Kukan Kurciya Daily Post.
Nearby media companies
Goruba Road G. R. A Katsina
Karbala' 56001
Dandagoro
KANTINSAUKI
Makera, Funtua
Scholarship Board
Success through labour
Ka ji matsayar wasu Malaman Izala akan Mauludi.
Baba Ari ya fede biri har wutsiya.
MAJOR ALMUSTAPHA YA FALLASA SIRRIN BOYE AKAN MATSALAR TSARO ƘASA:
Kalli wannan bidiyo domin jin dalilan da s**a hana matsalar tsaron Nigeria ya kawo ƙarshe, dama abubuwan da s**a haifar da matsalar tun farko. Daga Manjo Hamza Al-Mustapha (RTD)
Allah ka yi mana maganin masu hannu a ciki.
“Allah ba zai karɓi Tauhidin ka da Ibadar ka ba, sai kana girmama Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam."
© Sheik Aminu Ibrahim Daurawa
Shugaba Tinubu Yace; A Shirye Yake Tsaf Domin Kawo Ƙarshen Talauci Da Ta'addancin Da Ya Addabi 'Yan Nigeria.
Sarki Salman na Saudiyya ya ba da umarnin a bai wa kowane mahajjaci kyautar Ƙur'ani.
Hakan na nufin za a rabar da Ƙur'anai sama da miliyan biyu.
Yanzu-Yanzu!
Shugaban Kasa Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban E.F.C.C Na Kasa Wato Abdurrashid Bawa.
Kalli Makudan Kudin Da DSS s**a k**a Gidan Tsohon Gwamnan Kudi Wato Goodwin Emefiele.
Kallai wannan lokaci naku ne jagaba.
Tuna baya.
No fuel No Problem.
Kalli Dalilan Da Su Ka Kara Haddasa Rikicin SUDAN.
Don Allah Kalli Bidiyon Wannan Malamin Ka saurari Gaskiya Tsanta.....
Hankali yana samun k**ala ne sanadiyyar bin gaskiya da bin hujja ta zahiri. Karfin tunani wanda shi ne mafi girmar baiwar da a ka bai wa bil’adama.
Hanyar hankali ta kiyasi an gina ta ne a kan tushen nan na sharer fage na tunani tsantsa. A bisa wannan tushen ba zai yiwu hujja ta baɗini ta ci karo da hujja ta zahiri ba.
Ma'anar hujja ai dalili kenan da kuma alamar da take nuna wa mutum hanya har ma ta kai shi inda ya nufa.
[ KUKAN KURCIYA ]
Mafi asarar zance shine gulma da annamimanci, morewa harshe shine fadin alkairi. ana gane karancin fahimtar mutum daga furucin sa. shiru shi yafi dacewa da mumini ba yawaita surutu mara amfani ba. ya allah ka kare mu daga illar harshe amin
Kukan Kurciya Daily Post : Jarida ce dake ƙaunar Annabi Muhammadu (S.A.W).
Danna muna like daga ƙasa gefen dama domin Allah.
A Yau Ake Sa Ran Zuwan Tinubu Birnin Kano.
Shin Kanawa Suna Maraba Kuwa?
Yanzu-Yanzu
Kotun Ɗaukaka Kara Ta Ƙungiyar Umarci ASUU Da Su Janye Yajin Aiki Su Koma Makaranta.
Yanzu Haka Ɓarayi Sun Tare Hanyar Tsafe Zuwa Ƴankara Matafiya Sun Yi Dako-Dako A Magazu.
Allah Ka Kare Bayin ka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina
Shahura
Katsina
Domin samun Labarai tare da ruhotanni akan al'amuran da s**a shafi tsaro a Nijeriya tare da makwabta
No 140 Mani House, Yahaya Madaki Way Kofar Ƙaura New Lay-out Katsina
Katsina
Hausa da Al'adu is a platform that is being operated by CONTENT AND CLIPS Media Services Limited, a
Katsina
Katsina Digest is a news outlet that serves as a Gateway To The Home Of Hospitality in Nigeria 🇳🇬
Yahaya Madaki Way
Katsina, 811922
Domin kawo maku labarun Nigeria a lokacin da suke wakana dakare martabar arewa da Nigeria baki daya
Katsina
Gaskiya Daily Post jarida ce da zata dinga kawo muku labarai cikin harshen Hausa.
Katsina
Slm yan uwa da abokan arziki na garin yankara da kewaye anbude wannan pag ne domin tattauna matsalolin da s**ashapi yankara da kewaye dakuma bada shawara akan yadda za a magance ma...
Katsina
we are giving consultancy services on media activities and other matters arise
Kofar Kaura Katsina
Katsina
Tatauna muhamman bayanai na hon musa gafai