Hon. Tasiu Adam Sule

This page is mainly for advertising political movement of my self, Hon. Tasiu Adam Sule, a fully ful

29/12/2023

Alhamdulillah...!! Alhamdulillah..!! Alhamdulillah...!!!

27/08/2023
Photos from Hon. Tasiu Adam Sule's post 30/10/2020
Photos from Hon. Tasiu Adam Sule's post 09/08/2020

Alhamdulillah, today marks my first day of resuming to official duties after the pandemic holiday, I start with the launching of distribution of I.D Cards of Special Intervention Progrrame, to 837 beneficiaries across 3 political wards.

Thank you president Muhd Buhari, for delivering your promise in jigawa state.

24/05/2020

Taballalahu Minna wa Minkum..!!!

Barkan mu da Sallah...!!!

Photos from Hon. Tasiu Adam Sule's post 16/05/2020

Assalamu alaikum, cikin yardar Allah yau 16-5-2020 Wanda yai daidai da 23 ga watan Ramadan, tawaga ta ta samu halartar jana'iza a garin Tsedau, Ta'azziya da ziyarar Dubiya a garin Shafta, Halartar Radin Suna a Garin Danmakama, Ta'azziya a Garin Bango babba da karama, inda daga karshe muka Kai ziyarar gaishe gaishe a Garin Gumel.

Allah ya taimake mu ya taimaki wannan tafiya Amin.

24/04/2020

Assalamu Alaikum Al'ummar karamar hukumar sule tankarkar..!!

Ina Yi Mana murna na zagayo wan wannan wata Mai dunmbin daraja da amfani. Haqika duniya tana cikin rudani, hakan yasa ya Zama wajibi garemu, Mallamai, Shuwagabbanin, Attajirai, da daukacin masu rufin asirin cikin, lallai mu dage da Addu'oi na neman kariya daga wannan Annoba.

Ina Amfani da wannan kafa wajen nemawa dan'uwa Kuma Daya daga cikin jagororin na siyasa a wannan karamar hukumar tamu Wanda Allah ya karbi rayuwar shi Addu'oi na mussaman, haka zalika Muna nemawa babban Mal. Adamu A.Y.A Addu'oi na mussaman. Allah ya jadadda rahama a gare su Baki daya.

Sign: Hon. Tasiu Adam Sule
Vice Chairman sule tankarkar
Local govt. Jigawa state.
Allah ya karbi ibadun mu Amin.

Ramadan Mubarak..!!!

23/02/2020

Assalamu alaikum, warahamatullahibta'ala wa barakatuhu !!

All prayers and thanks be to Almighty Allah, the creator, and the most merciful. I have decided to create a page after consultation to enable more cordial and open relationship with many peoples that wanted to be my friends in Facebook, Twitter, and many other social media's but couldn't do so due to the over crauded of so many friend request .

I am now on my new page in Facebook as you can see, and will always be available to your services, response and commitments any time. Thank you very much for support, courage and motivation you are giving to us.
Sign: Hon. Tasiu Adam Sule
Excutive Vice chairman sule tankarkar local govt. Jigawa state.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Danladin Gumel Road
Jigawa

Other Public Figures in Jigawa (show all)
Muhammad Abba Muhammad Abba
Kwaimawa
Jigawa, 2081

Umar farouq layoyo grm Umar farouq layoyo grm
Auyakawa Street
Jigawa

Peaceful and truth

E-Islamic da'awah E-Islamic da'awah
Jigawa, LAWAL

Islamic progress electronically

Umar alvaseerky Umar alvaseerky
Baseerka
Jigawa, 07063618312

MUSULMI INA MAFITA

Sautin sunnah Sautin sunnah
Dutse Gida Dubu
Jigawa

Wannan group din anbude shine domin fadakarwa .nishadantarwa .

Manufar Halittar Mu Manufar Halittar Mu
25A Tukur Housing Estate
Jigawa

Political Organization for the success of Bola Ahmed Tinubu presidential Ambition.

Garzali G Ya'u Garzali G Ya'u
Kofar Kudu
Jigawa

Personal page

SB Graphics SB Graphics
Bulangu
Jigawa

Comrade Nura Aminu Comrade Nura Aminu
Jigawa
Jigawa

Nura Aminu Jigawa state Gwaram L.G Digijin town Youth_Scientist_Researcher

Rabi'u Ibrahim Rabi'u Ibrahim
Magama Jahun Gidan Kurna Jigawa
Jigawa, MAGAMA24

Rabi'u ibrahim

Abdulrahman Lawan Abdulrahman Lawan
Mama Street Sabon Gari Kiyawa
Jigawa

We are always try to be honest pple