Gidauniya Tv

Gidauniya Tv, tasha ce wadda aka buɗe domin yaɗa labarai, tsokaci, fashin baƙi kan al'amuran yau

23/06/2024

Fada Mana Sunan Abokinka Na 'Facebook' Wanda Idan Bukatar Naira 5,000 Ta Taso Maka Za Ka Iya Kiransa Kai Tsaye Ya Turo Maka

Ka yi mentioning sunansa a comment.

Photos from Gidauniya Tv's post 23/06/2024

KUTURU DA KUDINSA...

Mene Ne Aibu Don Barirah Ta Saka Takalmin Kimanin Naira Dubu Dari Biyu A Wankan Sallah?

Takalmin da Barirah Musbahu ta saka bai k**ata ya zama abin cece ku ce ba a kafofin sada zumunta ba.

Duk wanda ya san Barirah Musbahu ya san ta shahara ne wajen shiga gasar "GIVEAWAY" a kafofin sada zumunta, yanzu kuma ta zama cikakkiyar yar crypto (kasuwancin yanar gizo ta zamani).

Hakika idan ka san irin makudan Kuɗaɗen da ake samu a hakar crypto bai k**ata ka fara tuhumar ta ina ta samu kuɗin sayan wannan takalmin mai tsada a matsayin ta na matashiyar budurwa.

Kuma duk wanda ya riki harkar crypto hannun bibbiyu to zaisa abinda yafi haka ma tsada saboda irin kuɗaɗen da ake samu a crypto kuma na halal ga wanda ya kiyaye haram.

Barirah Musbahu ba'a iya crypto ta tsaya ba 'yar kasuwa ce mai siya da siyarwa ta samu ribanta, dan haka ayi crypto kuma a haɗa da nasa'a domin tafi daɗi da kuma samun kuɗi lokaci guda.

Daga Hafiz Ali

Photos from Gidauniya Tv's post 23/06/2024

Gidan Da Aminu Ado Ya Mayar Da Shi Fadarsa A Nasarawa Makabarta Ce, Domin A Nan Ne Ake Binne Tsoffin Sarakuna Idan Sun Mutu, Inji Kakakin Gwamna Abba, Wato Sanusi Bature

Me za ku ce?

Photos from Gidauniya Tv's post 22/06/2024

Har yanzu waɗanda ke sha'awar fara mining din Pixel Tab suna da damar samun Daloli kyauta idan s**a bi tsarin yadda s**ai bayani

Duk wanda bai fara ba ya fa fara👇🏾
https://t.me/pixelversexyzbot?start=7102691664

Pixel Tap Sun sanar da cewa zasu rabar da Daloli masu yawa kyauta ga mutanen da suke Mining din su daga yau zuwa 23 ga watan June 2024, tun fa a yanzu kafin lokacin da zasu shiga kasuwa, babban abun da zaku mayar da hankali shi ne nemo referral 4 zuwa sama, idan kayi sa'a sai ka tsinci sunanka a cikin waɗanda za'a ba Dololi kyauta, Allah ya ba da sa'a.

Photos from Gidauniya Tv's post 19/06/2024

Gidauniyar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll Karkashin Jagorancin Alhaji Mujitaba Abubakar Abba Ta Raba Tallafin Nama A Kano

Daga Jamilu Dabawa

19/06/2024

An sanar da cewa Za'ayi listing CEXP a watan July.

Karku manta CEXP project ne mallakin Exchange Din nan ta CEX GA wanda Bai fara ba Yanzu ne lokacin Farawa ga link domin Farawa 👇

Dan baiwa Kayi maza idan baka fara ba ka fara kada kaga muna Giveaway kayi dana sanin yin
CEXP farmin👇🏼

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716290059574619
CEXP tokens farming major upgrade!

Allah ya bada sa’a

18/06/2024

Bari Na Faɗa Maku Wasu Daga Cikin Abubuwan Da S**a Taimaka Min A Zamantakewar Aurena Da Mijina Tsawon Shekara 21
.Watakil zai taimakawa wasu daga cikin ku a zamantakewar

Daga Fatima Chikare

1.. Tun da mu kayi aure ( April-2003) yanzu shekaru 21 kenan, tabbas ina matukar ganin girma, daraja da kimar mijina wadda hakan har yau bai taɓa canzawa ba.

2. Na kan kiyaye duk abunda na san baya so ko ya hanani, ko ya umurce ni.

3. Ba na masa musu, tirjiya ko naciya, bana daga muryata sama da nashi, duk wani abunda zai sa in kasakntar dashi, tozarta shi, ko yaji na rena shi ina matuqar koqarin kiyayewa.

4. Nakan masa hakuri a abubuwa da dama kuma nakan masa uzuri sosai akan raunin sa.

5. Na san hurumina da inda ba hurumina a cikin rayuwar sa.

6. Mahaifiyar sa na ɗauketa mahaifiyata, tsakanin sa da mahaifiyar sa ina da iyaka sai inda ya shigar dani, ko naga ya chanchanta in shiga, ba ruwana da abunda ya ke yimata, nawa ya kashe ko zai kashe akanta, na kan bashi shawara wajen yimata abunda zai sata farin ciki koya inganta mata rayuwa, duk abunda ya wakiltani akan ta, na kan yi matuqar kokarina inga nayi ko anyi abunda ya k**ata ayi domin na san farin cikinta zatayi da albarkan da zata sa masa zai yi nason da na zai shafe ni da rayuwata

7. Duk abunda zaiyima 'yan uwan sa ko wasu ba na shiga, duk abunda zasu tambaya bana buqatar su zo ta wajena dan gudun ba'ayiba su yi tunanin ni na hana. In ya musu abu ba hurumina bane in sani ko sai ya shawarce ni ko sai sun faɗamin.

8. In ya zauna hira da mahaifiyar sa akasarin lokaci bana zama basu waje nake musamman in mu ukune ko da wata 'yar uwa ko dan uwan sa, dan zaiyu tana da maganar da suke son yi.

9. In yana tare da 'yan uwan sa ko 'yan uwana na lura akwai maganar da su ke zon yi da shi nakan basu waje domin fidda kaina daga zargi da tunanin ko zan hana ko ni na hana a musu abu.

10. Banda dogon buri a rayuwata, duk abun da miji yayi daidai ne a wajena, kuma duk yadda ƙarfin da damar da ya sa samu nayin abu banda ma

18/06/2024

Da Kudin Notcoin Na Siyawa Mahaifiyata Ragon Layya Na Naira Dubu 200 Kuma Na Siyawa Kaina Kayan Sallah Masu Dan Karen Tsada, Inji Aminu M. Auwal

Wane fata za ku yi masa?

Photos from Gidauniya Tv's post 18/06/2024

PIXELTAP MINING.

Pixel Tap Sun sanar da cewa zasu rabar da Daloli masu yawa kyauta ga mutanen da suke Mining din project din su daga yau zuwa 23 ga watan June 2024, tun fa a yanzu kafin lokacin da zasu shiga kasuwa, babban abun da zaku mayar da hankali shi ne nemo referral daga hudu zuwa sama, idan kayi sa'a sai ka tsinci sunanka a cikin waɗanda za'a ba Dololi kyauta, Allah ya ba da sa'a.

Duk wanda bai fara ba ya fa fara👇🏾
https://t.me/pixelversexyzbot?start=7102691664

15/06/2024

Yadda Annabi S.A.W Yayi Khuɗubar Ƙarshe Ga Al-Ummarsa A Ranar Arafat 9 Ga Watan Zul-Hijja

Daga Zaharaddeen Gandu

Annabi Muhammad S.A.W yayi khuɗubar ta ƙarshe ga al-ummarsa a ranar Arafat 9 ga watan Zhul-Hijja, ya yi khuɗubar a shekarar10 bayan Hijrarsa daga Makkah zuwa Madina.

Ya gudanar da Khuɗubar a saman Dutsen Arafat, wadda wannan khuɗubar ta kasance khuɗubar ƙarshe ta Manzon Allah S.A.W, inda Fiyayyen Hallita ya cigaba da khuɗubantar da al-ummarsa cewa;

“Ya ku mutane! Ku bani hankalinku domin mai yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan wannan shekarar ba, saboda haka! ku saurari abin da nake gaya maku da kyau kuma ku isar da abin da zan gaya maku ga waɗanda basa wannan wuri a yau”.

“Ya ku Mutane! k**ar yadda kuka riƙi wannan Wata na Aikin Hajji da wannan rana ta Arfa, da kuma wannan gari na Makka da girma kuma abin tsarewa, to haka kuma ku riƙi ran Musulmi da dukiyoyinsu da girma abin karewa".

“Ku maida wa Mutane kayan da s**a baku Amana, kar ku cuci kowa, kar ku yi zalunci, saboda kar wasu su cuce ku, ku tuna fa, haƙika Allah zai yi sakayya a kan ayukakanku, Allah (SWT) ya hana cin riba, (wato kuɗin ruwa) saboda haka duk abin da aka ƙulla ta kuɗin ruwa sai an warware shi”.

“Ku yi hattara da Shaiɗan domin kiyaye Addininku yanzu kan ya fidda ran ɓatar da ku a kan manyan abubuwa na saɓo, saboda haka ku guji bin shi a kan ƙanana”.

“Ya ku jama'a haƙiƙa kuna da haƙƙi bisa matayenku amma suma suna da haƙƙi bisa kanku, to haƙƙinsu ne a kanku da kuciyar da su sannan ku tufatar da su a kan jin ƙai. Ku bi da su kyakkyawar biyarwa, ku kuma tausasa musu domin su majiɓintan al-amurran ku ne kuma mataimakan ku, hakki ne a kansu da kar su yi abota da duk wanda ba ku so kuma su nisanci zina”.

“Ya ku jama'a ku yi kyakkyawan bauta ga Allah (SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, ku azumci watan Ramadan, ku bada Zakka, ku aikata Aikin Hajji in har kun sami damar yi”.

“Ku sani fa, ko wanne musulmi ɗan uwan Musulmi ne, dukkan ku dai-dai kuke da juna ba wanda yake da fifiko saman wani sai wanda yafi wani tsoron Allah, da kuma aikata kyawawan ayyukka”.

“Ku tuna fa! ya ku jama'a Wata rana za ku tsaya gaban Ubangijinku domin bada sak**akon ayyukanku, saboda haka ku yi hattara kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan babu Raina”.

“Ya ku jama'a! Ina so ku sani ba wani Annabi ko Manzo da zai zo bayana, kuma babu wani Addini da zai zo bayan addinin Musulunci, saboda haka, kuyi tunani sosai a kan wannan magana dana gaya maku, kuma ku fahimce ta sosai”.

“Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta. In kun bi Waɗannan ba za ku ta ɓa ɓata ba domin duk abin da ya shige muku duhu komai na cikin Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta”.

"Duk wanda ya ji wannan saƙo to ya jiyar da waɗansu, su ma su jiyar da wasunsu kuma sau da yawa waɗanda za su ji magana daga ƙarshe sun fi masu ji na yanzu fahimtar abin da nake faɗa”.

"Ya Allah Ubangijin halittu, ka zamo shaida a gareni cewa, na isar da aikenka zuwa ga bayinka”. Inji Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W a khuɗubarsa ta ƙarshe.

Muna kira ga 'yan uwana musulmai da ku yaɗa wannan khuɗubar ga 'yan uwa musulmai domin ta ƙara yaɗuwa k**ar yau aka yi ta.

Allah ka sadamu da Annabi Muhammadu S.A.W, Ya Allah ka biya wa kowa buƙatunsa na Al-khairi, Amin.

Photos from Gidauniya Tv's post 11/06/2024

Insha Allah Idan Na Yi Arziki Ba Zan Taba Gazawa Wajen Taimakon Marasa Karfi Ba, Inji Phateemah Abubakar

Wane fata za ku yi mata?

Photos from Gidauniya Tv's post 11/06/2024

Ina Mai Umartar Ku Da Ku Shigo Kano Domin Mu Yi Hawan Babbar Sallah Tare, Umarnin Sarki Aminu Ado Bayero Ga Hakiman Masarautar Kano

10/06/2024

BLUM MINING 🤳

Wannan LINK Din Iya Na MUTUM Biyar Ne Kawai.

Ga LINK Din👇

https://t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_fQw1sNYzlk

Kayi Sauri Kayi RIJISTA Ka Fara Claiming Duk Bayan Awa Bakwai ( 7

Idan Kayi Aiki Tukuru Sami ALKHAIRI Bama Sai Na Gaya Muku Ba Domin Kun Gani Akan $NOTCoin.

09/06/2024

👀👀👀MARTANI ZUWA GA SARKIN WAKA

👀Naziru sarkin waka kayi wadansu magagganu akan masu neman yadda zasu tsira da mutuncinsu

👀Amma sarkin waka idan katuna fa cewa kana yin abubuwan da Basu daceba Amma Kai kana ganin hakan wai waye wace kasanifa Babu Wanda ya Isa yahana abinda Allah zaima bawansa Amma Naga Kai kana faman shiga gonar daba takaba

👀Idan aka dawo fannin Sana,ar ka baza kaso ace anci mutuncinka ba akan Sana,ar ka Amma kana sawa matasa ido akan abubuwansu Wanda hakan bai daceba ka tunafa Kai mawakine

👀Yanzu idan mukace maka iya wakarka iya zunubanka kaifa kana wakane da maula

👀Idan kana bama mutane maula irin Wanda kakeyi toh idan yasake zuwa kahanashi

Martanin Aminu musa maigatari

Photos from Gidauniya Tv's post 09/06/2024

Da Janar Abacha Na Raye, Da Yanzu Wannan Rashin Tsaron Da Ake Fama Da Shi A Nijeriya Ya Zama Tarihi, Cewar Mejo Hamza Almustapha

Me za ku ce?

Photos from Gidauniya Tv's post 09/06/2024

Duk Gwamnan Da Ba Zai Iya Biyan Mafi Karancin Albashin Ma'aikata Ba, To Ya Yi Murabus Daga Kujerarsa, Cewar Kungiyar Kwadago

Me za ku ce?

09/06/2024

Gwanda Na Baiwa Mutum Kwano Ya Je Ya Yi Bara, Da Na Saka Shi Ya Dinga Yin Mining, Domin Duk Harka Ce Ta Mutuwar Zuciya, Kuma Har Yanzu Ina Kan Bakata Na Cewa Yawan Mining Dinka Yawan Talaucinka Martanin Naziru Sarkin Waka Ga Masu S**arsa Kan Mining

Photos from Gidauniya Tv's post 09/06/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: 'Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Hakan ya samo asali ne bayan zagin da yayi wa 'yan mining inda yake cewa " Iya mining ɗinka iya talaucin ka" ya bayyana hakan ne a cikin wani bidiyo da yake yawo a kafofin sada zumunta.

Kalaman da mawakin yayi yayi matuƙar da hankulan yan Crypto wanda yakai ga har sun fara fitowa kafofin sada zumunta suna mayar masa da martani, daga bisa ni kuma s**a fara turawa mai kampanin tweeter korafin su, wanda daga karshe korafin su ya samu karbuwa har yakai ga an tsaida a shafin sa na tweeter a halin yanzu.

Zuwa yanzu sun koma tura korafin su ga sauran kampanonin sada zumunta inda yake da account dasu k**a daga facebook, tiktok Instagram.

Shin ya kuke ganin matakin da s**a ɗauka ?

CEX-CO exchanger ce mai zaman kansa sannan su ka shigo harkar mining

Dan haka, da zarar an kammala mining babu wani dogon zango da za a dauka kafin al'umma su kwashi dalolinsu.

Ina bawa mutane shawara su rike project din nan hannu bibbiyu.

Ga wanda bai fara ba ga link a kasa

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716290059574619
CEXP tokens farming major upgrade! Two is better than one! Join my squad, and let's double the fun (and earnings 🤑)! CEX.IO Power Tap! 🚀

09/06/2024

Da Yardar Allah Sai Na Sauƙe Kur'ani, Sabida Dama Ina Da Burin Haka, Allah Ya Sakawa Sheik Daurawa Da Alkairi Kuma Inshaa Allah Ba Zan Sauka Daga Layin Da Ya Dora Ni Ba, Inji G-Fresh

Wane fata zaku yi masa?

Photos from Gidauniya Tv's post 08/06/2024

HOTUNA 📸: Hajiya Hajiya Dakta Maryam Shetti ta yi aure. Masoya da masu fatan alkhairi wane fata za ku yi nata ?

08/06/2024

Da dumi'dumi: Mawaki Rarara Zai wa 'yan Mining Crypto Waka.

Rahotonni na cewa shahararran Mawakin nan Mai suna Dauda Kahutu Rarara Yana kokarin fitar da Sabuwar wakarsa wacce ya yi ga 'yan Mining Crypto, Wakar Mai taken 'yan mining zamani lokaci ne lokacin sana'a daidai da chanjawar lokaci ku'din Halak ne 'yan Crypto....

Photos from Gidauniya Tv's post 08/06/2024

CEXP mining Telegram...

Suna da Exchanger tasu mallakin su wacce ake iya kasuwanci da ita, kuma a ciki ake son za'ai kasuwanci wannan Airdrop da ake yi da kuma farming yana da tsari mai kyau...

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716290059574619
CEXP CEX.IO

Wanda basu fa ba ga link nan, wanda kuma suna yi su mayar da hankali duk bayan awa 7 ake zuwa ayi Claim na Faming sannan ayi Tap na Airdrop.

Allah ya bamu nasara da sa'a.

08/06/2024

Gwamna Dikko Radda Ya Ba Kowane Ma'aikaci Naira Dubu Arba'in Da Biyar Domin Yin Hidimar Babbar Sallah

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda Ya Amince A Bai Wa Kowane Ma'aikacin Jiha Da Na Kananan Hukumomi Da Kuma Ma'aikatan Hukumar Ilimin Bai Daya, Naira Dubu Arba'in Da Biyar. Naira Dubu Sha Biyar Kyautar Goran Sallah, Ita Kuwa Naira Dubu Talatin Bashi Ce, Wadda Za'a Fara Cire Dubu Goma-goma Daga Watan Yuli Zuwa Watan Satumba.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

08/06/2024

Iya yawan yin mining ɗinka, iya yawan talaucinka - SarkinWaka

08/06/2024

Wata Lauya Ta Aure Mijin Matar Da Ta Kare A Kotu Bayan Ta Kai Kukan Mijinta Ya Sake Ta A Kotu

Me za ku ce?

Photos from Gidauniya Tv's post 07/06/2024

An Daura Auren Tsohuwar Matar Sani Danja, Wato Mansurah Isah Kan Sadaki Naira Milyan Daya

07/06/2024

Cex.op power tap
Sunsaki wani Saban tasks idan baka faraba toh yak**ata kafara cex exchanza ce Mai zaman kanta Saman s**a shigo harkar mining ⛏️

Dan haka da zarar ank**ala mining babu wani dogon zangon daza,a dauka kafin al,umma su kwashi dalolinsu

Ina bawa mutane SHAWARA sukruke wannan project din hannu bibbiyu

Ga Wanda baifaraba ga link nan a kasa👇👇👇👇https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716290059574619
CEXP tokens farming major upgrade! Two is better than one! Join my squad, and let's double the fun (and earnings 🤑)! CEX.IO Power Tap! 🚀 🚀

Photos from Gidauniya Tv's post 06/06/2024

YANZU-YANZU: Kotu Ta Sanya Ranar Alhamis Mai Zuwa Domin Bayyana Matsayarta Kan Badakalar Masarautar Kano

Wa kuke yi wa fatan nasara a cikinsu?

06/06/2024

YANZU-YANZU: Mafi Ƙarancin Albashi (Minimum Wage).

Ministan kuɗin Najeriya ya gabatarwa da Shugaban Ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu cikakkun bayanan adadin kuɗin da sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikaci zai kasance k**ar yadda Shugaban Ƙasar ya buƙada a jiya.

Menene ra'ayinku?

Photos from Gidauniya Tv's post 06/06/2024

Babu Wasu Jami'an Tsaro Da S**a K**a Ni, Cewar Dan Ta'ďďà Baleri

A cikin wani faifan bidiyon dake zaga kafafen sada zumunta, an ga Bello Ťùŕjì yana daga hannun Baleri tare da karyata ikirarin k**a shi da sojoji s**a ce sun yi.

Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Sanarwa! Sanarwa!! Ga Al'ummar Jihar Katsina
Kalli cikakken Jawabin Lauyan AA Zaura dangane da jita jitar Shari'a Dake wakana.
Sabon shirin sharhin Labarai Mai taken Baya da kura 10/August/2022 Da ya gabata, Gidauniya TV ta dauki nauyin kawoma ku ...
Dr NASTURA ASHIR Shariff Shugaban Kwamitin Amintattu Na Gamayyar Kungiyoyin Arewa Yayi Bayani Akan Takarar Musulmi Da Mu...
Asirin Mahdi Shehu Ya Tonu!Karya Da Cin Mutunci Da Mahdi Shehu Yake Yiwa Manyan Arewa Ba Yau Ya Saba Ba.Wannan cikakken ...
Ɗan KAROTA Ya Yi Tatul Da Giya Ranar Sallah Yana Rawa A Kan Titi A Unguwar Sabon Gari Kano.-Daily Nigerian Hausa
Gadar Lado Day!Kungiyar rama alkhairi ga masoyi tana gayyatar ilihirin masoya Sen. Ladon Alkhairi da ya'yan kungiyar bak...

Telephone

Address


Katsina
Other Media/News Companies in Katsina (show all)
Jaridar Gizo-Gizo Jaridar Gizo-Gizo
Shahura
Katsina

Domin samun Labarai tare da ruhotanni akan al'amuran da s**a shafi tsaro a Nijeriya tare da makwabta

DMCV Online News DMCV Online News
Lay Out
Katsina

This page is meant for local and international news

Hausa da Al'adu Hausa da Al'adu
No 140 Mani House, Yahaya Madaki Way Kofar Ƙaura New Lay-out Katsina
Katsina

Hausa da Al'adu is a platform that is being operated by CONTENT AND CLIPS Media Services Limited, a

Kukan Kurciya Daily Post. Kukan Kurciya Daily Post.
Katsina

Success through labour

Katsina Digest Katsina Digest
Katsina

Katsina Digest is a news outlet that serves as a Gateway To The Home Of Hospitality in Nigeria 🇳🇬

Arewa Daily Reporters Arewa Daily Reporters
Yahaya Madaki Way
Katsina, 811922

Domin kawo maku labarun Nigeria a lokacin da suke wakana dakare martabar arewa da Nigeria baki daya

Gaskiya Daily Post Gaskiya Daily Post
Katsina

Gaskiya Daily Post jarida ce da zata dinga kawo muku labarai cikin harshen Hausa.

Smart∆ngle Smart∆ngle
Katsina

Yakara a yau news Yakara a yau news
Katsina

Slm yan uwa da abokan arziki na garin yankara da kewaye anbude wannan pag ne domin tattauna matsalolin da s**ashapi yankara da kewaye dakuma bada shawara akan yadda za a magance ma...

Popular News Hausa Popular News Hausa
Katsina

we are giving consultancy services on media activities and other matters arise

Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai Sarkin Yakin Hon. Musa Yusuf Gafai
Kofar Kaura Katsina
Katsina

Tatauna muhamman bayanai na hon musa gafai