addan lokacin da ya ke jagorantar sulhu. Wannan na zuwa ne yayin da malamin ke kiran gwamnati da ta yi sulhu da 'yan bindiga domin kawo karshen matsalar.
(Jafar Abdullahi)

21/03/2024

Congratulations Prof.

An naɗa Prof Ali Usman Manzo a matsayin Limamin Juma'a na Masallacin Benkalio Housing Estate dake Damaturu ajihar Yobe.

Ana sanar da Jama'a cewa za'a fara sallar Juma'a a Masallacin ranan 12 ga watan Ramadan da misalin karfe 12:45pm.

Muna rokon Allah yayi riko da hannayen sa.

Daga wakilinmu Ali Mohammed Suleiman
21 March 2024

Photos from HAN Hausa's post 21/03/2024

Yan ta'adda sun shiga kasuwar Madaka dai-dai lokacin da take ci a yau.

Labarin dake fitowa daga garin Madaka dake Karkashin Karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja babu dadin ji, Wasu Al'ummar yankin sun tabbatar mana cewa Yan ta'adda sun shiga garin da misalin karfe uku na ranar yau, inda s**a ringa halbin kan mai uwa da wabi a kasuwar garin.

Wasu daga cikin wadanda muka tattauna dasu sun shaida mana cewa an samu asarar rayuka da dama wanda bazasu iya tantancewa ba har sai in an samu natsuwa zuwa gobe.

Wannan na zuwa ne bayan da ajiya aka ce sun shuga Pangu gari dake kusa Madakan inda s**a hallaka dakaci da wasu mutane guda hudu.

Har yanzu dai babu wata sanarwa a hukumunce daga Gwamnatin Jihar Neja ko kuma Hukumomin Yan sandan Jihar.

Amma mun yi kokarin muji daga bangaren su, inda Limamin Tsalle Daya ya kira lambar Komishinan tsaro Mohammed Garba da Shugaban Karamar Hukumar Rafi Ayuba Katako amma dukkanin su babu wanda ya dauki waya har izuwa lokacin hada wannan ruhuto.
Jafar Abdullahi

21/03/2024

CIKIYA! CIKIYA!!! CIKIYA!!!

Muna cikiyar wannan matashiya mai suna Balkisu Adamu Muhammad, wacce aka fi sani da [Sabeera] ta bace a daren ranar Talata 19 ga watan maris na shekarar 2024.

Ta bace ne a daidai lokacin data fita sallar tarawihi a rukunin gidajen ma'aikatan kwalejin kimiyya da fasaha ta gwamnatin tarayya da ke Bauchi.

Bilkisu 'yar kimanin shekaru 23 ne sannan fara ce, don haka ne muke rokon duk wanda ALLAH yasa yaji labarin ta da yakai rahoto ofishin 'yan sanda mafi kusa ko ya 'kira wannan lambar waya 0803 621 7196.

Dan Girman Allah Kuyi sharing ko
ALLAH zaisa a dace.

Ya ALLAH ka bayyana ta cikin aminci🙏🙏

King Kabeer
I21|MARCH|2024|
(Jafar Abdullahi)

17/03/2024

GARGADI GA MASU AMFANI DA WHATSAPP APP: karku Kuskura ku Sauke Whatsapp din ku a kan wayar ku a halin yanzu, wato Logout.

Tare da Shana Islam✅✍️.

Assalamu Alaikum: "Yan uwa barkan mu da shan ruwa barkan mu da sake saduwa a cikin wannan Rubutun da ya ke magana a kan Whatsapp App kashi na Biyu.

Yau ma zamu ankarar da Al'umma masu amfani da Whatsapp ne wasu abubuwan dake faruwa da Kamfanin Whatsapp a cikin Halin nan da muke ciki na Rashin karfin Network a Kasar.

Shi wannan Rashin Network din da ake fama da shi ya mamaye kasar nan ne harda ma wajen Kasar, hakan yasa masu Kula da wasu Manhajojin na APP suke Canca wasu abubuwan ya yin da wasu abubuwan ma babu damar yi.

To a takaice dai muna Sanarwa da Kai/ke cewa karku sake kuyi Logout na Whatsapp din ku, idan ma ya k**a Dole za a sayar da wayar ne to kafin cire App din, ku tabbatar kun ɗaura Email inku akan whatsapp sannan kuyi requesting code a sabuwar wayar tareda copying in otp daga tsohuwar kamun kuyi logout ko wiping.

Sabeeda matsalar internet da aka samu Africa, Whatsapp basu iya kira ko turo code ta sms ahalin yanxu.

Sannan muna kara Sanarwa cewa Idan kasan kana amfani da GB Whatsapp kayi kokari ka koma Normal Whatsapp tun kafin Whatsapp su saka cikin blacklist wanda zai sa suyi banning dinka, musamman Idan yakasance cewa numbarda kake amfani da ita tanada muhimmanci gareka

Idan Whatsapp s**ayi banning dinka a bisa laifin amfani da GB Whatsapp zaiyi wahala suyi unban dinka, wannan yana daga cikin laifin da Whatsapp s**a tsana.

Wannan shi ne Allah yasa akiyaye, daga Naku Shana Islam✍️.

04/02/2024

Zuwa Sabun Shafin mu

https://www.facebook.com/profile.php?id=100094310274645

Naijalite Hausa Naijalite Hausa, Jarida Ce A Harshen Hausa Don Kawu Maku Ingantattun Labaran Duniya

17/01/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mohammad Bakir Saeed, Ali Muhammed Muhammed, Real Ibrahim Ahmad Babidi, Adamu Lawan Darazo, Zahraddeen Dahiru, Shafiu Malitas, Melafia Gzw

12/01/2024

YANZU-YANZU:
Wata 2 Kacal S**a Rage Mu Fara Azumin Ramadan.
Allah Ya Karawa Annabi Daraja.

12/01/2024

Gwamnan Zamfara Tare Da Gwamnan Kano Wane Fata Zaku Yi Masu.?

Photos from HAN Hausa's post 12/01/2024

YANZU-YANZU: Wani ɗan Kwankwasiyya ya zuba ruwa ƙasa ya sha, domin murna da nasarar Abba Kabir Yusuf a Kotun Koli.

Photos from HAN Hausa's post 12/01/2024

YANZU-YANZU:
Kotun Ƙoli ta tabbatar da Gwamna Abba Kabir Yusif a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Kano.


Jaafar Abdullahi.

12/01/2024

Abba Ne Zababben Gwamnan Kano ~ Inji Kotu

12/01/2024

YANZU-YANZU:
Kotun Koli Tace Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi Shine Ya Lashe Zaben Gwamnan Bauchi.

12/01/2024

Kotun ta ambata cewar tana kammala Jihar bauchi zata gabatar da ta kano

12/01/2024

YANZU-YANZU:
Kotun koli ta tafi hutu ‘Yan Mintoci.

12/01/2024

Shari'ar Kano Ta Yau Ta Kowa Da Kowa Ce, Ba Ta Kano Bace Kawai, Ba Ta Abba Kabir Yusuf Ko Gawuna Bace

Domin Tana Da Alaka Da Makomar Siyaya Da Ci Gaban Nigeria. Tana Da Alaka Da Dorewa Ko Zubewar Mutuncin Kotunan Mu.

~Inji Barrista Abba Hikima.

Me Zaku Ce?

Photos from HAN Hausa's post 12/01/2024

YANZU-YANZU: Shugaban Majalisar Dokokin Kano Da Tsohon Shugaban Majalissar Sun Isa Harabar Kotun Koli A Yanzu Haka.

Photos from HAN Hausa's post 11/01/2024

Yadda Aka Gudanar Da Sallar Asubahi A Masallacin Annabi Muhammadur Rasulillah Dake Madina A Safiyar Yau| Allah Ya Karawa Annabi Daraja.

10/01/2024

Wane Kalar Abinci Ne Wannan....?

Photos from HAN Hausa's post 10/01/2024

Yadda Matashi Ya Lashe Gasar Shiga Cikin Kankara.

Zaku Iya Shiga Wannan Gasar.?

09/01/2024

Ku ma kun ga jerin abubuwan nan da s**a wuce ta sararin samaniya a daren jiya?

Garuruwa da yawa sun gansu, ku ma kun gansu?

Photos from HAN Hausa's post 08/01/2024

WATA SABUWA : Dalibin Shaikh Abduljabbar Nasir Kabara Ya Kaiwa Malamin Jaririn Da Aka Haifa Masa Hargidan Gyaran Hali Don Neman Albarka.

Me Zaku Ce.?

08/01/2024

Baturen Kasar Birtaniya Da Zai Gwabza Dambe Da Ƴan Damben Gargajiya Na Jihar Katsina Ya Iso Najeriya.

Sai Dai Za A Yi Damben A Ranar 13 Ga Watan Janairu, 2024.

Wa Kuke Yiwa Fatan Nasara?
Bature Ko Ƴan Jihar Katsina?

Photos from HAN Hausa's post 08/01/2024

Yadda Gobara Ta Tashi A Kan Titin By Pass Dake Kumbotso A Jihar Kano.

07/01/2024

😢

Photos from HAN Hausa's post 07/01/2024

WATA SABUWA: Buhari Ya Gwangwanje Wani Dattijon Talaka Da Kyautar Mota Kira GOLF 3 Da Buhuhuwan Shinkafa 5 Tare Da Makuddan Kudade.

Me Zaku Ce.?

Photos from HAN Hausa's post 06/01/2024

Yadda Tsaunuka Ke Cigaba Da Zama Kore A Makkah, Malamai Sunce Wannan Alamu Ne Na Tashin Alkiyama.

Me Zaku Ce.?

05/01/2024

ALLAHU AKBAR : Wannan Itace Makabarta Mafi Kusa Da Masallacin Annabi Muhammad {S} Dake Birnin Madina | Allah Ka Kaimu Madina Muyi Ziyara.🙏

05/01/2024

YANZU-YANZU:
Gobe Asabar Jaridar HAN HAUSA Zata Cigaba Da Bada Lambar Girmamawa Ga Mabiya.

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

SAKON SHUGABA BUHARI GA MUTANEN JIHAR KADUNAKuyi Following Na Wannan Jaridar HAN Hausa Domin samun Ingantattun Labarai
JAWABAIN SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI
GA JAWABAIN DAN TAKARAN SHUGABAN ƘASA  A JAM'IYAR NNPP : DR RABIU MUSA KWANKWASU  GAME DA ZAƁEN DAYA GUDANADaga:Abdulmaj...
Sakamakon Zabe Da Majalissar Wakilai na Mazabar Kontagora, mariga, WushishiDaga:Abdulmajid Idris GunnaKuyi Following Na ...
Yadda Shugaban Ƙasar Iran Ibrahim Ra'ees Ya Ɗaga Hoton Janar Qasim Sulaimany A Gaban Majalisar Dinkin Duniya.Bugu Da Ƙar...

Telephone

Website

Address


Abuja
Other Media/News Companies in Abuja (show all)
Daily Trust Daily Trust
No. 20 P. O. W. Mafemi Crescent, Behind Chida Hotel
Abuja, 900001

The First with verifiable News, Breaking News, Exclusives, Fact Check, Investigations

Atiwurcha Atiwurcha
Central Business District
Abuja

We Are A Digital Media Start-up Committed To The Production Of Premium Websites, World-Class Content And High-End Mobile Apps.

Susie Iliyan Susie Iliyan
Abuja

Reporting about Nigerians and the colorful lives they lead; the aspects you aren't told about in the media.

ARISE IGALA Magazine ARISE IGALA Magazine
Abuja

ARISE IGALA Magazine (ISSN: 2141-7423) ARISE IGALA PUBLISHING LIMITED (RC 1822199)

Uloshi News watch  media/News publisher Uloshi News watch media/News publisher
Ogemere Quarter Uloshi Mean Town
Abuja

Uloshi News watch media/News publisher

Crowd one platform LTD Crowd one platform LTD
Gwagwgala Opposite Nepa Office Number 23
Abuja

Crowd one platform is platform where you Invest a Sentra amount of moneys and you get double of it is not less than 2 hours time

Atlantictv Atlantictv
1 Ismaila Maaman, Off Jubril Aminu, Katampe Extension
Abuja, 900108

The most credible and reliable news and entertainment outlet with a focus on youth participation in

Vibe€Z Only Vibe€Z Only
Abuja

VIBE€Z_NG is an online platform where we give you the latest in entertainment news,sports ,music etc.

TVC News Nigeria TVC News Nigeria
Abuja
Abuja

Globalnetworktv Globalnetworktv
Abuja, 23400

online news agency Adverts

TVC News Nigeria TVC News Nigeria
Nigeria Abuja
Abuja

Escotts Communications, Abuja Escotts Communications, Abuja
Abuja

Photography videography